text
stringlengths
2
8.25k
source
stringclasses
1 value
Amsa: Wannan ita ce 268
CohereLabs/aya_dataset
Mayu 1932 EGYPTAIR na daya daga cikin kamfanonin jiragen sama na farko a duniya. An kafa shi a watan Mayu na 1932, ya zama mai ɗaukar kaya na bakwai a duniya.
CohereLabs/aya_dataset
Tambaya: Menene Jalasatul Istiraha da kuma hukuncin ta?
CohereLabs/aya_dataset
I would classify the given tweet as: neutral.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Manjo Janar Johnson
CohereLabs/aya_dataset
Bayanau na Yanayi?
CohereLabs/aya_dataset
Akwai tsibirai da yawa a kusa da gabar tekun Faransa waɗanda za ku iya bincika yayin da kuke zagayawa ƙasar, tare da mafi shaharar da ake samu a kusa da Brittany.
CohereLabs/aya_dataset
A addinin Hindu, menene nassi mafi shahara?
CohereLabs/aya_dataset
Jumlar : "majalisar dattijan najeriya ta amince da dokar zabe" na batu ne a kan siyasa.
CohereLabs/aya_dataset
Ana rubuta 56 a haka: hamsin da shida
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 114
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Rubuta ɗari uku da goma sha-biyu a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
A Hausance, sun karkasa kalmomin aikatau bisa la’akari da aikin da ta ke yi a cikin jimla. Akwai So-Karɓau da kuma Ƙi-Karɓau. Aikatau So-Karɓau Shi ne aikin da ke faɗawa kan wani abu. Wato idan aka aikata aikin, za a taras cewa a kan wani abu aka aiwatar da shi. Lura da misalan Ado ya ci abinci, da kuma Laraba ta sha ruwa. Ado da ya aikata aikin ci, sai aikin ya faɗa kan abinci. Wato shi abinci shi aka ci, saboda haka sakamakon aikin a kansa ya ƙare. Haka nan ma Laraba da ta sha ruwa, sai ya zama ruwa shi aka shanye. Saboda haka, ci da sha a nan sun zama aikatau so-karɓau. Ga wasu misalan: 1. Basiru ya nome gonarsa. 2. Bala yana karanta littafi. 3. Gobe zan hau mota. 4. Jummai takan share ɗakinta. 5. Mota ta buge kare. Aikatau Ƙi-Karɓau Aikatau ƙi-karɓau shi ne aikin da baya faɗawa kan komai a cikin jimla. Lura da waɗannan misalai: Yara suna wasa. Binta tana shara. A cikin waɗannan jimloli mun fahimci cewa yara sun aikata wasa, amma ba wanda aikin ya faɗa a kansa. Haka nana a jimla ta biyu, Binta ta yi shara, amma ba wani abu da ya karɓi wannan sharar. Saboda haka wasa, da kuma shara a nan, sun zama aikatau ƙi-karɓau. Ga wasu misalan: 1. Ɗanmakaranta ya yi karatu. 2. Maryam takan yi barci. 3. Shehu ya gudu. 4. Ado ya yi wanka. 5. Zahara za ta yi girki
CohereLabs/aya_dataset
Dutse
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 147
CohereLabs/aya_dataset
Generate an article for the following headline: Lafiya Zinariya: Abubuwan da suka kamata mai gyambon ciki ya kauracewa
CohereLabs/aya_dataset
Generate a headline for the following text: Liverpool ta kai wasan daf da karshe a gasar Zakarun Turai karo na 12, bayan da ta fitar da Benfica a wasannin bana. Kungiyoyin sun tashi 3-3 a Anfield ranar Laraba, kuma Liverpool ta kai zagayen gaba da kwallo 6-4 gida da waje, bayan da ta yi nasara 3-1 ranar Talata a Portugal Wadanda suka ci mata kwallayen a Portugal sun hada da Ibrahima Konate da Sadio Mane da kuma Luis Diaz. Liverpool ta kai zagayen daf da karshe a ko dai Europa ko kuma Champions League karo na 12 kenan, bayan da take da Champions League guda shida jumulla. Wannan shi ne wasa na 12 tsakanin kungiyoyin, kuma Benfica ta zama wadda Liverpool tafi haduwa da ita a gasar Turai, bayan da ta fuskanci Chelsea sau 11. Liverpool ta yi nasara a kan Benfica sau bakwai, ita kuwa kungiyar Portugal ta ci hudu, wannan karon shi ne suka yi canjaras a tsakaninsu. Da wannan sakamakon Liverpool za ta karbi bakuncin Villarael ranar 26 ga watan Afirilu, sannan ta ziyarci Sifaniya a wasa na biyu a daf da karshe a Sifaniya ranar 4 ga watan Mayu.
CohereLabs/aya_dataset
Ana samunsu a nahityar Turai.
CohereLabs/aya_dataset
Kamfanin ya fara aiki a 26 ga Mayu, 1896
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 154
CohereLabs/aya_dataset
Wace jiha ce tafi yawan al'umma a Najeriya?
CohereLabs/aya_dataset
Ka tsara amsar wannan tambaya mai mahimmanci: Gidan wasan bidiyo na gida wanda Sony Computer Entertainment ya bunkasa shine dandamali don wasan bidiyo na tsere wanda ya bunkasa?
CohereLabs/aya_dataset
Yahaya, Zariya, Gusau, da ‘Yaraduwa (1992), sun zayyana abubuwa huɗu a matsayin rukunan fassara kamar haka: 1. Naƙaltar harsuna: Abin da ake nufi a nan shi ne cewa dole ne mai yin fassara ya san harsunan da zai yiwa fassara, sannan kuma ya yi musu kyakkyawar fahimta; wato ya san harshen da aka yi maganar da shi, sannan kuma da wanda zai juya maganar zuwa cikinsa. Misali, wanda zai riƙa yin fassara daga Turanci zuwa Hausa, to dole ya fahimci harshen Hausar da kuma na Turanci, fahimta kuma ta haƙiƙa. 2. Sanin al’adu: Dole ne mai yin fassara ya san al’adun waɗanda zai fassara maganar zuwa harshensu. Misali, idan mai fassara zai yi fassara zuwa harshen Hausa, to dole ya san al’adun Hausa, sani kuma ba na shanu ba. 3. Bincike: Dole ne mai yin fassara ya kasance mai zurfafa bincike a fannonin ilimi dan ya samu isassun kalmomin da za su taimaka masa wajen yin kyakkyawar fassara. 4. Ƙamus: Dole ne mai yin fassara ya mallaki ƙamus na harsunan da ya ke yin fassara a cikinsu
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 77
CohereLabs/aya_dataset
Cutar ta SARS-CoV-2 ce ta haifar da COVID-19. COVID-19 na iya haifar da rashin lafiya mai sauƙi zuwa mai tsanani, gami da mutuwa. Mafi kyawun matakan rigakafin sun haɗa da yin alluran rigakafi, sanya abin rufe fuska yayin lokacin watsawa mai yawa, tsayawa ƙafa 6, wanke hannu akai-akai da nisantar marasa lafiya.
CohereLabs/aya_dataset
Wanene Sanata mafi karancin shekaru a Najeriya a 2021?
CohereLabs/aya_dataset
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Marar kyau
CohereLabs/aya_dataset
Amsa : e
CohereLabs/aya_dataset
Mene ne Ma'anar Sababben Lokaci?
CohereLabs/aya_dataset
Jihohi nawa ne a arewacin Nijeriya?
CohereLabs/aya_dataset
Bill Gates ne shugaba na farko.
CohereLabs/aya_dataset
Broadhall Way
CohereLabs/aya_dataset
Faɗa mini game da tafiya mafi ban mamaki da Ba'amurke zai iya yi.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: tana nufin "dakin kwana"
CohereLabs/aya_dataset
D)
CohereLabs/aya_dataset
wannann jumlan tana da ma'ana mai kyau
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 218
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 207
CohereLabs/aya_dataset
Sana'ar Saƙa a ƙasar Hausa
CohereLabs/aya_dataset
Wasan shaɗi yana ɗaya daga cikin bukukuwan Ƙasar Hausa. Wasa ne da Fulani ke yin sa. Babbar manufar wannan wasa ita ce nuna jarumtaka. Fulani suna ganin saurayin da bai yi shaɗi ba a matsayin rago. Ana yin shaɗi ne ta hanyar duka da bulalar da sai dabbobi kamar jakai da makamantansu za a iya duka da ita su zauna lafiya. Matashi Bafulatani zai cire rigarsa, sai ya zauna ko a kan turmi, ko ya dogara ƙafa ɗaya a kan wani, da makamantansu. Sai abokin shaɗinsa ya samo bulala (suna yawan amfani da bulalar icen tsamiya) ya riƙa zumbuɗa masa, shi kuma yana tsaye ko gezau ba zai yi ba. Idan ya jure wannan bulala zuwa adadin da ya ɗauka; wasu sukan ɗauki biyu har zuwa goma sha biyu, wasu ma har fiye, to sukan samu kwarjini a wajen maza sannan kuma su samu farin jini a wajen mata fulani 'yan'uwansu. Shaɗi
CohereLabs/aya_dataset
Kamar yadda sunan ya nuna; Wasan Kwaikwayo wasa ne da ake kwaikwayar wani abu wanda ka iya zama hali, ko wani aiki da wani mutum, jama’a, ko wata al’umma ke yi. Masana da dama sun yi rubutu a wannan fage na wasan kwaikwayo. Yahaya I.Y., Zariya M.S., Gusau S.M., da ‘Yar’aduwa T.M (1992), sun fassara shi da cewa, “Wasan kwaikwayo kamance ne na halaye ko yanayin rayuwa da mutane masu hikima su ke shirya gudanar da shi don jama’a su gani da idonsu, su samu nishaɗi da jin daɗi”. Wato shi wasan kwaikwayo wasa ne da ake shirya shi ta hanyar kwaikwayar yadda wasu jama’a ke yin wani abu, ko dai da nufin shi wasan ya zama hanyar gargaɗar mutane dangane da wani abu da zai cutar da su, ko kuma ya nishaɗantar da su, ko kuma ya ilimantar da su game da wani abu. Misali, idan muka ɗauki littafin wasan marafa na Abubakar Tunau, za mu ga cewa yana karantar da tsafta ne; wanda a ciki aka bayyana muhimmancin tsafta da kuma hatsarin rashin tsafta.
CohereLabs/aya_dataset
Mafi yawan abubuwan da ke haifar da cutar sune ƙwayoyin cutar Virus, sai bacteria, fungi da parasites. Cututtukan yawanci suna yaɗuwa daga mutum zuwa mutum, ta hanyar gurɓataccen abinci ko ruwa da kuma ta cizon kwaro.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: tana nufin "glashi"
CohereLabs/aya_dataset
Duba wurin da ke ƙasa sannan ka amsa tambayar daga baya a cikin harshe ɗaya kamar yadda wurin yake: Labari: A 2003, ƙungiyar ta gabatar da ra'ayin ga Shugaban Microsoft Bill Gates, a cikin bita na rukuni. Daga baya, an fadada ƙungiyar ta kama-da-wane kuma an samar da samfurin da aka yi wa lakabi da T1 a cikin wata guda. Kayan samfurin ya dogara ne akan tebur na IKEA tare da rami da aka yanke a saman kuma takardar gine-ginen da aka yi amfani da shi azaman mai watsawa. Teamungiyar ta kuma haɓaka wasu aikace-aikace, gami da wasan flipper, mai binciken hoto, da kuma wasan bidiyo. A cikin shekara mai zuwa, Microsoft ya gina samfuran sama da 85. An kammala ƙirar kayan aiki na ƙarshe a cikin 2005. Tambaya: menene aikace-aikacen da ƙungiyar ta yi?
CohereLabs/aya_dataset
(a) Ashirin da uku (b) Ashirin cif cif (c) Goma dai dai
CohereLabs/aya_dataset
Shi ne kalmar da ke bayyana gurin da aka aikata aiki, ko za a aikata ko kuma ake aikatawa. Kalmomi irin su nan, can, gefe, gaba, baya, ƙasa, sama, kusa, nesa, daf, gabas, yamma, da sauransu, duk bayanau ne na wuri. Misali: Yana zaune a kan kujera. Ta zauna daf da mijinta. Ya ajiye tamola a ƙasan teburi. Yana noma a gabas da gari. Tafi can ka zauna.
CohereLabs/aya_dataset
Hasumiyar Eiffel wani hasumiya ce da can kan Champ de Mars a Paris, Faransa. Ta sami sunan ta daga injiniyan Gustave Eiffel, wanda kamfaninsa ya tsara kuma ya gina hasumiya. Ada anayi mata lakabi da "La dame de fer" an gina ta daga 1887 zuwa 1889 a matsayin cibiyar baje kolin Duniya ta 1889.
CohereLabs/aya_dataset
Zubi da tsarin labari a nan yana nufin yadda shi marubucin ya shimfiɗa labarinsa tun daga farko harzuwa ƙarshe. Abubuwan da ake dubawa a nan su ne yanayin yadda aka jejjera gaɓoɓin labarin, shin akwai yarjejeniya a tsakaninsu ko akwai bauɗiya. Abin nufi shi ne cewa gaɓar farko ta labarin tana ƙarfafar gaɓa ta biyu ne har zuwa ƙarshen labarin kokuwa akasin haka ne. Misali, idan aka lura da misalin da ya zo a sama, Neman zogale ne ya kai Ado Kasuwar Sabon Garin Kano a Najeriya, kuma da bai samu ba dukkan sauran gaɓoɓin da suka zo sun ɗoru ne a kan neman zogalen har sai da aka kai gaɓar da aka dafa shi aka ci sannan labarin ya ƙare.
CohereLabs/aya_dataset
A'a basu bayyana ma'ana iri daya ba
CohereLabs/aya_dataset
Mene ne Hanjin Ƙoshiya?
CohereLabs/aya_dataset
A Kaduna ya rasu
CohereLabs/aya_dataset
John Robertson ne na farko.
CohereLabs/aya_dataset
Eh suna bayyana ma'ana iri guda
CohereLabs/aya_dataset
Bincike: Dole ne mai yin fassara ya kasance mai zurfafa bincike a fannonin ilimi dan ya samu isassun kalmomin da za su taimaka masa wajen yin kyakkyawar fassara.
CohereLabs/aya_dataset
Kalmar "surrender" na nufin "mika wuya" a harshen Hausa
CohereLabs/aya_dataset
C. ba a bar mazari tsirara ba iya magana / karin magana
CohereLabs/aya_dataset
(a) Bukhari (b) Abu Zaid (c) Ibn Maja
CohereLabs/aya_dataset
774
CohereLabs/aya_dataset
Jaha nawa ce a Nijeriya?
CohereLabs/aya_dataset
Ka ba da amsa ga wannan tambaya mai mahimmanci: Shin duka Volvic, da Canfield's Diet Chocolate Fudge ruwan bazara ne na halitta?
CohereLabs/aya_dataset
Kalma, ita ce tushen zance ko magana. Daga ɗaiɗaikun kalmomi ake gina furuci, sai kuma ya zama magana ko zance ko hira ko labari a magance ko a rubuce. Wato ko dai a furuci da baki ko kuma a rubuce. Wannan kuwa, wato furucin kalma (كَلِمَةٌ), Balarabiya ce. Masana sun gudanar da bincike mai zurfi a game da ita. Aba ce wacce take da saiwa da kuma ƙari ko ɗafi. Sannan kuma take da azuzuwa. Mu dai a nan, za mu yi magana ne a kan ma’anar kalma, saiwar kalma, da kuma ɗafiya. Muna fata, wannan rubutu zai zama mai amfani ga masu karatu. Masana da dama sun yi maganganu dangane da ma’anar kalma, ammam a wannan rubutun mun ɗauki zancen Yahaya, Zariya, Gusau, da ‘Yar’aduwa (1992), da suka bata ma’ana ta cewa “Lafazi ce mai dunƙulalliyar ma’ana, wadda ake nunawa a rubuce ta hanyar barin fili tsakaninta da wata”. Wannan ke nan. Sai dai, ƙarin haske a nan shi ne cewa, furucin ma idan an yi, kalmomi ake furtawa. Saboda haka kenan wannan ma’ana bata taƙaitu da iya rubutu kawai ba.
CohereLabs/aya_dataset
A ranar 1 ga Janairu, 2000.
CohereLabs/aya_dataset
A shekarar 2001 a karkashin shugabancin shugaban kasar Olusegun Obasanjo
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 92
CohereLabs/aya_dataset
Masarauta babban yanki ce a ƙasar Hausa. Ana samun masarauta daga haɗakar gundumomi. Sarki, shi ne yake shugabantar masarauta. Ana iya misalta masarauta da jaha, shi kuma sarki kamar gwamna ne. Kyakkyawan misali a nan ita ce Masarautar Kano da ke Tarayyar Najeriya. Jahar Kano tana da ƙananan hukumomi arba’in da huɗu ƙarƙashin shugabancin ciyamomi araba’in da huɗu da gwamna ɗaya, haka ma Masarautar Kano tana da gundumomi arba’in da huɗu ƙarƙashin jagoranci hakimai arba’in da huɗu da kuma sarki guda ɗaya a sama. Sai dai, Zuwan Turawa da kuma mulkin mallakar da suka gudanar, ya canja wannan tsari. A yanzu kana iya samun jaha guda da sarakuna masu yawa. Misali, idan muka ɗauki jahar Jigawa, tana da Masarautu guda huɗu. Sannan kuma idan muka ɗauki Masarautar Dutse daga cikinsu, za mu samu cewa akwai ƙaramar hukuma ɗaya mai gundumomi da yawa. Misali, ƙaramar hukumar Gwaram, a cikin Jahar Jigawa, tana da gundumomin hakimai sama da biyar a cikinta. Kamar irin su Sara, Gwaram, Fagam da sauransu. Sarki, shi ne kankat a iya faɗin masarautarsa. Babu maganar wani a saman tasa, idan ya ce e, to e, ne haka ma kuma ‘a’a. Jarumtaka, ita ce ke bayar da wannan kujera ta sarauta daga baya kuma ta zama gado. Masarauta tana kafuwa ne ta hanyar yaƙi. Sarkin wani gari ne yake fita ya yaƙi wani sarkin, da haka-da-haka har sai ya faɗaɗa ƙasarsa.
CohereLabs/aya_dataset
A shekara ta 1921.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 121
CohereLabs/aya_dataset
Nijeriya na da jihohi 36
CohereLabs/aya_dataset
A kalmar marubuciya, akwai ɗafi A) ɗaya B) biyu C) uku D) huɗu
CohereLabs/aya_dataset
Wasan ƙwallon tebur.
CohereLabs/aya_dataset
B) Baban Tagudu
CohereLabs/aya_dataset
Menene sunan fim din farko na twins aneke?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 332
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 193
CohereLabs/aya_dataset
Tana nufin "yatsu"
CohereLabs/aya_dataset
Wane rukunin waƙoƙin mata aka fi sani da batsa da zage-zage? Options A) Na daka B) Na raino C) Na talla D) Na daɓe
CohereLabs/aya_dataset
Eh akwai.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 225
CohereLabs/aya_dataset
Mene ne Kakaki?
CohereLabs/aya_dataset
Mene ne Tatsuniya?
CohereLabs/aya_dataset
Tana nufin gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Yaushe aka kaddamar da shafin matambayi ba ya bata na google?
CohereLabs/aya_dataset
Kusan Kwatankwacin biliyan 1.41.
CohereLabs/aya_dataset
An san Najeriya da bambancin al'adu, bukukuwa masu ban sha'awa, masana'antar nishaɗi mai ƙarfi, da abinci masu daɗi. Najeriya an santa da zazzagewa da bambancinta. Tana cikin Yammacin Afirka, tana da mutane sama da miliyan 200 da harsuna sama da 500.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 94
CohereLabs/aya_dataset
Wace waka ce ta sa Michael Jackson ya shahara?
CohereLabs/aya_dataset
kungiyar NCAA Division I FBS ta kwallon kafa
CohereLabs/aya_dataset
Ɗamaraya Jos yana amfani da Kuntigi a cikin waƙarsa kuntigi.
CohereLabs/aya_dataset
Marvel Comics
CohereLabs/aya_dataset
Sunan babban birnin jihar Katsina Katsina.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 3012.
CohereLabs/aya_dataset
George Washington ne.
CohereLabs/aya_dataset
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Kotun Koli ta tabbatar da takarar Abba Kabir Yusuf
CohereLabs/aya_dataset
Ƙirƙiri kanun labarai dan wannan labari mai zuwa: Miliyoyin Musulmai na yin ibadar azumin Ramadan a faɗin duniya a yanzu haka. Sai dai wasu masallatai a Birtaniya na hana mata shiga domin yin sallah, yayin da a gefe guda kuma wasu ke cewa lokaci ya yi da za a samu sauyi. Da kyar Almas ke samun lokacin yin ibada. Bazawara ce mai 'ya'ya uku kuma tana karatun digiri a jami'a. Dalilin da ya sa kenan take kallon Ramadan a matsayin wata dama ta musamman. "Na yi ta hanƙoron fara sallar Tarawihi musamman a ƙarshen mako, lokacin da muke da isasshen lokaci," a cewarta. "Sai dai da na tuntuɓi masallacin unguwarmu sai suka ce 'ban da tsofaffi, ban da yara, ban da mata'." Ba Almas kaɗai ba, sauran masallatai da yawa a faɗin Birtaniya sun yanke shawarar hana mata shiga a wannan watan. Akasari sukan ce saboda annobar korona. Mata irinsu Almas ba wai sallar Tarawihi kaɗai suke gaza yi ba, wadda nafila ce da ake yi a watan Ramadan, da yawa ba sa iya yin ibadar ma gaba ɗaya a masallatai, ciki har da Juma'a. 'Marasa gata' Yayin da iyalai da dama ke yin sallarsu a gida, da alama ibada a masallatai na ta'allaƙa ne da jinsin mutum, inda mutane da yawa ke ganin cewa hakan yana ba da damar natsuwa wajen gudanar da ibadar ga maza. Wani lokaci mata kan yi sallah a bayan maza a wuri ɗaya. Sai dai akasari akan samar da ɗaki biyu ne na maza daban na mata daban, yayin da maza ke yin sallah a ainahin masallacin su kuma mata a keɓaɓɓen wuri kuma ƙarami. Amma ba duka masallatai ne ke ware wurin mata ba. Fiye da ɗaya cikin huɗu na masallatai a Birtaniya ba su da ɓangaren mata. A wuraren da babu ɓangaren mata, akasari girman wurin yana bambanta. Anita Nayyar, wadda ke fafutikar Open My Mosque don nema wa mata 'yancin addini, ta ce da yawa ana bai wa mata "kujerar baya" ne. ta ce ɓangarensu ya yi ƙanƙanta, inda ake ba su wurare kamar gidan ƙasa ko kullellun ɗakuna ko kuma fili fetal. Ita ma annobar korona ta ta'azzara lamarin. "A lokacin dokar kulle, mun samu rahotanni cewa masallatan da mata ke zuwa sun hana su shiga, ko dai don su bi dokokin bayar da tazara ga maza ko kuma dai ba za su iya tabbatar da dokar ba a ɓangaren matan," in ji ta. BBC ta tuntuɓi manyan masallatai guda 29 a Birtaniya domin jin tsare-tsarensu na watan Ramadan. Biyar dagaa ciki ba su da ɓangaren mata, yayin da shida suka ce ba za su iya barin mata ba saboda kariya daga annobar korona. Guda 12 sun bar mata, amma bakwai daga ciki ba su ba mu amsa ba. Daga cikin masallatan akwai Greenwich Islamic Centre da Baitul Futuh na Landan da Jamia Al-Akbaria da ke Luton Masallacin Lanarkshire da ke Scotland. Masallacin su Almas mai suna Milton Keynes Islamic Centre bai amsa buƙatar BBC ba da farko, amma daga baya ya ce ya hana mata da yara da tsofaffi shiga yayin wani "matakin gwaji". "Abin haushi shi ne akwai ɓangaren mata da kuma manyan ɗakuna uku a ƙasa," Almas ta bayyana. "Akwai matan da na sani a masallacin waɗanda zawararwa ne da ba sa tare da yaransu da kuma masu fama da lalurar ƙwaƙwalwa. "Yadda abin ke damuna, ina mamakin yadda zai dami sauran waɗannan matan su ma." "Abu ne da za a iya yi" Julie Siddiqi, wata mata mai fafutikar sama wa mata masallatai a Birtaniya, ta wallafa wani bidiyo a shafinta na Instagram tana kokawa kan yadda masallacin unguwarsu Jamia Masjid and Islamic Centre suka ƙi barin mata shiga a Ramadan ɗin nan. Ɗaruruwan mata a Birtaniya sun tura mata saƙon cewa su ma suna fuskantar irin wannan halin. "Na fahimci cewa akwai maganar kiwon lafiya," in ji ta. "Amma masallacinmu na da girma sosai. Abu ne mai yiwuwa a masallacin. Magana ta gaskiya wannan abin ya fi ƙarfin korona. Da gangan ne kawai, aƙida ce cewa maza ne za su yanke hukuncin ko mata za su iya zuwa masallaci ko a'a." Masallacin nata sun faɗa wa BBC cewa sun ɗaukji matakin ne bayan sun tuntuɓi wasu mata 'yan sa-kai "waɗnda ke da burin haɓaka harkokin mata". Ya ce ba zai so ya saka masu fafutikar cikin haɗari ba. Masallacin Baitul Futuh da ke Landan ya ce ba "wajibi ba ne a Musulunci mata su yi sallar jam'i a masallaci, wajibin na maza ne". Musulunci ya sharɗanta cewa sallar jam'i dole ce maza, amma ba dole ba ce kan mata waɗanda za su iya yin ta a gida. "Da zarar an cire dokokin kulle mata za su ci gaba da zuwa masallaci don gudanar da ibadu," a cewar masallacin cikin wata sanarwa. Sheikh Ibrahim Mogra, wani limami a Leicester, ya ce "ya kamata a bai wa maza da mata damar shiga masallaci", yana mai cewa: "Wasu malaman sun ce zai fi kyau mata su yi sallah a gida fiye da masallaci, saboda haka akwai saɓani." Wasu masallatan sun sauya shawara. Da farko Masallacin Hounslow Jamia Masjid and Islamic Centre ya tsara maza ne kawai za su yi sallah, amma ya sauya bayan an fara tattauna matsalar rashin zuwan mata masallataia a intanet a farkon Ramadan. Zara Mohammed, shugabar ƙungiyar Musulmai ta Birtaniya, ta ce kiran da suke yi shi ne a bai maza da mata damar amfani da masallaci - "a watan Ramadan ko kuma wajensa". "Dole ne a saka mata cikin shirin tafiyar da masallatai kuma muna ƙarfafa gwiwar ci gaba da tattaunawa mai amfani domin samar wa mata ƙarin damarmaki."
CohereLabs/aya_dataset
Ƙarfe ne da ke jan allira sama ko ƙasa bayan an taka mataki.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 237
CohereLabs/aya_dataset
A sauƙaƙƙiyar Hausa, ana iya siffanta waƙa da aunanniyar magana, kamar yadda ya zo a Junaidu da ‘Yar’aduwa (2002). Ita rubutacciyar waƙa, rubutata ake yi koma da za a rera ta daga baya (Ɗangambo, 1984), sannan kuma tana da ma’auni da sai ta hau kansa kafin ta zama cikakkiyar waƙa.
CohereLabs/aya_dataset
Kalmar "thief" na nufin "barawo" a harshen Hausa
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset