text
stringlengths
2
8.25k
source
stringclasses
1 value
Tumasanci shi ne zama a gurin wani mai kuɗi ko basarake a yi ta zance da nufin taya wannan mai kuɗin ko basaraken hira. Ba komai ake yi a irin waɗannan zantuttuka ba sai faɗin abubuwan da za su daɗaɗawa wannan mutum rai, ko da kuwa maganar za ta kai a muzanta wani wanda ake ganin, tsakinsu da tsakuwa tsakaninsa da wannan mutum. Bayan haka kuma akan saka maganganun ban dariya, a wasu lokutan ma akan kawo labaran abubuwan da ke faruwa a gari, da sauran abubuwa makamantan wannan.
CohereLabs/aya_dataset
Noma babbar sana’a ce a ƙasar Hausa (Madauci, Isa da Daura, 1968), ana ma kallon cewa ita ce sana’ar da ta fi kowace sana’a muhimmanci, wacce idan babu ita rayuwar ma sam-sam ba za ta yiwuwa ba, Yakasai (1989). Sana'a ce da kowane gida ake yin ta musamman a karkara. Sana’a ce da ta girmi kowace irin sana’a a ƙasar Hausa da ma duniya baki ɗaya, saboda wannan dalilin ne ma ya saka masu iya magana suke yi wa sana’ar noma kirari da ‘Na duƙe tsohon ciniki, kowa ya zo duniya kai ya taras’. Asalin wannan sana’a yana komawa tun farkon samun halitta a doron wannan duniyar. Wato kenan ana iya cewa tun saukowar Adamu da Hauwa cikin duniya (Durumin Iya, 2006). Alhassan, Musa, da Zarruƙ (1982), sun bayyana noma a matsayin tonon ƙasa a fitar da amfaninta ta hanyar zafe ta, da zankaɗe ta, da yin shuke-shuke a bayanta.
CohereLabs/aya_dataset
Dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar APC a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwashin janye tallafin man fetur da zarar ya zama shugaban kasar. Tinubu ya bayyana haka ne ranar Alhamis da daddare a yayin da yake gudanar da taro da wasu 'yan kasuwar kasar. "Dokar man fetur tana nan kuma za mu duba ta a karo na biyu domin sauke nauyin da ke kanmu kuma duk zanga-zangar da za a yi, za mu cire tallafin man fetur," in ji Tinubu. Ya kara da cewa: "Za mu dauki matakai masu tsauri, wannan shi ne batun gaskiya. Don haka wajibi ne mu cire tallafin man fetur." Ya ce ba zai ci gaba da bayar da tallafin man fetur ba saboda kasashe makwabta irin su Kamaru, Jamhuriyar Nijar, Jamhuriyar Benin ne suke cin moriyar hakan. Tinubu ya kara da cewa zai sanya kudin da ake biyan tallafin man fetur a fannonin da suka kamata irin su lafiya. Kazalika ya ce zai cire jerin haraje-haraje da hukumomi suke karba yana ma cewa zai sa a rika karbar haraji daya kan mu'amalar da ta shafi a biya mata haraji. Bayanai sun nuna cewa gwamnatin Najeriya ta biya N1.9 daga watan Janairu zuwa watan Yulin 2022 kadai, lamarin da wasu ke ganin ba abu ne mai dorewa ba. Da ma dai shi ma dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya dade da shan alwashin janye tallafin man fetur idan ya zama shugaban kasa. Ya ce tallafin ba ya yi wa talakawa amfani. A baya dai, 'yan kasar sun gudanar da jerin zanga-zanga sakamakon matakan da gwamnatoci suka dauka na janye tallafin man fetur.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 220
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: (a) Gaskiya Eh, wannan magana gaskiya ce. Kasar Chadi kasa ce da ba ta da ruwa da ke a Afirka ta Tsakiya.
CohereLabs/aya_dataset
Shin surori nawa ce a cikin Al ƙur'an?
CohereLabs/aya_dataset
Tana amfani da dollar
CohereLabs/aya_dataset
Ƙirƙiri labarin don kanun labarai mai zuwa: Abdulaziz Yari: Mun fi ƙarfin kashi 30 na muƙamai a APC Zamfara
CohereLabs/aya_dataset
Itace ƙwarƙwara
CohereLabs/aya_dataset
Mene ne amfanin Kartaji a Jima?
CohereLabs/aya_dataset
Babu shakka cewa auren kisan wuta haramun ne, bai halattaba, kamar yadda yazo acikin hadisi.
CohereLabs/aya_dataset
Sunan ƙauyen Mohamed Seghir Boushaki, Thala Oufella.
CohereLabs/aya_dataset
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Na nemi Buhari ya shiga tsakanina da EFCC - Rochas Okorocha
CohereLabs/aya_dataset
Miss sahhara ta lashe gasar kyau ta farko a 2014.
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Rubuta ɗari ɗaya da casa'in da shida a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Ƙirƙiri kanun labarai dan wannan labari mai zuwa: Lokacin da Sarauniya Elizabeth II ta hau karaga a 1952, Daular Birtaniya na nan daram Yayin da kasar Indiya, mai lakabin "kawar adon kambin sarauta," ta samu 'yanci, daukacin taswirar duniya na damfare da launin ja. Shekaru 20 da suka biyo baya an yi ta sauke tutar Birtaniya a kasashe da dama, wadanda suka kasance karkashin mulkin mallakarta a da, inda suka samu 'yanci. Mafi yawan sababbin shugabannin kasashen rainon Birtaniya tsararrakin Sarauniya ne, don haka ta sansu, tare da dimbim matsalolinsu. Matsayinta ya zama tambarin daidaiton adalcin hadin kai, da ke wakiltar kasashen rainon Ingila ke son cimmawa. Sarauniyar ta fayyace irin matsayin ta hanyar nuni da ra'ayinta na son huldar aiki tare da kungiyar. A cewar Sir Shridath "Sonny" Ramphal, Sakatare-Janar na kungiyar Commonwealth tun daga 1975 zuwa 1979: ta sarayar da rayuwarta da dabararta tarbiyyart tare da dangantakarta, wajen nuna halin kula ga kungiyar kasashen rainon Ingila ta Commonwealth." Sakamakon haka Mai martaba Sarauniya ta samu kimar darajar mutuntaka. "Sarauniya ta kasance wani babban al'amari da ya samu kungiyar Commonwealth," a cewar tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo a shekarar 2002. "Ta kasance babbar jigon daidaita al'amura da ban mamaki, ga ta mace mai abin mamaki." Sarauniya ta ziyarci daukacin kasashen da ke kungiyar rainon Birtaniya ta Commonwealth a kalla sau daya, inda ta fara kai ziyarar rangadi a kasashen Austiraliya da New Zealand a shekarar farko da hawanta karagar mulki. Sannan ta fito da tsarin ganawa da shugabanin Commonwealth, inda ake gayyatarsu halartar wata takaitaciyar ganawa a bainar jama'a bayan shekaru bibiyu. "Takan gana da kowane shugaban gwamnati a tsakanin mintuna 20 zuwa 30 a kebe," kamar yadda Sonny Ramphal zai iya tunawa. "Ko da yaushe ana bata managarcin bayani a takaice. Sai dai 'yan Republican ko shugabanni masu tsattsauran ra'ayi sukan kasance, sun tabbatar da cewa ganawa da Sarauniya muhimin al'amari ne." A matsayin Sarauniya na shugabar je-ka-na-yi-ka ba ta da karfin iko. Amma dai tana da tasiri. Idan shugabanni suka zo mata da matsaloli, a wasu lokuta takan dora su kan hanyar da za a samu warwarar matsalar. Sarki Mswati III na Swaziland zai iya tuna al'amura da dama da suka faru. "Takan karfafi gwiwar dimbin mutanen da muke bukatar gani kan wata matsala da muke gabatar mata, ko wani abu mai kama da haka. Daga nan sai mutanen da muke bukatar gani sai su yi wani dan yunkuri." Kimar hadin kan Sarauniya an sha gwada su a lokuta da dama tun gabanin taron shugabannin kungiyar kasashen Commonwealth da aka gudanar a Babban birnin Zambiya Lusaka cikin shekarar 1979. Ta sha matukar wahala ganin yadda Firayiministarta Margaret Thatcher ta shiga rikici da mafi yawan shugabannin kasashen kungiyar Commonwealth kan yadda ta ki amincewa a kakaba wa Afirka ta Kudu takunkumi. Haka kuma a lokacin da makomar kasar da a da ake kira Rhodesia ya haifar da rabuwar kawuna a tsakanin shugabannin kungiyar Commonwealth. Sojojin Ian Smith sun yi luguden bama-bamai kan sansanin 'yan adawa da ke Lusaka kwanaki kadan gabanin taron. Matakin da ya dauka ya bai wa wasu shugabannin damar yin uzuri, musamman Robert Muldoon na New Zealand, wanda ya roki Sarauniya ka da ta halarci taron. Amma, a kamar yadda Sonny Ramphal ya tuna cewa, ta yi matukar jajircewa. "Ta bayyana wa shugabannin karara da daukacin Firayiministan kasashen, farare da bakake, tsofaffi da sababbi cewa ba za a raba kungiyar Comonwealth ba, dole ne kungiyar ta Commonwealth ta cimma matsayar daidaita al'amura cikin lumana. "Hakika wannan shi ne kimar karfin tasirinta da kimar mutuncinta da ake gani." Sarauniya ta yi aiki tukuru wajen cimma yarjejeniyar zaman lafiya kan al'amarin da mafi yawan mutane ke ganin shi ne lokaci mafi kyawunlamari ga kungiyar Commonwealth. Duk da irin jajircewarta kan kungiyar Commonwealth, kungiyar ba ta kasance ba face 'yar ku ci, ku ba mu kan harkokin duniya, in an kwatantata da kungiyoyi ko hukumomi masu karfi, wadanda suka hada Asusun Lamuni na duniya 'IMF' da Bankin Duniya. Nasarorin da tacimmawa sun kasance kimarsu ba ta da girma a fanonin da suka hada da al'adu da kimiyya da ilimi. Sannan da kafar tattaunawa tsakanin Arewa da Kudu. Makomar shugaban kungiyar Commonwalth ba a san inda ya nufa ba. Domin jagora bai cika zama shugaba ba, kaitsaye, kuma wasu kan iya bijiro da alamar tambaya kan jajircewar sabon Sarki game da kungiyar. Sannan babu wata masaniya kan cewa mutuwar Sarauniya na iya haifar da kasurar tsarin jamhuriya na zaben shugabanni (Repubicanism) a wasu kasashen da har yanzu sarautar Birtaniya ke jan ragamar shugancin kasashen. Masu adawa da sarauta a Austiraliya, alal misali suna da tabbacin cewa mutuwar Sarauniya za ta bayar damar gudanar da zaben raba gardama don sauya kundin tsarin mulki. Kuma an bijiro da irin wadannan bukatun a Jamaica, sannan da ire-irensu a New Zealand. Kasancewa a kungiyar kasashen rainon Birtaniya ta Commonwealth sa-kai ne, kuma wasu kasashen da ke nahiyar Asiya yankin Pacific, ta yiwu su yanke matsaya wajen ficewa dungurungum, inda za su dumfari sababbin al'amuran harkokin rayuwa masu tasiri, kodayake kada kuri'ar Birtaniya na ficewa daga Tarayyar Turai na iya bai wa kasar damar kulla kawance da tsofaffin kawayenta na da. Ba a dai bijiro da irin wadannan tambayoyin ba, game da Elizabeth II kan matsayinta a kungiyar kasashen Comonweath. Fatanta da na iyalanta kamar yadda ta taba furtawa - "Karfin warwarar matsala na tattare da hakuri da juna da abokantaka da nuna kauna" al'amarin da in aka bijiro da su za su yi tasirin juya akalar harkokin duniya. ©Dukkan hotunan na da hakkin mallaka
CohereLabs/aya_dataset
Yaushe aka gabatar da GSM ga kasuwar Najeriya?
CohereLabs/aya_dataset
A cikin wanne nau'in ra'ayi za ku rarraba tweet mai zuwa? Mai kyau, Marar kyau, ko tsaka tsaki? @user 😲😲😲Toh Baga Irintaba... Ya-Allah mun tuba, ka kawo mana da sauki, kasarmu Sai ahankali.
CohereLabs/aya_dataset
"An sake jan damarar yaki da Polio a jihar Bauchi" na batu ne a kan lafiya.
CohereLabs/aya_dataset
Gata nan gata nanaku. Ta zo mu ji ta. Gizo ne dai suna zaune da Tinkiya da Akuya a gari ɗaya. Wata rana Gizo yana so ya ci nama, sai ya ce da ɗanrago ya zo su tafi ci rani. Sai ɗanrago ya ce da Gizo, sai na je na gaya wa babata. Sai Gizo ya ce da shi ya je ya gaya mata, da ɗanrago ya je sai tinkiya ta ce da shi a dawo lafiya. Shike nan sai Gizo da ɗanrago suka shirya suka tafi. A kan hanyarsu ta tafiya sai ɗanrago ya tsinci cokali, sai Gizo ya ce da shi kar ya ɗauka. Sai ɗanrago ya wuce bai ɗauka ba. Sai suka ci gaba da tafiya, bayan sun ɗan yi nisa da gurin da ɗanrago ya tsinci cokali, sai suka ga shinkafa da miya. Sai Gizo ya ce da ɗanrago, kai ɗanrago ina cokalin nan? Sai ɗanrago ya ce, ai kai ka ce kar na ɗauka, na baro shi a can. Sai Gizo ya ce da ɗanrago, maza garzaya ka ɗauko. Da Gizo ya ga ɗanrago ya tafi sai ya tsugunna ya kama cin shinkafar nan sai da ta kusa ƙarewa sannan ya rage wa ɗanrago. Da ɗanrago ya dawo, sai Gizo ya ce da shi, a ina ka maƙale ne? Ai na yi zaton ba za ka dawo ba, amma ga wata ‘yar ragowa nan na bar maka. Sai ɗanrago ya saka baki ya cinye. Daga nan sai suka ci gaba da tafiya, ba su yi nisa sosai ba sai ɗanrago ya sake tsintar ludayi, sai Gizo ya ce da shi kar ya ɗauka. Sai suka wuce suka ci gaba da tafiya. Suna cikin tafiya sai suka ga fura a dame da suga. Sai Gizo ya ce da ɗanrago, ina ludayin nan? Sai ɗanrago ya ce da shi, ai kai ka ce kar na ɗauka. Sai Gizo ya ce da shi, to maza ka juya ka ɗauko, amma fa kar ka jima. Yana tafiya, sai Gizo ya kama shan fura, sai da ya kusa shanyewa sai ya bar wa ɗanrago ‘yar kaɗan. Da ɗanrago ya dawo sai Gizo ya ce da shi, ai ka ga tsiyarka, kai baka san a aike ka yi sauri ba. Ka ɗauki waccar ragowar ka sha. Sai ɗanrago ya ɗauka ya sha. Shi ke nan sai suka sake ci gaba da tafiya, suna cikin tafiya sai suka iso wata mararraba. Hanya ɗaya ta yi tudu, ɗaya kuma ta bi gangare. To kan tudun akwai wuta, gangaren kuma akwai ruwa. Saboda haka sai Gizo ya ce da rago ya bi tudun da sauri, da ɗanrago ya ji haka sai ya bi tudun nan da gudu har ya faɗa cikin wutar nan. Can sai Gizo ya ji fush, fush, fush. Sai ya ce yawwa, nama ya gasu. Sai ya fito da naman ɗanrago ya cinye. Daga nan ya koma gida ya ce da tinkiya, ai ɗanta ya ɓata, saboda haka sai ta yi haƙuri. Tinkiya ba ta ce da shi komai ba, ta yi haƙuri. Bayan an kwana biyu, sai Gizo ya ce da ɗantaure ya zo su tafi ci rani. Sai ɗantaure ya ce sai ya je ya gaya wa babarsa. Sai Gizo ya ce ya je. Sai ɗantaure ya je ya gaya wa akuya ya ce za su tafi ci rani shi da Gizo, sai akuya ta ce to shike nan ba komai, amma a riƙa kula. Da ɗantaure ya dawo sai suka yi shiri suka tafi shi da Gizo. Suna cikin tafiya sai ɗantaure ya ga cokali, sai ya ce Gizo, ka ga wani cokali, in ɗauka ko kar na ɗauka? Sai Gizo ya ce kar ya ɗauka. Sai ɗantaure ya faki idon Gizo ya ɗauki cokali ya ɓoye shi a gemunsa, ya ce wannan zai yi mana amfani a nan gaba. Suna cikin tafiya sai suka ga shinkafa da miya. Sai Gizo ya ce da ɗantaure, ina cokalin nan? Sai ɗantaure ya ce ga shi, ai dama na ɗauka saboda na san zai yi mana amfani a gaba. Sai Gizo ya ce, ka ga ni fa bana son irin wannan, idan muna tafiya in ban ce a yi abu ba, to a dena yi. To zo mu ci. Sai suka cinye shinkafar nan tare da ɗantaure. Bayan sun gama ci, sai ɗantaure ya jefar da cokalin nan. Daga nan sai suka ci gaba da tafiya, suna cikin tafiya sai ɗantaure ya ga ludayi, sai ya ce da Gizo, la, na tsinci ludayi, in ɗauka ko kar na ɗauka? Sai Gizo ya ce kar ya ɗauka. Sai ɗantaure ya faki idonsa ya ɓoye ludayi a gemunsa. Suna cikin tafiya sai suka ga fura damammiya da suga. Sai Gizo ya ce da ɗantaure, ina ludayin nan, sai ya ce ga shi. sai Gizo ya ɓata rai, ya ce to, zo mu sha. Sai suka shanye furar nan. Da suka gama sha, sai ɗantaure ya jefar da ludayin nan. Daga nan sai suka ci gaba da tafiya. Suna cikin tafiya sai suka iso mararrabar nan, hanya ɗaya ta yi kan tudu, can kan tudun kuma wuta ce take ci. Ɗayar kuma ta yi gangare, ita kuma ƙasanta ruwa ne. Sai Gizo ya ce da ɗantaure ya bi tudu, shi kuma ya bi gangare. Sai Gizo ya ajiye jakarsa ya gangare. Da ɗantaure ya ga Gizo ya ɓace, sai ya buɗe jakar Gizo ya ɗauko takalmin Gizo ya wurga shi cikin wutar nan shi kuma ya faɗa cikin jakar Gizo ya rufe. Can sai gizo ya ji takalmansa suna fashewa fus, fus, fus. Sai ya ce yawwa, nama ya gasu. Sai ya fito ya ɗauko takalman nan ya kama ci, yana cikin ci yana cewa, kai naman ɗantaure ƙauri ne da shi, da haka ya cinye. Bayan Gizo ya gama cin nama sai ya ɗauki jakarsa ya kama hanyar gida. Yana cikin tafiya sai ɗantaure ya kama waƙa daga cikin jaka yana cewa: Ɗantaure:   Gizo wawa ya ci takalmi. Gizo:           ‘Yar jakata kin iya waƙa, da da sule biyu da na ɗan baki. Ɗantaure:   Gizo wawa ya ci takalmi. Gizo:           ‘Yar jakata kin iya waƙa, da da sule biyu da na ɗan baki. Ɗantaure:   Gizo wawa ya ci takalmi. Gizo:           ‘Yar jakata kin iya waƙa, da da sule biyu da na ɗan baki. Ɗantaure:   Gizo wawa ya ci takalmi. Gizo:           ‘Yar jakata kin iya waƙa, da da sule biyu da na ɗan baki. Gizo ya yi ta tafiya har ya dawo gida. Yana zuwa gida sai ya ce da akuya ai ɗanta ya ɓace sai ta yi haƙuri. Akuya ta ce to ai shike nan ba komai. Tana rufe baki sai ɗantaure ya buɗe jaka ya fito. Ya ce munafuki, gani da raina za ka ce na ɓata. Sai ɗantaure ya ce da akuya, ƙarya ya ke yi, so ya yi ya halaka ni. Sai ya kwashe dukkan labarin abubuwan da suka faru ya gayawa akuya.  Da gizo ya ga haka sai ya wurgar da jakar ya ruga da gudu. Tunƙurunƙus, badan Gizo ba da na yi ƙarya.
CohereLabs/aya_dataset
Wuƙa Ana amfani da wuƙa wajen yankan kayan amfani da suka haɗa da kuɓewa, yankan kan gero bayan an girbe, yankan kaba, da sauransu.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 349
CohereLabs/aya_dataset
Babban amfanin tarihi shi ne nazartar rayuwar da ta gabata don samun abin koyi daga abubuwan da suka zo na kyau a ciki, nisantar abubuwan da ba su da kyau, ɗaukar darasin rayuwa dan kaucewa abin ƙi, da sauran makamantansu. Tarihi yana da matuƙar muhimmanci ta kowace fuska, saboda a cikin tarihi ake sanin asali ko tushen kowane abu. Daga ciki kuma har da nasara da akasin haka. Dukkan addinai sun baiwa tarihi kulawa ta musamman. Allah yakan ambatawa Annabawa da sauran jama’a labaran al’ummun da suka gabace su dan yin koyi da kyawawan ayyukansu da kuma nisantar munanan ayyukansu, saboda gujewa faɗawa irin halin da suka faɗa, ko kuma kwaɗaitar da su samun abin da suka samu.
CohereLabs/aya_dataset
Bikin salla sabon abu ne a Ƙasar Hausa. Sabo ne da ma’ana ta cewa bikin salla ya shigo Ƙasar Hausa ne bayan shigowar addinin Musulunci. Wannan biki, jerin bukukuwa ne da ake gudanarwa a lokutan Idin Ƙaramar Salla da kuma Idin Babbar Salla. Waɗannan bukukuwa da ake yi suna da yawa; akwai hawan salla da sarakuna ke yi da dawakai, akwai kuma bukukuwan da sauran jama’a ke yi waɗanda suka shafi kaɗe-kaɗe da waƙe-waƙe, da gaishe-gaishe da kuma kyaututtuka da ziyarce-ziyarce.
CohereLabs/aya_dataset
a shekara 2010
CohereLabs/aya_dataset
Mene ma’anar wannan Karin maganar Ana zaton wuta a maƙera, sai ta tashi a masaƙa.
CohereLabs/aya_dataset
Farko za a fara haƙar ƙasa. Sannan a kwaɓa ta. Kwaɓaɓɓiyar ƙasar gina tunkuya; ana kiranta Moli Sannan a gina tukunyar da sauran dangoginta. Sai kuma a barta ta sha iska.Sannan kuma a gasa ta da wuta. Sannan a gyara ta. Ita wannan sana'a ta ginin tukwane ba kasafai ake yinta da damina ba. Sana'ar rani ce.
CohereLabs/aya_dataset
A dunƙule, masana harshen Hausa sun kasa almara zuwa gida biyu: Almarar Wasa Ƙwaƙwalwa: ita ce almarar da ke ɗauke da labarin da ke ɗauke da matsalar da bayan an gama bayar da shi za a buƙaci masu sauraro su warware matsalar. Misali, wata rana, wata budurwa ta je zance wajen saurayinta da ya ke wani gari. Da suka gama zance, dare ya yi, sai ya tafi zai raka ta. A tsakanin waɗannan garuruwa guda biyu, akwai wani kogi. Da suka isa bakin wannan kogi, sai saurayin ya ce budurwar ta dakata, ya iya ruwa, shi zai fara haura kogin ya ɗauko kwale-kwale don ya haye da ita. Sai ya shiga ruwa, sai da ya je tsakiyar ruwan, sai wani ƙaton kada ya biyo shi zai kama shi, da ƙyar ya samu ya haye. Bayan ya haye, sai ya hango kura ta rugo da gudu za ta cinye wannan budurwar tasa. To, wai idan kai ne wannan saurayin ya zaka yi? Za ka shigo ruwa kada ya cinye ka ne, ko kuwa za ka tsaya kura ta cinye budurwar taka? Almarar Raha: almara ce da ake yin ta ta hanyar bayar da labarin bandariya, wacce kuma ba ta ɗauke da wata matsalar da a ƙarshe za a nemi mai sauraro ya warware ta.
CohereLabs/aya_dataset
A ina birnin Beirut yake?
CohereLabs/aya_dataset
Kisan Archduke Franz Ferdinand dan kasar Austriya (28 ga Yuni, 1914) shine babban abin da ya haifar da fara yakin duniya na daya.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 5
CohereLabs/aya_dataset
A cikin wanne nau'in ra'ayi za ku rarraba tweet mai zuwa? Mai kyau, Marar kyau, ko tsaka tsaki? @user Aiki gabanka , kana yawon ziyara . 😂😂 Ka kai ziyara zamfara da kafi buge yan Nijeriya.
CohereLabs/aya_dataset
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Ngozi Okonjo-Iweala: Tsohuwar ministar kuɗin Najeriya ta zama shugabar WTO
CohereLabs/aya_dataset
ƙona wani katako
CohereLabs/aya_dataset
Gwafa a jikinta ake tara zaren saƙa, haka nan kuma a jikinta ake ɗaura takala yayin Saƙa.
CohereLabs/aya_dataset
Oluwaseun Ayodeji Osowobi ya kaddamar.
CohereLabs/aya_dataset
Kano ta shahara wajen sana’o’in gargajiya da suka hada da saka da rini na indigo, kuma ta dade da sanin sana’ar fata; An aika da fatun awakinta zuwa arewacin Afirka daga kusan karni na 15, kuma an san su a Turai da fata na Maroko.
CohereLabs/aya_dataset
Daga fatiha sai suratul bakara
CohereLabs/aya_dataset
Kalmar "rice" na nufin "shinkafa" a harshen Hausa
CohereLabs/aya_dataset
Wuƙa: da ita ake yanka dukkan abin da yake buƙatar yanka kamawa tun daga ita kanta dabbar, zuwa feɗe ta, har zuwa yanka naman. Jantaɗi: Da shi ake wasa wuƙa ko gatari. Gatari: Ana sara ƙashi mai tauri da shi. Gungume: Itace ne mai kauri da ake ɗora ƙashi a kai a daddatsa shi. Daro: A cikinsa ake wanke nama, sannan kuma bayan an gasa naman kamar balangu sai a sake zuba shi a ciki. Tire: A cikinsa ake ɗora tsire ko kilishi. Takarda: Da ita ake naɗe naman. Leda: Ana zuba nama a cikinta.
CohereLabs/aya_dataset
ba a bar mazari tsirara ba
CohereLabs/aya_dataset
Aa, Gidan talabijin na farko a Najeriya, Western Nigerian Government Broadcasting Corporation (WNTV) ta fara watsa shirye-shirye a ranar 31 ga Oktoba 1959.
CohereLabs/aya_dataset
Wannan addu'a da ake kira addu'ar saukar alqur'ani, ba daga bakin Annabi ta zo ba, galibi ma, alqur'anin da aka buga daga Misra shi ke zuwa da wannan addu'a. Don haka hukuncin ta, idan mutum yayi da niyyar ibada da samun lada, toh yayi kuskure, ya zo da Bid'ah idan yana da masaniya, amma idan ba haka ba, zai iya yin ta amma ya tabbata ba yana koyi da Annabi bane kuma bai umarni ko ya koyar da ita ba.
CohereLabs/aya_dataset
Tana nufin mai ban mamaki
CohereLabs/aya_dataset
Shin gaskiya ne cewa: Malta ta ƙunshi tsibirai uku a cikin Tekun Bahar Rum. (a) Gaskiya (b) Ƙarya
CohereLabs/aya_dataset
Menene sunan dan Kano?
CohereLabs/aya_dataset
(a) Hassada (b) Riya (c) Riba
CohereLabs/aya_dataset
D) gwanance
CohereLabs/aya_dataset
Daga cikin muhimman ayyukan waziri, akwai?
CohereLabs/aya_dataset
Yaushe aka yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya kwaskwarima?
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta casa'in da huɗu a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Tambaya: daga ina ne kalmar yamma ta fito?
CohereLabs/aya_dataset
Siffa aikatau ko Siffa ‘yar aiki, siffa ce da take samuwa daga aikatau. Wato aikatau ne yake haifar da ita. Kalmomi irin su ratayayye, wankakke, gyararre, gogagge, ƙonanne, da sauransu, duk siffofi ne da suka samo asali daga aikatau. Kuma suna ɗaukar jinsi da kuma jam’i. Aikatau: Rataya Namiji: Ratayayye Mace: Ratayayyiya Jam'i: Ratayayyu Aikatau: Wanki Namiji: Wankakke Mace: Wankakkiya Jam'i: Wankakku Aikatau: Guga Namiji: Gogagge Mace: Gogaggiya Jam'i: Gogaggu Aikatau: Ƙuna Namiji: Ƙonanne Mace: Ƙonanniya Jam'i: Ƙonannu Aikatau: Gyrarre Namiji: Gyararre Mace: Gyararriya Jam'i: Gyararru
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Bahaushe yana amfani da kayan kiɗa na gargajiya wajen isar da saƙonni. Daga ciki akwai:
CohereLabs/aya_dataset
Wane teku ne mafi girma a duniya?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 3003.
CohereLabs/aya_dataset
Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Eric Schmidt ne.
CohereLabs/aya_dataset
Menene yawan jama'ar Bilma a 2012?
CohereLabs/aya_dataset
A Ina Shehu Idris ya rasu?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 15
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Shekara ta 1964
CohereLabs/aya_dataset
Jude Abaga shine yafi kowa kudi.
CohereLabs/aya_dataset
Shin batun me ake magana a wannan mai zuwa? "hukumar zaben nigeria, INEC, na bukatar naira biliyan 189": (a) Lafiya (b) Najeriya (c) Duniya (d) Siyasa (e) Afirka
CohereLabs/aya_dataset
Mene AKURKI?
CohereLabs/aya_dataset
Shin batun me ake a wannan jumlar mai zuwa? "dan asalin liberia da ya zo Amurka gudun hijira ya zama magajin Garin helena a Jihar montana, Amurka": (a) Lafiya (b) Najeriya (c) Duniya (d) Siyasa (e) Afirka
CohereLabs/aya_dataset
Dala biliyan ɗaya a shekara ta 2012
CohereLabs/aya_dataset
Addinin Hindu ne yafi shahara a kasar indiya.
CohereLabs/aya_dataset
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Mai kyau
CohereLabs/aya_dataset
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon: Allah Ya kawo mu karshen shekarar 2019. Shin kun san yadda ma'aikatan BBC ke gudanar da ayyukansu na wallafa maku labarai a shafinmu na intanet da kuma na shafukan sada zumunta? Kallon wannan bidiyon zai ba ku karin haske.
CohereLabs/aya_dataset
A.a ba'a taba samun mace ba.
CohereLabs/aya_dataset
Mene ma’anar Kururuwa?
CohereLabs/aya_dataset
kashi 99%
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta goma sha-shidda a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Sunan ƙauyen Mohamed Seghir Boushaki, Thala Oufella.
CohereLabs/aya_dataset
Wace kasa ce ta fi yawan fitar da shinkafa a 2021?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 318
CohereLabs/aya_dataset
Ya sunan "house" da Hausa
CohereLabs/aya_dataset
Amasa: dalilan sun hada da matsin tattalin arziki, matsalar tsaro da sauransu
CohereLabs/aya_dataset
Tambaya: Mi ake nufi da "glass" da Hausa?
CohereLabs/aya_dataset
Guda goma sha ɗaya
CohereLabs/aya_dataset
Ta samu 'yanci a ranar 5 Julin 1962.
CohereLabs/aya_dataset
An karama tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu a Indiya, kamar yadda ya bayyana wa BBC. Wasu dalibai 'yan Arewacin Najeriya da ke karatu a kasar Indiya da malamansu Indiyawa ne suka gayyaci jarumin bikin Ranar Al'adu kuma suka karrama shi a wajen taron. "Daliban na karanta fanni daban-daban kama daga fannin likita zuwa hada magunguna da injiniya da dai sauransu," in ji Ali Nuhu. Jarumin ya ce baya ga wadannan dalibai, wasu makarantu a kasar sun ba shi lambobin yabo. Ali Nuhu ya ce "akwai makarantar Dayananda Sagar School of Physiotherapy su ma sun ba ni lambar yabo kuma sun nuna jin dadinsu kan yadda daliban Najeriya ke mayar da hankali kan karatunsu." Tauraron ya ce ya yi matukar farin ciki da wannan karramawa da kuma yadda malaman wadannan makarantu ke da sha'awar al'adun Hausawa. "Wasu daga cikin malaman har fina-finan Hausa suke kallo saboda su ga yadda yanayin rayuwar Bahaushe ta ke." "Shi ya sa idan wani dan wasa ya zo taro irin wannan su kan karrama shi," in ji Ali Nuhu.
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari ɗaya da hamsin da tara a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Ka taƙaita labarin: Ta hanyar. Ben Spencer. - Ka yi haƙuri. Waƙa da gaske ita ce abincin ƙauna, masana kimiyya sun gano haka. Ƙaunar kiɗan mata tana canjawa a lokacin da take cikin cikakkiyar haihuwa, yana sa ta fi sauraron maza da suke iya yin kiɗa mai wuyar fahimta. Binciken, wanda aka gudanar a Jami'ar Sussex, ya nuna cewa mata sun fi son mafi kyawun mawaƙa a matsayin masoya na ɗan gajeren lokaci - ba a matsayin abokan tarayya na dogon lokaci ba. Masana kimiyya sun gano cewa jin daɗin kiɗan mace yana canzawa lokacin da ta kasance mafi yawan haihuwa, yana sa ta fi amsawa ga maza waɗanda ke iya samar da kiɗa mai rikitarwa. Binciken ya goyi bayan ka'idar masanin halitta Charles Darwin cewa aikin farko na kiɗa shine a cikin jima'i. Binciken, wanda Royal Society ta buga a yau, na iya nuna dalilin da ya sa ake ganin mutane masu kirkira suna da sha'awar yin jima'i na ɗan gajeren lokaci. Benjamin Charlton, marubucin takarda, ya ce: 'Abubuwan da aka gano a wannan binciken sun ba da goyon baya na farko ga hujjar Darwin cewa kiɗa ya samo asali ne ta hanyar zaɓin jima'i. 'Waɗannan sakamakon sun nuna cewa mata na iya samun fa'idodi na kwayoyin halitta ga zuriya ta hanyar zaɓar mawaƙa masu iya ƙirƙirar waƙoƙi masu rikitarwa a matsayin abokan jima'i.' Sakamakon Binciken ya goyi bayan ka'idar masanin halitta Charles Darwin cewa aikin farko na kiɗa shine a cikin jima'i. Binciken Dr. Charlton na kusan mata 1,500, tare da matsakaicin shekaru 28 da haihuwa, waɗanda ba su shayar da nono ba, ba su da juna biyu ko amfani da maganin hana daukar ciki na hormonal, sun haɗa da gwaje-gwaje biyu. An tambayi mata su zabi wanne daga cikin nau'ikan piano guda huɗu masu kama da juna, waɗanda aka kunna ta software na kiɗa, shine mafi rikitarwa. Waƙoƙin sun ci gaba daga wasu waƙoƙi kaɗan da kuma sautin sauƙi zuwa waƙoƙi dabam dabam da kuma sautin da ba na waƙa ba. An tambayi wata ƙungiyar mata ko za su fi son mawaki na farko mai sauƙi ko na biyu mafi rikitarwa, ko dai a matsayin abokin tarayya na jima'i na ɗan gajeren lokaci, ko kuma abokin tarayya na dogon lokaci a cikin dangantaka mai aminci. Halitta: Charles Darwin yayi jayayya cewa waƙar tsuntsaye da kiɗan ɗan adam, ba su da wani muhimmin matsayi a rayuwa, dole ne su kasance suna da matsayi a cikin jima'i...
CohereLabs/aya_dataset
Babbar Kotun Shari'ar Musulunci ta Jihar Kano ta yanke wa Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samun sa da laifi yin kalaman rashin tarbiyya ga Annabi Muhammad. An yanke hukuncin ne a ranar Alhamis bayan da Mai Shari'a Ibrahim Sarki Yola ya ce an same shi da dukkan laifi huɗu da ake tuhumar sa da su. Daga cikin tuhumar da ake yi masa akwai da zargin tayar da tarzoma a jihar Kano ta hanyar wa'azinsa. Bayan an same shi da laifukan, sai Mai Shari'a Sarki Yola ya ɗage zaman kotun don ba shi damar rubuta hukuncin da za a yanke wa malamin. Bayan dan lokaci kuma sai aka koma zaman kotun tare da yanke hukuncin. Sai dai kafin a tafi hutun, Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara ya yi magana ta karshe inda ya ce bai san lauyan da ke kare shi ba kuma ba ya neman afuwa saboda, a cewarsa, bai aikata laifi ba kuma ya nemi a gaggauta yanke masa hukunci. Mai Shari'a Sarki Yola ya ce malamin yana da kwana 30 don ɗaukaka ƙara idan bai gamsu da hukuncin ba. A ranar Juma'a 16 ga watan Yulin 2021 ne gwamnatin Jihar Kano ta gurfanar da malamin a gaban kotu bisa zargin ɓatanci ga addini da kuma tunzura jama'a, zargin da ya sha musantawa. Cikin iƙirarin da Abduljabbar ya yi a wa'azizzikan da ya sha gabatarwa, wadda kuma ake tuhumar sa a kanta, har da maganar cewa Annabi Muhammadu ya yi ƙwacen mata mai suna Safiyya daga wani sahabinsa. Mai Shari'a Ibrahim Sarki Yola ya ce malamin "ya gaza kare wannan da'awa ko iƙirari da ya yi da karɓaɓɓun hujjoji". Ɗaya daga cikin lauyoyin gwamnatin Kano, Farfesa Mamman Lawan Yusufari, ya faɗa wa BBC Hausa cewa sun gabatar da shaidu huɗu don tabbatar da laifin da suke zargin malamin da shi. Ƙari a kan hukuncin kisa da kotun ta yanke, ta kuma ba da umarnin ƙwace dukkan litattafan da Sheikh Abduljabbar ya gabatar don kare kan sa da su. An bayyana litattafan da suka kai kusan 200, waɗanda shehin malamin ya yi amfani da su yayin zaman muƙabalar da aka gudanar a watan Yulin 2021 da zimmar kare da'awarsa. Kotun ta ba da umarnin a miƙa litattafan ga Babban Ɗakin Karatu na Jihar Kano. Bugu da ƙari, kotu ta haramta saka karatun malamin a dukkan kafofin yaɗa labarai na jihar, tare da bai wa gwamnati shawarar ta ɗauki "duk matakin da ya dace" kan wadda ta saɓa umarnin. Haka nan, ta ba da umarnin rufe masallatan Abduljabbar biyu. BBC ta yi yunƙurin jin ta bakin lauyan malamin amma ba mu samu damar yin hakan ba.
CohereLabs/aya_dataset
Tambaya: yaushe ne gasar Olympics za ta kasance a Amurka?
CohereLabs/aya_dataset
Nijeriya na yankin Afrika.
CohereLabs/aya_dataset
George Washington
CohereLabs/aya_dataset
Jihar Legas, Najeriya. Har zuwa 1975 babban birnin jihar Legas ne, kuma har zuwa Disamba 1991 shine babban birnin tarayyar Najeriya. Ikeja ya maye gurbin Legas a matsayin babban birnin jihar Legas, Abuja kuma ta maye gurbin Legas a matsayin babban birnin tarayyar Nijeriya.
CohereLabs/aya_dataset
Su wane ne asalin kakannin Hausawa?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 123
CohereLabs/aya_dataset
(c) Shekara ta biyar bayan hijira
CohereLabs/aya_dataset
Najeriya Wasu malaman sun ce sarauniya Amina ta yi sarauta a kimanin shekara ta 1549, a matsayin magaji bayan rasuwar mahaifiyarta. Wannan masarauta ta tsakiyar Afrika ta kasance a yankin da a yanzu ake kira da Jihar Kaduna a yankin arewa ta tsakiyar Najeriya, babban birnin Zariya na zamani.
CohereLabs/aya_dataset
Aske kan jariri sunnah ne idan jaririn na miji ne, amma akwai saɓani game da mace.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Mene ne Kwale-kwale?
CohereLabs/aya_dataset
Tatsuniya iri biyu ce: Tatsuniya ta Kacici-kacici: Ita wannan tatsuniya, tana ƙunsar tambaya ne da amsarta. Amsar tambayar, sau da yawa tana yin kama da tambayar, dangane da sauti da ma’ana (Ɗangambo, 1984). Tatsuniya mai labari: Tatsuniya mai labari ita sauraro kawai ake yi ba a ba da amsa. Misali, tatsuniyoyin da suka ƙunshi su Gizo, Ƙoƙi, Dodo, Kura, Zaki, Damo, Giwa, ‘Yar Bora da ‘Yar Mowa, da sauransu da yawa. Cikin irin waɗannan tatsuniyoyi, akan sami mutane, dabbobi da sauransu. Akan kuma nuna yadda dabbobi da dodanni ke magana ko hulɗa da mutane da sauransu.
CohereLabs/aya_dataset