text
stringlengths 2
8.25k
| source
stringclasses 1
value |
---|---|
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Aliko Dangote, ya kafa kuma ya jagoranci kamfanin siminti na Dangote, wanda shi ne babban mai samar da siminti a nahiyar. Ya mallaki kashi 85% na simintin Dangote da ake sayar da shi a bainar jama'a ta hannun wani kamfani. Dangote Cement na da karfin samar da metrik ton miliyan 48.6 a duk shekara kuma yana aiki a kasashe 10 na Afirka. Ya kuma samar da kamfanin taki na Dangote a Najeriya wanda ya fara aiki a watan Maris na 2022. Tun shekarar 2016 ake gina matatar mai na Dangote wacce aka kammala a 2023. Dangote dan asalin jihar Kano ne.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin yaya za a rubuta dubu uku da huɗu a matsayin lambar?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A suna bada maanar iri daya ne
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Engr. Abba kabir yusuf ne gwamnan jihar kano
|
CohereLabs/aya_dataset
|
"wanda ya rera waƙar Maryamu mai alfahari?"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ebulejonu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sokoto
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Harshen Hausa shi ne mafi dadewa da aka san rubuce-rubuce a Afirka ta Yamma, tun kafin 1000 C.E.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yaya za a rubuta ɗari tara da casa'in da shida a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene shugaban FIFA a shekarar 2023 ?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "knife" na nufin wuka a harshen Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Babban amfanin daidaitacciyar Hausa shi ne fitar da kari ko salon Hausa guda ɗaya, wanda za a riƙa amfani da ita a tsakanin dukkan sauran karurrukan Hausa. Wannan kuma ya taimaka sosai wajen:
1. Samar da ƙa’idojin rubutun Hausa.
2. Samar da Hausar nazari guda ɗaya; abin nufi a nan, shi ne samar da Hausa guda ɗaya wacce ake nazartar harshen da ita.
3. Sauƙaƙa fahimtar Harshen.
4. Samar da hanyar rubuta Harshen Hausa guda ɗaya.
5. Yaɗa Harshen Hausa ta siga ɗaya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Taghabun
(b) Ikhlasi
(c) Bakara
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A ranar 20 watan Oktoba na 2011.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene Babban Lauyan Najeriya a shekarar 2019?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kawo sunan manhajar karatu a yanar gizo-gizo guda daya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: tana nufin "hula".
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Jafanis
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Suna Gama-gari: Shi ne sunan da idan aka ambata shi yake nuni zuwa ga abubuwa da yawa masu jinsi ko nau’i ɗaya. Wato suna ne na tarayya. Dukkan abin da ke da irin wannan jinsi ko nau’i, an yi tarayya da shi a cikin wannan sunan. Misali, mutum, yaro, gari, abinci, ruwa, da sauransu. Idan aka ce mutum, kai ma mutum ne, ni ma mutum ne, saboda haka duk muna ciki.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jumla ta 1: Bayar da makamashi da ƙananan kayan aikin kwayoyin halitta da nau'in kwayar cuta - masu gabatarwa don haɗin sunadarai na nucleic acid. Jumla ta biyu: samar da makamashi da na'urar hada abubuwa da kuma kananan kwayoyin halitta don hada sunadarai na kwayoyin cutar na nucleic acid. Tambaya: Shin jumla ta 1 da jumla ta 2 suna bayyana ma'ana iri ɗaya ko a'a?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Koyar da tarbiyya: Adabin baka hanya ce da kaka da kakanni ke amfani da ita wajen koyawa yara tarbiya cikin hikima ta hanyar magana kodai kai tsaye ko kuma cikin labari.
Taskace al’adu: Ta hanyar adabin baka Bahaushe ya ke taskace al’adun gargajiya.
Fito da yanayin zamantakewa: Ta hanyar adabin gargajiya Bahaushe ya ke sanar da jama’a yadda yanayin zamantakewarsa ya ke.
Koyar da Fasaha da kuma Taskace ta: Ta hanyar adabin gargajiya na gaba suke koyar da ‘yan baya irin fasahar da Allah ya hore musu, kamar idan muka duba yanayin zamantakewar Bahaushe za mu ga a cike take da darrusa a ko da wane lokaci kuma a ko’ina za ka ga yara suna ɗamfare da manya suna koyon abubuwa.
Taskace tarihi da kuma yaɗa shi: Ta hanyar adabin gargajiya ne tarihin al’ummar Hausa ya ke wanzuwa, musamman ta hanyar nan da aka fi sani da kunne ya girmi kaka.
Nishaɗantarwa: Ta hanyar adabin gargajiya Bahaushe ya ke nishantar da kansa. Waƙoƙi, tatsuniya, kaɗa-kaɗe, barkwanci, wasanni, da bukubuwa da sauransu, dukkan waɗannan suna daga cikin hanyoyin da Bahaushe ya ke bi yana nishaɗantar da kansa ko dai a lokutan bukukuwa ko kuma a lokacin zama haka kawai.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shi ake kira bayogirafi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A cikin wanne nau'in ra'ayi za ku rarraba tweet mai zuwa? Mai kyau, Marar kyau, ko tsaka tsaki?
Barka da murnar ranar haihuwar ki, Allah yayi ma rayuwa albarka musulma tagari kuma wlh duk wanda ya zage ki muma sae mun zagi uwarshi muna kishin ki a matsayinki na musulma kuma yar arewa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Is the tweet below expressing a positive, negative, or neutral sentiment?
@user @user @user Hajiya, a tafi dani dan allah😩😆
|
CohereLabs/aya_dataset
|
"menene ainihin ka'idar lissafi da ake amfani da ita?"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
za a iya daddatsa kalmar baba zuwa gaɓa-gaɓa ta hanyar furta ta kamar haka; ba-ba tare da lura da cewa ta hau ma’unin /BW/BW/.
Haka nan kuma za mu iya furta kalmar babbaƙu kamar haka; bab-ba-ƙu tare da lura da cewa ta hau ma’aunan /BWB/BW/BW/.
Sai kuma kalmar sassauƙa da za mu iya furta ta da sas-sau-ƙa tare da lura da cewa ta hau ma’aunan /BWB/BWW/BW/.
Haka nan ma za mu iya furta kalmar lallegaji kamar haka lal-le-ga-ji tare da lura da cewa ta hau ma’aunan /BWB/BW/BW/BW/. Sai kuma a zurfafa bincike.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
ƙirar masana'antu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tweet ɗin yana bayyana ra'ayin tsaka tsaki.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙirƙiri labarin don kanun labarai mai zuwa: Borno ta bai wa malamai 30 a Saudiyya kwangilar addu’a kan Boko Haram
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 991
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: tana nufin "ƙofar mota" ko "babbar ƙofa"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yaya sunan babban kamfanin taba a duniya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ina aka haifi Alejandro Casona, dan wasan kwaikwayo na Spain kuma marubucin wasan kwaikwayo?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Haƙiƙa almara na Bayajidda shine mafi mahimmancin asalin tarihin ƙasar Hausa. Yana nufin kafuwar Daura, wanda a al'adance tsohon birnin kasar Hausa ne, da kuma karawa da kafa wasu kasashen Hausa da bakin haure suka yi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: tana nufin "salula"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
shin akwai makaranta maza da mata a hade a saudi arabia?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A shekarar 1994.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mujallar Forbes ta saka wasu ‘yan Najeriya uku, Aliko Dangote, Abdul Samad Rabiu, da Mike Adenuga a cikin hamshakan attajirin dan kasuwa da masu taimakon jama’a da suka yi kima a cikin jerin attajiran Forbes a duniya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Faransanci Turawan mulkin mallaka na Nijar (Faransa: Colonie du Niger) mallakar Faransa ce ta mulkin mallaka wanda ya mamaye mafi yawan yankunan jihar Niger ta yammacin Afirka ta wannan zamani, da kuma wasu sassan Mali, Burkina Faso da Chadi. Ya wanzu a nau'o'i daban-daban daga 1900 zuwa 1960 amma an kira shi Colonie du Niger daga 1922 zuwa 1960.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Karamar Hukuma nawa ke akwai a Jahar Zamfara?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kelly Watson ta fara samun matsala da hadin kai da magana a shekarar 2011. Duk da tafiye-tafiye na yau da kullun zuwa wurin likitocin GPs, ban taɓa tunanin tana da cutar dementia ba tun tana ƙarama. Amma bayan gwaje-gwaje da akayi mata a kwakwalwa, ya nuna tare da mummunan labari a ranar haihuwarta ta cika shekaru 41. Yanzu ta tsorata ta manta da 'yarta Holly, 'yar shekara 17, yayin da yanayin zai kara tabarbarewa. Ta ce an'sace' mata farin cikin kallon ta tana girma.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
C) kashe kuɗi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Ken Weatherwax
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Nigeria tana da jahohi guda 36, duk da ana daukar Abuja a matsayin jaha ta 37.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sassauƙar Jimla ita ce jimlar da take ɗauke da sassan jimla biyu kacal; yankin suna da yankin bayani. Dukkan jimloli 15 da na kawo misalin da yake sama sauƙaƙan jimloli ne. Sai kuma ta sake kasuwa zuwa; jimla mai aikatau da kuma jimla maras aikatau. Abin nufi, sassauƙar jimla mai aikatau da kuma sassauƙar jimla maras aikatau.
Sassauƙar Jimla Mai Aikatau: Ita ce jimlar da take ɗauke da kalmar aiki ko aikatau ko kuma aka aikata wani aiki a cikinta, wanda yake fita a yankin bayani na cikin jimlar. Nazarci misalan da na kawo a sama, za ka samu cewa tun daga jimla ta 8 har zuwa ta 15, jimloli ne masu aikatau. Saboda kalmomin aiki da suka bayyana a cikin sashen bayaninsu.
Sassauƙar Jimla Maras Aikatau: Ita ce jimlar da babu aikatau a cikin yankin bayaninta. Idan ka sake waiwaitar waɗancan misali da na kawo a sama, za ka samu cewa, tun daga jimla ta 1 har zuwa ta 7, duk babu aikatau a cikin yankin bayaninsu. Saboda haka sun zama sauƙaƙan jimloli marasa aikatau kenan.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: babu laifi mutum ya karanta Alqur’ani ko zikiri a kwance.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Modibo Keita
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jumlar : "shin muhawarar 'yan takara na yin tasiri a siyasar najeriya?" na batu ne a kan siyasa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tana nufin zanin gado.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ganar Murtala Muhammad Abacha tsohon shugaban kasar Nigeria ne a mulkin soja.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene mahaifin Alhaji Ali na Daular Bornu?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Bada misalan Aikatau Ƙi-Karɓau?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Rubuta sittin da tara a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A cikin Qur'ani an ambaci sunayen wadannan dabbobin, amma ban da
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jumlar : "buhari ya yi magana da mahaifiyar leah sharibu karon farko" na batu ne a kan siyasa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene ya sami Michael Jackson lokacin da ya mutu?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A tsangayar Wharton ta Jami'ar Pennsylvania
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kasar Masar.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
shin batun me ake magana a wannan mai zuwa? "Indimi ya sake ginawa ‘yan gudun hijara gidaje 100":
(a) Lafiya
(b) Afirka
(c) Najeriya
(d) Siyasa
(e) Duniya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Sune Kogin Araks da Kura
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Rabe-Raben Aikatau guda nawa ne?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yakin basasar Libya na farko ya kasance wani rikici ne na makamai a shekara ta 2011 a kasar Libya da ke arewacin Afirka wanda aka gwabza tsakanin dakarun da ke biyayya ga Kanar Muammar Gaddafi da kuma kungiyoyin 'yan tawaye da ke neman hambarar da gwamnatinsa. Ya barke da juyin juya halin Libya, wanda aka fi sani da juyin juya halin 17 ga Fabrairu. Kafin wannan yakin dai an yi zanga-zanga a Zawiya a ranar 8 ga watan Agustan shekarar 2009, daga karshe kuma zanga-zangar Benghazi ta fara tun ranar Talata 15 ga watan Fabrairun 2011, wanda ya kai ga arangama da jami'an tsaro wadanda suka yi ta harbin kan mai uwa da wabi. Zanga-zangar ta rikide zuwa tawaye da ta bazu ko'ina cikin kasar, tare da dakarun da ke adawa da Gaddafi suka kafa kwamitin rikon kwarya, majalisar wucin gadi ta kasa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Arewa maso yamma
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Bada bayani kan wannan Maudu’in: Coronavirus ta kama mutum 92 cikin sa'o'i 24 a Kano
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bai wa wasu 'yan Najeriya mazauna Makkah su 30 kwangilar yin addu'o'i da kuma dawafi a kullum domin rokon Allah (SWA) ya dawo da zaman lafiya jihar Borno da kuma Najeriya baki daya. Mutane 30 din da aka basu kwangilar wadanda suka fito daga Borno da Katsina da Zamfara da Kano da kuma wasu sassa na yankin arewa maso yammacin Najeriya, tuni dama mazauna Saudiyya ne fiye da shekaru 10 inda a kullum suke ziyartar ka'aba domin addu'o'i. Cikin mutanen, harda wani tsoho da ya shekara 40 kullum yana Ka'aba domin gudanar da addu'o'i. Dakin Ka'aba ne wuri mafi tsarki ga musulmai wanda dakin na nan a cikin masallacin Makkah. Mai magana da yawun gwamnan jihar Malam Isa Gusau ya bayyana cewa wannan yunkurin da gwamnan ya yi, na daya daga cikin abubuwan da ake kokarin yi na samar da tsaro da suka hada da taimaka wa sojojin Najeriya da kuma daukar 'yan sa kai da kuma mafarauta da samar musu da makamai da kuma sauran tsare-tsare na samar da aikin yi da ci gaba. A lokacin da gwamnan jihar ya gana da malaman da ke Saudiyya a ranar Juma'a, ya yi godiya matuka a garesu inda ya nemi su ci gaba da gudanar da addu'o'i, inji Malam Isa. Har yanzu dai ana samun hare-haren kungiyar Boko Haram a jihar Borno da sauran yankuna na arewa maso gabashin Najeriya. Ko a makon da ya gabata sai dai aka kai hari a garin Gubio da ke jihar Borno duk da cewa sojoji sun ce sun dakile harin. Samar da tsaro na daya daga cikin manyan alkawura uku da shugaban kasar ya yi tun a yakin neman zabensa na 2015 da kuma 2019. Sai dai har yanzu akwai sauran rina a kaba dangane da tsaro a kasar sakamakon kara fadadar matsalar a wasu yankuna musamman arewa maso yammacin kasar.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: Vanuatu tsibiri ce a Kudancin Pasifik da aka sani da shimfidar tudun dutse.
(a) Gaskiya
(b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Coronavirus: Me ya sa wasu masallatai ke hana mata ibada a watan Ramadan?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Algaita kayan kiɗi ne daga yammacin Afirka, musamman a tsakanin al'ummar Hausawa da Kanuri. Ana bambanta algaita daga saura kayan kiɗi ta hanyar ƙararrawa mai girma, kamar ƙaho.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Wanene aka sa wa sunan sansanin sojin sama na tinker?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
jumlar : "shugaban Amurka na shirin kiran Iyalan sojojin da Aka kashe a nijar" na batu ne a kan duniya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ba'amurke
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Karya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: tana nufin "hijabi"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: tana nufin "jakar maza"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Masana harshen Hausa sun bambanta ƙwarai wajen rarraba siffofi zuwa aji-aji. Saboda haka wannan rubutu zai taƙaitu da waɗanda su masanan suka yi daidaito a kansu. Ga su kamar haka:
1. Sassauƙar Siffa.
2. Nanatau.
3. Siffa Aikatau/’Yar Aikatau.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanne Barkwanci ne ne Ƙabila?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Eh haka ne
(b) A'a ba haka bane
(c) akwai sabani
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Misalan Sunaye Ɗaiɗaiku:?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Lena Headey ta fito a Sarauniya Gorgo wasu na kiranta da Sarauniyar Sparta ita ce matar Leonidas.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Faransanci Turawan mulkin mallaka na Nijar (Faransa: Colonie du Niger) mallakar Faransa ce ta mulkin mallaka wanda ya mamaye mafi yawan yankunan jihar Niger ta yammacin Afirka ta wannan zamani, da kuma wasu sassan Mali, Burkina Faso da Chadi. Ya wanzu a nau'o'i daban-daban daga 1900 zuwa 1960 amma an kira shi Colonie du Niger daga 1922 zuwa 1960.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 281
|
CohereLabs/aya_dataset
|
C) Kaɗi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin batun me ake magana a wannan mai zuwa? "daliban Jami'o'in najeriya sun koka kan yajin Aikin malamai":
(a) Lafiya
(b) Afirka
(c) Najeriya
(d) Siyasa
(e) Duniya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kano.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene yafi kowa yawan Ballon-dor a tarihin ƙwallon ƙafa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yana nufin tafiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 289
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Abin da ake nufi da rukuni a nan shi ne sashe. Zamowar insha’i gajeren rubutu bai hana shi samun sassa ba domin ya samu cika. Insha’i yana da rukunai guda uku kamar haka:
Gabatarwa.
Gundari jawabi.
Kammalawa.
Abun so ne insha’i ya samu waɗannan sassa guda uku, rashin samun ɗaya daga cikin su ya mai she da wannan insha’i naƙasasshe
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Insha’i ne da mai rubutu ke rubuta labari, ko bayani a cikin tsarin wasiƙa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: Tsibirin Solomon tsibiri ne a cikin Tekun Pasifik da aka sani da al'adu daban-daban da rayuwar ruwa.
(a) Gaskiya
(b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mahauta: Yanki ne na kasuwa wanda mahauta ke gudanar da sana’arsu a wajen.
Tirke ko Kara: Yanki ne na kasuwa da mahauta da makiyaya ke zuwa domin saye ko sayar da dabbobi.
Mayanka/Kwata: Gurin da ake yanka dabbobi.
Tukuba: Gurin da ake gasa nama. Akwai tukubar tsire, akwai kuma ta gasa kilishi ko balangu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
George Washington
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.