text
stringlengths 2
8.25k
| source
stringclasses 1
value |
---|---|
Sana’ar Ƙira tana daga cikin daɗaɗɗun sana’o’in ƙasar Hausa. Maƙera su ke samar da mafiya yawan kayan aikin da sauran masu sana’o’in Hausa ke amfani da su. Gurin da ake yin wannan sana’a shi ake kira maƙera. Haka nan ma mai yin ƙira akan kira shi da maƙeri (mutum ɗaya kena) ko kuma maƙera (jama’u kenan).
Sana’ar Ƙira sana’a ce da ake sarrafa tama da ƙarafa, zinariya ko azurfa, da sauran dangogin ƙarfe a mayar da su abin amfani wanda ka iya zama makami ko ma’aikaci (abin yin sana’a).
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wasu lokuta ana yiwa Afirka lakabi da "Uwa Nahiya" domin ita ce nahiya mafi dadewa a duniya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "worry" na nufin damuwa" a harshen Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Coronavirus: Ina annobar ta kai a arewacin Najeriya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene ya kafa cibiyar sadarwar Haqqani?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kwana nawa mace ke yi a lokacin takaba?
A. 'Dari da talatin
B. 'Dari da arba'in
C. 'Dari da hamsin
D. 'Dari da sittin
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sunansa na gaskiya Magaji Salamu, shine ya sa masa suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kakar sa ce, ita ce ta haifi wanda ya haife shi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A yankin Agadez yake.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
malami shine wanda ke taimaka wa ɗalibai su sami ilimi, ƙwarewa, ko nagarta, ta hanyar aikin .
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa ita ce annabi Adam (A.S.)
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Idan ka taba zuwa Kano, ya sunan sarkinsu?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
mai ne sunan sarkin zazzau?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 18 ga Yuni, 1812
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Me kalmar Apartment take nufi a Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Tsintuwa ya rabu kashi uku.
Na farko: Tsintuwan abinda bashi da ƙima mai yawa, kamar tsintuwar Sanda, ko wani abin sha kaman lemu misali, ko Biredi misali. Ko irin tsintuwar naira ashirin. Dai duk abinda a al’adance an san mai ita bazai damu da ita ba idan ta ɓace.
Na biyu: abinda idan aka barshi bazai salwanta ba har mai shi yazo ya same shi. Kaman raƙumi, ko kujera, da makamantansu. Shi wannan baya halatta a ɗauka.
Na Uku: dukiya da zata iya salwanta idan aka barta, kaman Rago ko akuya da makamantansu. Ko kuma sauran dukiyoyi kaman kuɗi na takarda, ko zinari ko azurfa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Mi ake nufi da "fork" da Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Akwai salloli iri-iri hudu a Musulunci, wadanda suka hada da Fard (sallar farilla), Wajib (sallar da ake bukata), Sunna da Nafil (sallar nafila)
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 998
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Michel Muller (an haife shi 9 Satumba 1966) ɗan wasan Faransa ne, marubucin wasa. Kwaikwayi kuma darekta. An san shi kwanan nan ne don fitowa a matsayin Sarki Charles VIII na Faransa a cikin jerin talabijin The Borgias.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sunan shi "Titan"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
sunanta Fatma Cherifi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Nuur
(b) AlHaqqah
(c) Sajada
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Rubuta casa'in da biyar a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mafi yawan abubuwan da ke haifar da cutar sune ƙwayoyin cutar Virus, sai bacteria, fungi da parasites. Cututtukan yawanci suna yaɗuwa daga mutum zuwa mutum, ta hanyar gurɓataccen abinci ko ruwa da kuma ta cizon kwaro.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A ina ne tsunami tekun Indiya ta 2004 ya faru?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya sunan "shirt" da Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
kai tsaye muna iya cewa, daidaitaciyyar Hausa, wacce wasu marubutan ke kira karɓaɓɓiyar Hausa, ita ce Hausar da masana Harshen Hausa tun dauri suka haɗu a kan cewa, da ita za a yi amfani wajen yin rubutun Hausa domin samun daidaito.
Wannan kuma saboda akwai kare-karen Hausa da dama, da suka haɗa da Kananci, Katsinanci, Zazzaganci, Dauranci, Sakkwatanci, Aranci, da sauransu. Idan aka ce kowa zai yi rubutu da nasa karin kamar yadda ya ke magana da shi, to abin zai zama babu tsari babu kan-gado, wanda kuma hakan za ta hana samun ƙa’ida.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Saint Peter (St. Bitrus) shine Paparoma na farko na Cocin Katolika. Yana ɗaya daga cikin almajiran Yesu 12 na asali. Ya yi tafiya zuwa Roma, cibiyar daular Roma kuma ɗaya daga cikin manyan wuraren kiristanci na Farko, wani lokaci bayan mutuwar Yesu domin yaɗa addinin.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Babu wata addu'a guda da aka sani a duniya a matsayin "addu'ar tashi daga barci." Addinai daban-daban da al'adu na ruhaniya sun bambanta addu'o'i da ayyuka masu alaƙa da tashi da fara ranar.
Ga wasu misalai:
Kiristanci:
"Na wayi gari a cikin makwancinka, Ya Allahna, ikonka ya kiyaye ni, rahamarKa ta lullube ni. Ka ba ni yau, ya Ubangiji, abincin yau da kullum, kuma Ka gafarta mini laifofina, Ya Ubangiji Mai jin ƙai. , Mafi rahamah."
Musulunci:
“ Alhamdu lillaahil-lathee ahyaanaa ba da maa amaatanaa wa'ilayhin-nushoor.”
Yana da kyau a lura cewa waɗannan misalan kaɗan ne, kuma takamaiman addu'a da ake amfani da su don tashi daga barci zai bambanta dangane da imani da al'ada.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta ɗari ɗaya da casa'in a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
1 ga watan Mayu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A matsayin kashi na yawan al'ummar, saboda haka Fulani suna wakiltar kusan kashi 38% na al'ummar Guinea-Conakry, 30% a Mauritania, kasa da kashi 17% a Guinea-Bissau, 16% a Mali da Gambia, 12% a Kamaru, 22% a Senegal, kasa da kashi 9% a Najeriya, kashi 7.6% a Nijar, kashi 6.3% a Burkina Faso, kashi 5% a Saliyo da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, kasa da kashi 4% a Chadi sai kaso kadan a Ghana da Cote d'Ivoire.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Kaninta uwa daya uba daya
(b) Mahaifinta
(c) Mijinta
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Samar da gidan kansa
(b) Tanadin Kayan yaki
(c) Samar da masallaci
|
CohereLabs/aya_dataset
|
shin batun me ake magana a wannan mai zuwa? "sinadarin Vitamin C na cikin dililan kashe tarin fuka".
|
CohereLabs/aya_dataset
|
An kafa majalisar kishin kasa ta Asturian a 1976.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Makoɗi kayan aiki ne na
A) sassaƙa
B) jima
C) ƙira
D) wanzanci
|
CohereLabs/aya_dataset
|
1. Garba ya iya tuƙi a hankali.
2. Yaron ya wuce da sauri.
3. A guje yake tafiya.
4. Shi da yake magana a gigice, ai ba za a fahimci me yake cewa ba.
5. A fusace ya zo nan.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(b) Gurin ruwa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Zaidu bin Saabit
(b) Abu Huraira
(c)Ubayyu Bin Ka'ab
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A shekarar 1860
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gidan Tsaro na Jasper Ridge
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A matsayin mai tsaron gidan kwallon kafar Najeriya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shawarar da gwamnonin PDP suka yake kan matsalolin Nigeria
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gidan Talabijin na Yammacin Najeriya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yaya za a rubuta ɗari tara da casa'in da takwas a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: Kasar Oman tana yankin Larabawa.
(a) Gaskiya
(b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Hukuncin 1: Likitan iyali, Handel, ya rubuta litattafai da dama da Antonio Salvi ya yi amfani da shi don wasan opera. Magana ta biyu: Antonio Salvi, likitan iyali, ya rubuta litattafai da dama, wanda Handel ya yi amfani da shi don wasan opera. Tambaya: Shin jumlar 1 da jumlar 2 suna bayyana ma'ana iri ɗaya? Shin ko a'a?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Nishaɗantarwa: Akwai nishaɗi a cikin barkwanci, kasancewarsa wasa da ake yi ta hanyar magana kuma a saka juna dariya. Ita kuwa dariya, hanya ce mai matuƙar muhimmanci ta saka nishaɗi.
Ƙara Danƙon Zumunci: Barkwanci yana ƙarfafa zumunci tsakanin masu yinsa. Ana kawar da gaba ta hanyar barkwanci. Misali, barkwanci tsakanin ƙabilun da suka yaƙi juna ko kuma masu sana’o’in da kusan suke kishiyantar juna, misali a ce mahauci da masunci. Sukan cirewa junansu ƙyashi ta hanyar barkwanci.
Ilimantarwa: Akwai ilimatarwa a cikin barkwanci, saboda ta hanyar barkwanci ake ƙirƙiro wasu gajerun labarurrukan da ake raɓa su da wata ƙabilar wanda a cikin irin waɗannan labaru za a ga akwai hikimomin da za a samu ilimin rayuwa a ciki. Misali, Barebari suna cewa wai wani Bafullace ne mota ta kaɗe shi har ya fita hayyacinsa ta inda har aka kai shi asibiti bai sani ba. To bayan ya farfaɗo daga doguwar sumar da ya yi, sai ya ga likita cikin fararen kaya yana tsaye a kansa, shi kuma bafullacen yana kwance kan gado, ga katifa mai laushi, ga kuma fanka tana firfita shi da sauran kayan alatu. To wai da likita ya tambaye shi sunansa sai ya ce, “Da dai a duniya ana she min Ja’o, amma yanzu Nawakiri (Walakiri) sai abin da ka she (ka ce)”.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shugaba Idriss Déby.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Nau’ i ce ta garma da ake amfani da ita wajen noma ta hanyar rage girman kunya, ita takan burkuce kwarin kunya ne, sannan kuma ta rage faɗin kunyar, ta yadda mai aiki zai ji sauƙin gudanar da noma. A wasu guraren ma sai dai kawai ya ɗaga ciyawar ya karkaɗe ƙasar jikinta.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 68
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 260
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yaushe aka kafa daular sokoto?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ita ce gaɓa mai sassa uku wadda take hawa ma’unan /BWB/ da kuma /BWW/.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jumlar "Amurka ta kara kudin biza ga 'yan Najeriya" na batu ne a kan (c) Duniya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mutane 82,344,107
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa ita ce annabi Adam (A.S.)
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene Sarkin Kano na goma sha hudu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Unguwanni, kalma ce mai gabobi
A. bakwai
B. shida
C. biyar
D. hudu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
AMSA: Engr. Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Noma babbar sana’a ce a ƙasar Hausa (Madauci, Isa da Daura, 1968), ana ma kallon cewa ita ce sana’ar da ta fi kowace sana’a muhimmanci, wacce idan babu ita rayuwar ma sam-sam ba za ta yiwuwa ba, Yakasai (1989). Sana'a ce da kowane gida ake yin ta musamman a karkara. Sana’a ce da ta girmi kowace irin sana’a a ƙasar Hausa da ma duniya baki ɗaya, saboda wannan dalilin ne ma ya saka masu iya magana suke yi wa sana’ar noma kirari da ‘Na duƙe tsohon ciniki, kowa ya zo duniya kai ya taras’. Asalin wannan sana’a yana komawa tun farkon samun halitta a doron wannan duniyar. Wato kenan ana iya cewa tun saukowar Adamu da Hauwa cikin duniya (Durumin Iya, 2006).
Alhassan, Musa, da Zarruƙ (1982), sun bayyana noma a matsayin tonon ƙasa a fitar da amfaninta ta hanyar zafe ta, da zankaɗe ta, da yin shuke-shuke a bayanta.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jami'ar Ibadan ce jami'ar farko a Najeriya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 328
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene Zanen Fuska?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wace jiha ce babban birnin tararyar Nigeria kafin Abuja?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gaɓa yanki ce ta kalma wadda ake gina ta ta hanyar haɗa baƙi da wasali. Adadin gaɓoɓin da ke cikin kalma su ke bayyana irin tsawo ko gajartar kalma. Masana harshen Hausa sun haɗu a kan cewa; mafi gajartar kalmar Hausa ita ce mai gaɓa ɗaya kamar ni, ko sha; mafi tsawo kuma ita ce mai gaɓoɓi shida kamar sakwarkwatacciya. Babu daɗi daga shida, hakan ma kuma babu ragi daga ɗaya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A ina ne sojojin Amurka suka kama Osama Bin Laden?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 150
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A ina birnin Beirut yake?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene yare mafi tsufa da dadewa a Najeriya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wani ƙarni daular Romaniya ta rushe?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Dusty May (an haife shi Disamba 30, 1976) kocin ƙwallon kwando ne na Amurka. Shi ne shugaban kocin kwallon kwando na maza a Jami'ar Florida Atlantic.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 180
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mutane biyu ne Larry Page da Sergey Brin suka kirkiri fasahar bincike ta Google.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shi ne insha’in da ake bayar da labarin faruwar wani abu a cikinsa. Wato a rubuta wani gajeren rubutu da ke baiwa mai karatu labarin wani abu da ya faru a baya. Wannan labarin kuma na iya zamowa gaskiya, ko kuma ƙirƙirarre.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wace kalma ke da wasula dogaye?
Options
A)
Akwati
B)
Ayaba
C)
Tumatir
D)
Kakaki
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene sunan babban garin Portugal?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sarkin Musulmi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ka amsa tambayar da ke gaba. wanda ke wasa da Sarkin Faransa a cikin Borgias
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jami'a
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene ne tambaya ga: "Yakin basasa na Amurka (ACW), wanda aka fi sani da Yakin tsakanin jihohi ko kuma kawai yakin basasa (duba suna), ya kasance yakin basasa da aka yi daga 1861 zuwa 1865 tsakanin Amurka ("Union" ko "Arewa") da kuma jihohin bawa na kudancin da suka bayyana rabuwa da kuma kafa Ƙungiyar Tarayyar Amurka ("Ƙungiyar Tarayya" ko "Kudancin"?). Batun shi ne yakin basasar Amurka.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wace shekara Governor William Langer ya fara siyasa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sanata Elisha Abba (an haife shi a Mubi North, Nigeria) ɗan siyasan Najeriya ne. Shi ne Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa a jihar Adamawa .
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Rubuta ɗari uku da talatin da takwas a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Babban amfanin daidaitacciyar Hausa shi ne fitar da kari ko salon Hausa guda ɗaya, wanda za a riƙa amfani da ita a tsakanin dukkan sauran karurrukan Hausa. Wannan kuma ya taimaka sosai wajen:
1. Samar da ƙa’idojin rubutun Hausa.
2. Samar da Hausar nazari guda ɗaya; abin nufi a nan, shi ne samar da Hausa guda ɗaya wacce ake nazartar harshen da ita.
3. Sauƙaƙa fahimtar Harshen.
4. Samar da hanyar rubuta Harshen Hausa guda ɗaya.
5. Yaɗa Harshen Hausa ta siga ɗaya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Abu ne mai wahala a ƙididdige abubuwan da ake yi da fata bayan an jeme ta. Kaɗan daga ciki akwai:
Sutura: Tun da can asali kuma har zuwa yau ɗin nan ana amfani da fata wajen yin sutura. Suturar da ake yi da fata akwai riga, takalmi, hula, da majanyi (Belt), da sauransu.
Kayan Kwalliya: Akan yi abubuwa da suka shafi kwalliya kamar irin su abin maƙala makulli (key holder).
Jakakkuna: Ana yin jakakkuna manya da ƙanana, irin na da da kuma na zamanin yanzu da muke ciki. Jakakkuna irin na da akwai gafaka (jaka ce da ake saka Alƙur’ani a ciki da sauran takardun karatu. Wannan na daga cikin tushen kawo wannan sana’a cikin Ƙasar Hausa), akwai burgami (jakar mafarauta), akwai zabira (jakar wanzamai), taiki (jaka ce mai kamar buhu da mutanen da ke amfani da ita wajen zuba kayayyaki kamar irin su hatsi da sauransu), sannan kuma akwai salka (ita ma jaka ce ta fata da ake zuba ruwa a ciki), da sauransu.
Kayan Yaƙi da Farauta: Haka nan ana amfani da fata wajen yin kayayyakin yaƙi da kuma farauta. Daga cikin irin waɗannan kayayyaki akwai: Warki (fata ce ake jeme ta iya tsawon dabbar, wacce mafarauta ke ratayawa a jiki domin samun kariya daga sara ko harbi. A wasu lokutan kuma akan bar ta da gashin nata sai dai a ɗame ta kawai. Sannan wasu sukan kira ta da buzu), sannan kuma akwai garkuwa (fata ce ta giwa da ake busar da ita sannan a ƙamar da ita ta yi tauri, mayaƙa sukan kare harbin kibiya ko mashi da ita), akwai kube (kusan wata irin nau’in jaka ce da ake saka takobi, adda, ko wuƙa a ciki. Wato gidan takobi, adda ko wuƙa), akwai kuma safi, da ake sakawa a ƙotar wuƙa, takobi ko adda domin basu kariya daga tsagewa.
Kayan ƙira: Ana yin kayan ƙira kamar zuga-zugi da fata.
Kayan Kiɗa: Da fata ake yin marufin mafiya yawan kayan kiɗan gargajiyar Hausa, kamar irin su ganga, dundufa, kotso, kalangu, da sauransu.
Guga: Wata aba ce da ake ɗebo ruwa da ita daga cikin rijiya.
Kayan fatake: Kilago, fata ce gyararriya da fatake ko mayaƙa ke amfani da ita wajen yin tanti a sahara ko daji.
Kayan Shimfiɗa: Akwai buzu (fata ce akasari ta rago da malamai ke amfani da ita wajen yin shimfiɗa idan za su yi karatu ko salla), akwai kuma tabarma ta zamani (Carpet), akwai kuma rigar fulo, da sauransu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Misalan Wakilin Suna Game duniya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Suna na baɗini: Shi ne sunan ɓoyayyen abin da ba a ganinsa kuma ba a jinsa, amma ana iya ganin tasirinsa, saboda haka an san akwai shi kenan. Misali, farin ciki, ɓacin rai, yunwa, jahilci, ilimi, da sauransu. Idan muka lura da waɗannan kalmomi da aka ambata, babu ɗaya daga cikinsu da ake gani da ido ko a taɓa shi da hannu, ko kuma a ji shi da kunne, amma ana ganin tasirinsu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanda ya ƙirƙira shine Osamu Tezuka.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kabilar San tana zaune a Kudancin Afirka aƙalla shekaru 30,000 kuma an yi imanin cewa ba wai kawai ƙabilar Afirka mafi tsufa ba ne, amma mai yiwuwa tsohuwar ƙabilar duniya ce. Mutanen San suna da DNA mafi bambance-bambance kuma daban-daban fiye da kowane rukunin 'yan asalin Afirka - ya ruwaito ta slps.org
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 987
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: Comoros ƙasa ce tsibiri a Tekun Indiya.
(a) Gaskiya
(b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya ake Ƙari wasalin a, i, e, ko u a Suna da jirkita saiwar suna?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Mi ake nufi da "purse" da Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shi ne mutumin da gundarin saƙon labarin ya bayyana daga gare shi. A labari na sama Ado ne tauraron labarin. A kan samu wani mutum ya yawaita fitowa a labari amma kuma ba shi ne tauraro ba. Sannan kuma a mafiya yawancin lokuta, tauraro kan bayyana tun daga farkon labari har zuwa ƙarshe.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.