text
stringlengths
2
8.25k
source
stringclasses
1 value
Tambaya: Minene ake kira nazarin cutar?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Kamfanin Jirgin Ruwa na Rum
CohereLabs/aya_dataset
Hanyar la’akari da tsawo ko nauyin gaɓa wanda muke da ƙunshi biyu a ciki; Sakayau da kuma Nannauya.
CohereLabs/aya_dataset
An rushe majalisar masu kishin kasa ta Asturian a shekarar 1976.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 347
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Lee Michael Norris (Mai Rubuta Labarai)
CohereLabs/aya_dataset
Manazartar sune: Bunza A.M. (2002). Rubutun Hausa Yadda Yake da Yadda Ake Yin Sa Don Masu Koyo da Koyarwa. Irshad Islamic Publication Cetre LTD. 31, Adelabu Street, Surulere, Lagos-Najeriya. Jinju M.H. (1981). Rayayyen Nahawun Hausa. Northern Nigerian Publishing Company Limited. Sani M.A.Z. (1999). Tsarin Sauti da Nahawun Hausa. University Press PLC, Ibadan - Najeriya. Sani M.A.Z., Muhammad A., da Rabeh B. (2000). Exam Focus Hausa Language Don Masu Rubuta Jarabawar WASSCE da SSCE. University Press PLC, Ibadan - Najeriya. Yahaya I.Y., Zariya M.S., Gusau S.M., da ‘Yar’aduwa T.M. (1992). Darrusan Hausa Don Manyan Makarantun Sakandire 1. University Press PLC, Ibadan-Nigeria. Yahaya I.Y., Zariya M.S., Gusau S.M., da ‘Yar’aduwa T.M. (1992). Darrusan Hausa Don Manyan Makarantun Sakandire 3. University Press PLC, Ibadan-Nigeria. Zarruƙ R.M., Kafin Hausa A. A. da Alhassan B.S.Y. (1987). Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa Don Ƙananan Makarantun Sakandire, Littafi na Biyu. University Press PLC, Ibadan-Nigeria
CohereLabs/aya_dataset
(b) Gurin ruwa
CohereLabs/aya_dataset
Wacce sana'a ce Sana'ar Fawa a ƙasar Hausa
CohereLabs/aya_dataset
Yaya tsawon lokaci aka dauka don gina babbar ganuwa ta kasar Sin?
CohereLabs/aya_dataset
Wacece mace ta farko da ta fara tuka mota a Najeriya?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 206
CohereLabs/aya_dataset
(a) Makabarta (b) Masallaci (c) Saman gida
CohereLabs/aya_dataset
(a) Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallama (b) Annabi Khidir Alaihi Salaam (c) Annabi Idris Alaihi Salaam
CohereLabs/aya_dataset
"Glee" ya ƙare a ranar Jumma'a bayan kakar wasa ta shida. Wasan kwaikwayon na tsawon sa'o'i biyu yayi duba zuwa abubuwan da suka gabata da kuma wanda zasu nan gaba. Masoya yan kallo sun yi farin ciki game da karshen wasan.
CohereLabs/aya_dataset
sunansa lionel messi
CohereLabs/aya_dataset
Eh haka ne
CohereLabs/aya_dataset
Wasu masana na zamani, kamar Fielding H. Garrison, suna da ra'ayin cewa asalin kimiyyar ilimin ƙasa za a iya ganowa zuwa Farisa bayan da Musulmai suka gama cin nasara. Abu al-Rayhan al-Biruni (973 zuwa1048 CE) na ɗaya daga cikin masana ilimin ƙasa na Farisa na farko, wanda ayyukansa suka haɗa da rubuce-rubuce na farko game da ilimin ƙasa na Indiya, suna tunanin cewa yankin Indiya ya taɓa zama teku. Da yake zanawa daga littattafan kimiyya na Girka da Indiya waɗanda ba a lalata su ba ta hanyar mamayewar Musulmai, masanin Farisa Ibn Sina (Avicenna, 981<unk>1037) ya ba da cikakken bayani game da samuwar duwatsu, asalin girgizar ƙasa, da sauran batutuwa masu mahimmanci ga ilimin ƙasa na zamani, wanda ya ba da tushe mai mahimmanci don ci gaban kimiyya na gaba. A kasar Sin, masanin ilimin kimiyya Shen Kuo (1031 <unk> 1095) ya gabatar da wata ka'ida game da tsarin samar da ƙasa: bisa ga lura da burbushin halittu na dabbobi a cikin wani geological stratum a cikin dutse daruruwan mil daga teku, ya yanke shawarar cewa an kafa ƙasar ta hanyar lalata duwatsu da kuma ta hanyar zubar da laka.
CohereLabs/aya_dataset
Kalmar "divide" na nufin "separate" a harshen Hausa
CohereLabs/aya_dataset
malami shine wanda ke taimaka wa ɗalibai su sami ilimi, ƙwarewa, ko nagarta, ta hanyar koyarwa.
CohereLabs/aya_dataset
Kwana nawa ne a shekara ?
CohereLabs/aya_dataset
(4) Dukkan wadannan surori sun zo da qissan Annabi Musa da Fir'auna, amma ban da
CohereLabs/aya_dataset
A nan za mu iya samun kalmomi kamar babani, alkaki, rangadi, shamuwa, mahauci da kuma auraki a bisa dukkan ma’aunai guda shida da suka gabata kamar haka: /ba/ba/ni/ /BW/BW/BW/, /al/ka/ki/ /WB/BW/BW/, /ran/ga/di/ /BWB/BW/BW, /sha/mu/wa/ /BBW/BW/BW/, /ma/hau/ci/ /BW/BWW/BW/ da kuma /au/ra/ki/ /WW/BW/BW/ ababen gani a cikin jimlolin: 1. Babani ya iya karatun Allo. 2. Ka sayo masa alkaki a kasuwa. 3. Sarki ya tafi rangadi. 4. Mahauci yana fawa. 5. Shamuwa tsuntsuwar damina. 6. Bala yana da aurakin jaki.
CohereLabs/aya_dataset
Shin gaskiya ne cewa: Harshen hukuma na Faransa shine Faransanci. (a) Gaskiya (b) Ƙarya
CohereLabs/aya_dataset
saɓi - zarce
CohereLabs/aya_dataset
D) Miji da mata.
CohereLabs/aya_dataset
D) ’Yan mata suka fiyi
CohereLabs/aya_dataset
Tumasanci shi ne zama a gurin wani mai kuɗi ko basarake a yi ta zance da nufin taya wannan mai kuɗin ko basaraken hira. Ba komai ake yi a irin waɗannan zantuttuka ba sai faɗin abubuwan da za su daɗaɗawa wannan mutum rai, ko da kuwa maganar za ta kai a muzanta wani wanda ake ganin, tsakinsu da tsakuwa tsakaninsa da wannan mutum. Bayan haka kuma akan saka maganganun ban dariya, a wasu lokutan ma akan kawo labaran abubuwan da ke faruwa a gari, da sauran abubuwa makamantan wannan.
CohereLabs/aya_dataset
sunnansa amb nuhu bamali
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Rubuta ɗari biyu da tamanin da biyu a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Adabin baka yana da ajujuwa ko rassa da dama, Farfesa Ɗangambo (1984), ya karkasa shi a dunƙule kamar haka: Tatsuniyoyi da labarai. Almara da wasa ƙwaƙwalwa. Ƙissa da hikaya. Waƙoƙi da kaɗe-kaɗe. Su kuwa Yahaya, Zariya, Gusau, da ‘Yar’aduwa (1992), sai suka karkasa shi kamar haka: Zube: Ya ƙunshi tastuniya, almara, hikaya, ƙissa, tarihi, tarihihi, labari, barkwanci, da sauransu. Waƙa: Ta ƙunshi waƙoƙin baka, kaɗe-kaɗe, bushe-bushe, tumasanci, roƙon baka da sauransu. Azancin magana: Ya ƙunshi Karin magana, salon magana, kacici-kacici, zaurance, karya harshe/ƙarangiya, waskiya, baƙar magana, ba’a, zambo, sara, kirari da sauransu. Bayan waɗannan rabe-rabe da muka gani daga waɗannan fuskoki guda biyu, haka kuma abubuwan da suka shafi sana’o’i, al’adu, bukukuwa, da sauransu, suma suna cikin wannan aji na Adabin Gargajiya ko Adabin Baka.
CohereLabs/aya_dataset
Me kalmar: "poison" ke nufi a harshen Hausa?
CohereLabs/aya_dataset
Jalingo
CohereLabs/aya_dataset
Wanda ya shirya fim din Wawaye Uku shine Rajkumar Hirani.
CohereLabs/aya_dataset
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Mai kyau
CohereLabs/aya_dataset
Sunansa Malam Ibrahim Daurawa
CohereLabs/aya_dataset
Menene sunan gwamnan kaduna na yanzu?
CohereLabs/aya_dataset
Yaya sunan fannin da Albert Einstein ya sami kyautar Nobel a akai?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Alhaji (Dr) Mamman Shata, MON, fitaccen mawaƙin Fulani ne na Najeriya wanda ya yi waƙa a cikin harshen Hausa. Tun yana matashi Mamman Shata ya halarci makarantar Islamiyya a Musawa, amma waka ta kasance abin shagaltuwa da wuri kuma ya kan yi wa abokansa waka. Mahaifinsa Ibrahim Yaro ya saba masa yana waka.
CohereLabs/aya_dataset
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon: Fiye da mutum 40 ne suka rasa rayukansu a jerin zanga-zangar da ake ta yi ta nuna adawa da mutuwar Mahsa Amini a lokacin da take tsare a hannun jami’an tsaro kan zarginta da rashin sa hijabi. Duk da cewa an katse intanet a ƙasar, ana ci gaba da yaɗa bidiyon da mutane ke zargin an kashe wasu a zanga-zangar. Ƙungiyar kare hakkin bin adam ta Amnesty ta ce a ƙalla yara huɗu jami’an tsaro suka kashe tun farkon zanga-zangar, da aka fara kwana 10 da suka wuce.
CohereLabs/aya_dataset
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Real Madrid ta ci wasa na biyu a jere a La Liga bayan casa Celta
CohereLabs/aya_dataset
A Edmond, Oklahoma ta kasar Amurka.
CohereLabs/aya_dataset
Mene ne tambaya ga: "waɗanne jihohi ne a gabar gabas?" Batun shi ne Gabas Coast na Amurka.
CohereLabs/aya_dataset
lambar yanki ce itace 949
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Tsintuwa ya rabu kashi uku. Na farko: Tsintuwan abinda bashi da ƙima mai yawa, kamar tsintuwar Sanda, ko wani abin sha kaman lemu ko borodi ga misali. Ko irin tsintuwar naira ashirin. Dai duk abinda a al’adance an san mai ita bazai damu da ita ba idan ta ɓace. Na biyu: abinda idan aka barshi bazai salwanta ba har mai shi yazo ya same shi. Kaman raƙumi, ko kujera, da makamantansu. Shi wannan baya halatta a ɗauka. Na Uku: dukiya da zata iya salwanta idan aka barta, kaman Rago ko akuya da makamantansu. Ko kuma sauran dukiyoyi kaman kuɗi na takarda, ko zinari ko azurfa.
CohereLabs/aya_dataset
Menene DANMAGORI?
CohereLabs/aya_dataset
Here's a headline for the given text - ...Daga Bakin Mai Ita tare da TK Guy na Dadin Kowa
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 166
CohereLabs/aya_dataset
Wacce sura ce ta ke daidai daya bisa ukun Qur'ani ?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Asalin sunansa watakila shine Abu Zaid ne. Sunan da Hausawa suka sanya masa. Bayajida, ainihin jumla ce: "Ba ya ji da,"
CohereLabs/aya_dataset
menene sunar tsohon shugaban kasar nigeria?
CohereLabs/aya_dataset
Biyu
CohereLabs/aya_dataset
Rubutun zube ba daɗaɗɗen fannin adabi ba ne (Junaidu da ‘Yar’aduwa, 2002), idan ma abin a fara ɗauko tarihin rubutun zube ne daga lokacin da Hausawa suka fara rubuta shi da kansu, to ana iya cewa rubutun waƙoƙi ya grime shi (Ɗangambo, 1984).  Muna iya ƙarfafar wannan huja ta Farfesa Ɗangambo (1984), da rubutun Yahaya, Zariya, Gusau, da ‘Yar’aduwa (1992), da suka ce asalin rubutun littattafan labaru na Hausa yana farawa ne daga shekarar 1930, lokacin da Gwamnatin Jahar Arewa ta kafa hukumar fassara mai suna Translation Bureau bayan yawaitar makarantun boko a yankin arewa. Suka ci gaba da bayyana cewa a ƙarƙashin wannan hukuma aka wallafa littattafai guda biyu: 1. Dare dubu da ɗaya. 2. Labarun Hausawa da Maƙwabtansu. Haka nan kuma bayan shekara uku aka canjawa hukumar suna ta koma Literature Bureau inda ta samar da littattafan da suka haɗa da: 1. Ruwan Bagaja, na Alh. Abubakar Imam. 2. Ganɗoki, na malam Bello Kagara. 3. Shehu Umar, na Alh. Abubakar Tafawa Ɓalewa. 4. Idon Matambayi, na malam Muhammadu Gwarzo. 5. Jiki Magayi, na malam Tafida da R.M. East. Sannan kuma daga baya wasu zaƙaƙuran masana kuma Hausawa suka duƙufa wajen rubuta waɗannan littattafan: 1. Nagari na Kowa, na Alh. Abubakar Imam. 2. Iliya Ɗan Maiƙarfi, na Ahmadu Ingawa. 3. Da’u Fataken Dare, na Tanko Zango. 4. Bayan Wuya Sai Daɗi, na Abdulmalik Mani. 5. Tauraruwa Mai Wutsiya, na Umaru Dembo. 6. Tauraruwar Hamada, na Sa’idu A. Daura. 7. Gari ya Waye, na Muhammadu Balarabe Umar. Kenan, a taƙaice daga shekarar 1930 da waɗannan rukunin masana suke ganin Bahaushe ya fara rubuta labari da kansa, zuwa 2016, rubutun zube shekarunsa 86 da haihuwa.
CohereLabs/aya_dataset
Kalmar "fish" na nufin kifi a harshen Hausa
CohereLabs/aya_dataset
Ƙirƙiri kanun labarai dan wannan labari mai zuwa: Daya daga cikin manyan hanyoyin da ake maganin ciwon daji shi ne halin wasu magunguna da ake kira chemotherapy, amma dumbin mutane musamman a wasu kasashen yammacin Afrika suna fargabar bin wannan hanya. Wasu daga cikin dalilin da ke sa mutane dari-dari da magungunan su ne illolin da ke tattare da su ta fannin kiwon lafiya. A Najeriya kasar da ta fi kowa yawan al'umma a nahiyar Afrika, wadannan magunguna na da tsadar gaske, bugu da kari kuma ba a ko'ina ake samunsu ba. Wani hadarin da masu cutar sankara ke fuskanta a kasar shi ne idan aka yi rashin dace wajen zuwa ga likitocin da basu da kwarewar bayar da magungunan. Cutar sankara ita ce cuta ta biyu da tafi kashe mutane a fadin duniya, a cewar hukumar lafiya ta duniya. WHO reshen Afrika ta ce, akalla mutane 8.8 miliyan ne suka mutu sakamakon ciwon daji a shekarar 2015. Sannan akalla kashi 70 cikin dari na wadannan mace-macen ana samunsu ne a kasashen da ke karanci da matsakaicin kudin shiga. Domin jin wasu halaye biyar da hukumar ta bayar da tace suna janyo wa masu yinsu ciwon daji, sai ku saurari shirin lafiya zinariya ta hanyar latsa makunnin da ke sama.
CohereLabs/aya_dataset
Moonlight Square Saboda A tsakiyar ta magudanar ruwa ta faɗaɗa don samar da tafkin octagonal. A arewacin wannan tafki ta gina ayari, kuma a kudu, hammam. A wasu dare, hasken wata yana haskakawa a tsakiyar tafkin, yana samun sunan 'Chandni Chowk' (Moonlight Square)
CohereLabs/aya_dataset
Ka tsara amsar wannan tambaya mai mahimmanci: A wace shekara ce aka ci gaba da labarin da aka fada ta hanyar haɗuwa da labaru da hotuna na asali daga bayanan sirri na masu tarawa ta Ransom Riggs ya fito?
CohereLabs/aya_dataset
Kalmar "Life" na nufin Rayuwa a harshen Hausa
CohereLabs/aya_dataset
14
CohereLabs/aya_dataset
Duba wurin da ke ƙasa sannan ka amsa tambayar daga baya a cikin harshe ɗaya kamar yadda wurin yake: Jumla: Jasper Ridge Biological Preserve wani yanki ne na 1,200-acre (490 ha) kudancin jami'ar mallakar jami'ar kuma masu amfani da halittu don bincike. Tambaya: wane sarari jami'ar ke amfani da shi don binciken da ya shafi kimiyya da yanayi?
CohereLabs/aya_dataset
itace Maradi
CohereLabs/aya_dataset
Wannan yana bayyana farinciki
CohereLabs/aya_dataset
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Marar kyau
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 996
CohereLabs/aya_dataset
Menene ma'anar Zazzau?
CohereLabs/aya_dataset
Majalisar Dinkin Duniya ta fara aiki a ranar 24 ga Oktoba, 1945, bayan kasashe 29 sun amince da Yarjejeniya ta.
CohereLabs/aya_dataset
Shin batun me ake magana a wannan mai zuwa? "kimanin mata dubu hamsin da biyar suke mutuwa a shekara lokacin haihuwa a Najeriya".
CohereLabs/aya_dataset
A watan Agustan 2001.
CohereLabs/aya_dataset
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta fitar da jerin sunayen ƴan takarar shugaban ƙasa da majalisar dattawa da kuma na majalisar wakilai na dukkan jam’iyyun ƙasar da za su fafata a zaɓukan 2023. INEC ta fitar da jerin sunayen ne a ranar Talata, 20 ga watan Satumban 2022, inda ta ce jerin na ƙu she ne da sunayen ƴan takara daga jam’iyyu 18. An wallafa jerin sunayen na ƴan takara daga dukkan mazaɓun ƙasar a shafin intanet na INEC. Za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na majalisun dokokin tarayya ranar 25 ga watan Fabrairun 2023 sai na gwamnonin da majalisun dokokin jihohi ranar 11 ga watan Maris din 2023. A jerin sunayen, akwai ƴan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu 18 daga jam’iyyu daban-daban, sai kuma ƴan takarar majalisun tarayya daga jihohi 36 da babban birnin ƙasar Abuja, ƙarƙashin jam’iyyu daban-daban. Baya ga sunayen ƴan takarar da ta wallafa, INEC ta kuma bayyana jinsi da shekaru da matakin ilimi na kowane ɗan takara.
CohereLabs/aya_dataset
Emily Dickinson Babbar mai rutuba wakace, wacce sai bayan ta rasu aka fara wallafa wakarta shekara ta 1890.
CohereLabs/aya_dataset
Ka ba da amsa ga wannan tambaya mai mahimmanci: A wane wasan kwaikwayo ne Cynthia Nixon ta karbi kyautar Emmy Award na 2004 don Mataimakin Mata don aikinta?
CohereLabs/aya_dataset
Wace kabila ce ta mallaki Kogi?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 183
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: A'a, basu da ma'ana iri daya
CohereLabs/aya_dataset
eh akwai
CohereLabs/aya_dataset
Gari a Zamantakewa a Ƙasar Hausa
CohereLabs/aya_dataset
Kalmar "kill him" na nufin "kashe shi" a harshen Hausa
CohereLabs/aya_dataset
Sunan mahaifiyar Nana Maryam shine: (a) Hamnatu (b) Hannatu (c) Hansatu
CohereLabs/aya_dataset
Menene Sana'ar Zainab Ujudud Shariff?
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Rubuta goma sha-bakwai a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Aure a Kasar Hausa?
CohereLabs/aya_dataset
A'a ba haka ba
CohereLabs/aya_dataset
Babban birnin kasar Nicaragua shi ne Managua.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 3006.
CohereLabs/aya_dataset
Shin gaskiya ne cewa: Ivory Coast ita ce kasa mafi girma a duniya wajen noman koko. (a) Gaskiya (b) Ƙarya
CohereLabs/aya_dataset
Naje a babbar mota, kuma mun wuce garuruwa da dama kafin mu isa can
CohereLabs/aya_dataset
Menene yaren mutanen Trinidad?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 230
CohereLabs/aya_dataset
Yi bayani akan wannan maudu’in: Muharram 1442: Murnar sabuwar shekarar Musulunci Sunna ce ko Bidi'a?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 343
CohereLabs/aya_dataset
Menene ake kira mutumin da ke yin aiki a kotu domin bayar da kariya?
CohereLabs/aya_dataset
A cikin wanne nau'in ra'ayi za ku rarraba tweet mai zuwa? Mai kyau, Marar kyau, ko tsaka tsaki? @user Hmmm toh gamu ga yan iska 🚶🚶
CohereLabs/aya_dataset
Menene yawan Bilma a cikin shekarar 2012?
CohereLabs/aya_dataset
Akalla guguwa mai zafi 30 ta shafi yankin Kudancin Afirka. Kasashe uku kudu maso gabashin Afirka suna iyaka da Tekun Indiya - Tanzania, Mozambique, da Afirka ta Kudu. Sauran ƙasashen da ke cikin ƙasa kuma suna fuskantar sakamakon guguwa mai zafi, da suka haɗa da Botswana, Eswatini, Lesotho, Malawi, Namibiya, Zambia, da Zimbabwe.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: tana nufin "lambu"
CohereLabs/aya_dataset
Bamu labarinzuwanka legas na farko
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari ɗaya da ashirin da shida a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset