text
stringlengths 2
8.25k
| source
stringclasses 1
value |
---|---|
Ka ba da amsa ga wannan tambaya mai wuya: Wane ɗan wasan kwaikwayo ne na Turanci, mai ban dariya, da mawaƙa ya bayyana a cikin "The Rocky Horror Picture Show" (1975) da "The Shadow" (1994)?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wane yanki ne bayajiddah ya sauka?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A'a ba a taba samun shugaba mace ba a Najeriya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Eh, suna bayyana ma'ana iri ɗaya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Lisbon
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Bada Tatsuniyar Mutum da Zabi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 78
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 317
|
CohereLabs/aya_dataset
|
60
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene ake kiran farashin amarya a kasar Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Wata hudu da kwana goma
(b) Jini uku
(c) Sai ta haihu zata gama lddar ta
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Akan samu guri mai tudu wanda ba a zaton zuwan ruwa gurin sai a haƙa rijiyoyin da zurfinsu ya kai gaba uku ko huɗu, sannan a shafe bakinsu da makuba da katsi. Irin waɗannan gurare su ake kira karofi. Misali a garin Kano ta Najeriya akwai wani guri da ya shahara da wannan sana’a ta rini da ake kira Karofin Zage.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yana nufi ido a hausance
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene SUNGUMI?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene ne Maƙera?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
masanin kimiyya kwararre ne wanda ke gudanar da tattara bincike don kara ilimi a wani yanki na musamman
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "shirt" a turanci yana nufin Riga a harsen hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A shekara ta 1998.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 217
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Salon sarrafa harshe na nufin irin Hausar da aka yi amfani da ita wajen rubuta waƙa, da kuma shigo da adon harshe cikin waƙar ta hanyar karin magana, kirari, habaici, kamantawa da sauransu. Yin amfani da sauƙaƙƙiya kuma daidaitaciyyar Hausa shi aka fi so, don waɗannan su za su saka waƙar ta zamo mai sauƙin fahimta da kuma daɗin karantawa ga mai karantata.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shi ne lokacin da yake nuni zuwa ga aikin da ake da tabbacin aiwatar da shi a wani lokaci mai zuwa. Kalmar za ce ke bayyana shi. Misali:
1. Za na zo gidanku.
2. Za su je makaranta.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Dr. Abdullahi Umar Ganduje shine shugaban jam'iyyar APC na kasa a Najeriya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Janar Muhammadu Buhari
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Rubuta ɗari uku da ashirin da uku a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Haka ne, suna da ma'ana daya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) mai ldo daya
(b) mara hakori daya
(c) Mai kananun kaho
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tatsuniya, ƙagaggun labarai ne na ƙarya waɗanda babu ƙanshin gaskiya a cikinsu, waɗanda Hausawa kan shirya don annashuwa da hira (Junaidu da ‘Yaraduwa, 2002).
|
CohereLabs/aya_dataset
|
"Gwamna rotimi Amaechi zai gana da Bill Gates" na batu ne a kan lafiya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 136
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: tana nufin "tunkiya"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene Zanen Fuska?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
e kalmar: "capital" ke nufi a harshen Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene SUNGUMI?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Frank-Walter Steinmeier ɗan siyasan Jamus ne da ke aiki a matsayin shugaban ƙasar Jamus tun daga ranar 19 ga Maris 2017 zuwa yanzu. Ya taba zama ministan harkokin wajen tarayya daga 2005 zuwa 2009 da kuma daga 2013 zuwa 2017, haka kuma mataimakin shugabar gwamnatin Jamus daga 2007 zuwa 2009.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jami'ar Ibadan ce jami'ar farko a Najeriya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Me kalmar: "secret" ke nufi a harshen Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Rubuta saba'in a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wace shekara aka haifi Jackie chan?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 202
|
CohereLabs/aya_dataset
|
wace shekara gidan talabijin na farko ya fara watsa shirye-shirye a Najeriya?,
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Misalan "Lokacin da Ake Ciki na 1" a Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Cin abinci ba tare da ambaton sunan Allah ba a farkon sa
(b) Fitsari a tsaye
(c) Cin abinci daga kwance
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Dala biliyan ɗaya a shekara ta 2012
|
CohereLabs/aya_dataset
|
SAHANI yana nufin buta amma ta karfe
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sana'ar Noma a Kasar Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Dan wasa Harrison Ford
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Likafa yana nufin karfe ne wanda mutum yake dora kafarsa idan zai hau doki.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene ne Kwatarniya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta ɗari ɗaya da ashirin da ɗaya a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 173
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wace shekara ce kisan kare dangi na Rwanda?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa suna bayyana ma'ana iri daya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Raphinha ya fara El Clasico da cin Real Madrid kwallo
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ma’anar Gaɓa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ka tsara amsar wannan tambaya mai mahimmanci: A wace shekara ce aka ci gaba da labarin da aka fada ta hanyar haɗuwa da labaru da hotuna na asali daga bayanan sirri na masu tarawa ta Ransom Riggs ya fito?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sheev Palpatine
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Aure
Zaure
Kaza
|
CohereLabs/aya_dataset
|
16
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 201
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wace nahiya ce Vladivostok?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
fi’ili a hashen Hausa kalma ce ta aiki.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Masana tarihi suna shakkar cewa Bayajida ya wanzu, amma almara na Bayajida ya kasance mai ƙarfi. Ana kiran sa a matsayin mutumin da zuriyarsa ta kafa kasar Hausa. Ana sake yin wannan almara duk shekara a Daura, Najeriya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 100
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Uwar gidan shugaban kasar Najeriya yanzu ita ce Oluremi Tinubu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya ya sunan babban birnin jihar Zamfara?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Babban birnin Masar Kairo
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mohammed Yusuf ya kafa kungiyar da aka fi sani da Boko Haram a shekarar 2002 a Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar. Ya kafa rukunin addini da makaranta wanda ya jawo hankalin iyalai musulmi matalauta daga sassan Najeriya da makwaftan kasashe.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Barunje shi ne
A) maharbi
B) malami
C) mahauci
D) masaƙi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 149
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wacece matar shugaban kasar Nigeria?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: (a) Gaskiya
Ee, wannan magana daidai ce. Japan ta yi suna don Shinkansen, ko jiragen kasa harsashi, waɗanda jiragen kasa ne masu sauri waɗanda aka san su da inganci, aminci, da kuma lokacin aiki. Bugu da ƙari, an san Japan a duk duniya don ci gabanta a fasahar zamani, ƙirƙira, da masana'antar lantarki, tana ba da gudummawa sosai ga fannoni daban-daban kamar kera motoci, injiniyoyi, na'urorin lantarki, da ƙari.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Alhaji Sir Ahmadu Bello (Sardaunan Sakkwato)
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Uwar gidan shugaban kasar Najeriya yanzu ita ce Oluremi Tinubu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A) Jauje ne ake kadawa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta ɗari ɗaya da goma sha-tara a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gwafa
Ɗanƙwali
Ƙoshiya
Hanjin Ƙoshiya
Allira
Matsefi
Kunkuru
Takala
Cakarkara
Bidan Tuƙi
Gwauro
Mari
Mazauni
Mataki
Ɗantariya
Masaƙa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙirƙiri kanun labarai dan wannan labari mai zuwa: Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da Injiniya Abba Kabir Yusuf a matsayin halattaccen dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP a jihar Kano a zaben da ya gabata. Alkalan kotun sun tabbatar da hukuncin Kotun Daukaka Kara ta Kaduna wacce ta yi watsi da bukatar Ibrahim Al'amin (Little) na cewa PDP ba ta yi zaben fitar da gwani ba. Kotun ta ce Little, wanda ya yi nasara a kotun farko a Kano, ba shi da hurumin shigar da kara kan zaben da bai shiga ba. Abba Yusuf, wanda aka fi sani da "Abba gida-gida", ya sha kayi a hannun Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a karashen zaben da aka yi, duk da cewa shi ne kan gaba a zaben farko wanda bai kammala ba. Sai dai masu sa ido na gida da waje sun soki yadda aka gudanar da karashen zaben suna masu cewa an tafka magudi, zargin da jam'iyyar APC da kuma hukumar zabe suka musanta. A yanzu haka dai jam'iyyar PDP da dan takararta sun shigar da kara a kotun saurarar kararrakin zabe inda suke kalubalantar nasarar ta Gwamna Ganduje. Wannan hukunci ya kawo karshen takaddamar da aka dade ana yi kan halaccin zaben fitar da gwannin da jam'iyyar PDP ta yi a Kano. Masu lura da al'amura na ganin zai kuma bawa jam'iyyar PDP da magoya bayanta damar mayar da hankali kan shari'ar da suka shigar ta zaben na watan Maris. A yanzu haka dai kotun na ci gaba da zama, amma ba a kai ga yanke hukunci ba tukunna. A fakaice hukuncin ya kuma tabbatar da matakan da bangaren Kwankwasiyya na jam'iyyra ta PDP ya dauka a lokutan zaben fitar da gwanin, wanda shi ma ya haifar da ce-ce-ku-ce a fagen siyasar ta Kano.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wane filin jirgin sama ne mafi tsufa a Najeriya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari biyu da casa'in da huɗu a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ana rubuta 56 a haka: hamsin da shida
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ana rubutawa kamar haka sittin da shida
|
CohereLabs/aya_dataset
|
1817
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin Kano ta fi Legas yawan jama'a?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
"mai yiwuwa shugaban IsIs na da rai" na batu ne a kan duniya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gata nan gata nanaku. Ta zo mu ji ta.
Wata rana ce dai, wata rana ce dai. Sai ƙuda da kwaɗo da sauro suka tafi ciyawa cikin gonaki a daji. Da suka je, sai ƙuda, da sauro suka yi ciyawarsu ‘yar kaɗan, shi kuma kwaɗo ya yi tasa da yawa. A garin ɗaukar ciyawar, sai kan kwaɗo ya ɓalle. Shi kuma ƙuda a garin dariya bakinsa ya ɓurme. Shi kuma sauro a garin gudu ƙafarsa ta karye.
Tunƙurunƙus, badan Gizo ba da na yi ƙarya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Marar kyau
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalma ce da ake amfani da ita wajen yin nuni. Nunin kuma kan iya zama mutum, guri, kaya, ko wani abu da ya yi kama da wannan wanda kuma zai iya kasancewa a kusa ko a nesa. Kalmomin nuni sun haɗa da wannan, wancan, waɗannan, waɗancan, nan, da kuma can.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa a Najeriya, ta yi alƙawari cewa a zaɓen 2023, kayan aiki ne za su jira masu zaɓe a rumfunan kaɗa ƙuri’a saɓanin yadda aka dinga samu a baya. Shugaban INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu ne ya shaida hakan yayin wani taro don ƙulla yarjejeniya da ƙungiyoyin sufuri na NURTW da NARTO kan hanyoyin sauƙaƙa jigilar ma’aikata da kayan aikin zaɓe zuwa cibiyoyin zaɓe. A cewar shugaban hukumar, sun yi waiwaye kan matsalolin da aka dinga fuskanta a zaɓen 2019, kuma hakan ya sanya su ɗaukar matakan riga-kafi daga manyan ƙalubalen da za su iya kawo cikas ga nasarar zaɓen shekara mai zuwa. Ya ce hakan ba zai yiwu ba har sai INEC ta samu ƙarin motoci da babura da kwale-kwale musamman a yankunan da ke kusa da ruwa, inda isar ma’aikatan hukumar zuwa waɗannan wuraren a kan lokaci ke da wahala. Babban zaɓen na baɗi zai ƙunshi aikin tura jami'an zaɓe sama da miliyan 1 a duk faɗin Najeriya da ɗumbin adadi na kayan aiki sau biyu a cikin mako biyu daga ofisoshin hukumar INEC na jihohi zuwa ƙananan hukumomi 774 da mazaɓu 8,809 da cibiyoyin zaɓe 176,846. Gagarumin aikin, in ji sanarwar INEC zai buƙaci motoci sama da 100,000 da jiragen ruwa kimanin 4,200 waɗanda jiragen sojojin ruwa da aka girkawa bindigogi za su yi musu rakiya. Ta ce wannan wani jan aiki ne da za a yi shi nan da kwana 66 kuma mun ƙuduri niyyar yin haka don bai wa 'yan Najeriya damar yin zaɓe cikin farin ciki. Farfesa Mahmud Yakubu ya kuma bai wa 'yan Najeriya tabbacin cewa sun duƙufa wajen ganin an buɗe duk rumfunan zaɓe da ƙarfe 8:30 na safe ranar Asabar 25 ga watan Fabrairu don zaɓen shugaban ƙasa da na 'yan majalisun tarayya da kuma a ranar Asabar 11 ga watan Maris ɗin 2023 don zaɓen gwamna da na 'yan majalisar dokokin jihohi. A Shekarar 2015 ne INEC ta fara ƙulla yarjejeniya da ƙungiyar NURTW inda ta sake bibiyar yarjejeniyar a 2018 domin shigar da NARTO kuma hukumar ta dogara ne kan yarjejeniyar da ta ƙulla da su domin samar da motoci wajen jigilar ma’aikata da kuma kayan aiki zuwa wuraren da ake buƙata. Sai dai a baya, hukumar ba ta sa ƙungiyar MWUN ta ma’aikatan jiragen ruwa a cikin yarjejeniyar ba lamarin da a mafi yawan lokuta ke haifar da matsaloli game da turawa da kuma kwaso ma’aikata da kayan aiki daga wuraren da ke kusa da ruwa. “Hakan ne ya sa aka ƙara bibiyar yarjejeniyar don sanya su a cikin masu jigilar kayan aikin zaɓe zuwa cibiyoyin kaɗa ƙuri’a.” Farfesa Yakubu ya kuma buƙaci ƙungiyoyin su tabbatar mambobinsu sun mutunta yarjejeniyar don kauce wa abubuwan da za su iya janyo tsaiko a ranar zaɓe. Sai mai dakon kayan zaɓe ya rantse Wani sabon tanadi a sabon tsarin dokar zaɓe shi ne duk mutumin da zai shiga cikin harkokin zaɓe, sai ya rantse zai kasance ɗan ba-ruwanmu. Sanarwar ta ce don haka INEC za ta buƙaci 'ya'yan ƙungiyar masu sufurin motar su yi rantsuwa kuma su tabbatar da cikakkiyar biyayya ga wannan rantsuwa da kuma tanade-tanaden kundin tabbatar da ɗa'ar ma'aikatan INEC don kuwa shigar su cikin aikin kai kayan zaɓe na buƙatar su kasance cikakkun 'yan ba-ruwanmu waɗanda kuma babu ruwansu da kowacce jam'iyya. Haka zalika, hukumomin tsaro ba kawai za su kasance wajen raka dukkan motoci da jiragen ruwa zuwa wuraren da aka tura su ba, za kuma su tabbatar da kariya da tsaron lafiyar dukkan jami'in zaɓe da kayan aiki. Kuma kamar yadda aka saba, hukumar INEC ta ce ta riƙa bin sawun duk wani abin hawa da jiragen ruwa ta hanyar latroni kuma kai tsaye don tabbatar da ganin ba a karkatar da jami'ai ko kayan zaɓe ba.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A ina yara mata suke waƙe-waƙensu na gaɗa?
A) Gidan amarya
B) Gidan tsohuwa
C) Dandali
D) Zaure
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Mi ake nufi da "knife" da Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jihohi 19 ne.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wace shekara aka kafa kungiyar FC Bacelona?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Samari kan busa wa ‘yan matansu sarewa domin sanar da su cewa su fito zance.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tana nufin tabarau abinda yake taimakawa wajen gani wasu suna anfani dashi saboda gayu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: surori nawa ne aka sauƙar a Makkah? sannan nawa aka sauƙar a Madina?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
1. Adamawa
2. Bauchi
3. Benue
4. Borno
5. Gombe
6. Jigawa
7. Kaduna
8. Kano
9. Katsina
10. Kebbi
11. Kogi
12. Kwara
13. Nassarawa
14. Niger
15. Plateau
16. Taraba
17. Sokoto
18. Yobe
19. Zamfara
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.