text
stringlengths 2
8.25k
| source
stringclasses 1
value |
---|---|
Menene sunan malamin na 4 da aka ambata a cikin nassi? Bisa ga tambayar da ta gabata, ka rubuta mahallin da ke ɗauke da amsar. Zai iya zama jumla 1 - 20. Abubuwan da ke ciki,
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta ɗari ɗaya da arba'in da takwas a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mayu 1932 EGYPTAIR na daya daga cikin kamfanonin jiragen sama na farko a duniya. An kafa shi a watan Mayu na 1932, ya zama mai ɗaukar kaya na bakwai a duniya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A kasar Ife
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Mi ake nufi da "apple" da Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari uku da talatin da huɗu a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gata nan gata nanaku. Ta zo mu ji ta.
Akwai wata barewa da ta rikiɗe da zama mace mai kyawun gaske; son-kowa ƙin-wanda ya rasa. Wata rana sai ta ɗauki akushinta (kwatashi) ta kai shi tsakiyar karofi ta ajiye. Sai ta ce da mutanen da ke wurin, “duk wanda ya ɗauki tsakuwa, ya jefa ta daga nan (ta tsaya a daidai wani guri), ta buɗe wannan akushi, to shi zai zama mijina”.
Da mutane suka ji haka, sai suka yi ta jefa tsakuwa. Wannan ya jefa bai buɗe ba, wancan ya jefa bai buɗe, sai can daga ƙarshe aka samu wani ya yi sa’a ya jefa, akushin ya buɗe.
Sai wannan barewa ta ce, “yawwa, yanzu na samu miji”. Saboda haka sai suka rankaya tare da wannan mutum zuwa garinsu dan a ɗaura musu aure da wannan mutum. Bayan an ɗaura aure, sai ta tare a gidan mijinta.
Duk sanda ranar girkinta ta zagayo, akan tura ta gonad an ciro kuvewar miya. Idan ta je gonar sai ta yi birgima a ƙasa, ta rikiɗe ta koma barewa, ta kira ‘yan’uwanta ta hanyar rera waƙa kamar haka:
Cinkalkalkal, cinkalin kalaya
Turmin ‘yankale ya yi furen ceɗiya
Tudu na korar tudu da ƙaho
Ban da kwatsa-kwatsa
Ban da ƙanana.
Idan ‘yan’uwanta suka ji haka sai su fito, su zo su taru, su cinye kuɓewar da take gonar. Sai su yi bankwana da ita su koma gida. Ita kuma sai ta yi birgima ta koma mutum, ta ɗauki zanenta ta ɗaura, ta koma gida tana cewa, “ai dama da gangan aka tura ni ciro kuvewar nan, gashi nan na je ban samo komai ba”.
Da mijin nata ya ga haka, wata rana sai ya bi bayanta bata sani ba. Da isarsa gona sai yaga tana birgima. Bayan ta gama birgima sai ya ga ta koma barewa. Daga nan kuma sai ya ji tana waƙa, bayan gama waƙartata, sai ya ga bareyi sun fito suna cin kuɓewar da take gonar. Shi kuma da ya ga haka sai ya fasa su. A lokacin da yake fasa su, ya ga matar tasa ita ma ta gan shi. Daga nan sai ya dawo gida.
Da barewar nan ta ga abin da ya faru, sai ta yi wuf, ta yi birgima ta koma mutum ta ɗebi kuɓewa ta nufi gidan mijin nata. Da isar ta gida sai mijin ya ce:
Miji: “Wacece wannan?”
Barewa: “ni ce”.
Miji: “ina za ki?”
Barewa: “ɗaki”.
Miji: “a’a, koma daji”.
Barewa: “na ƙi”.
Daga nan sai ya ɗauki sanda ya bita da gudu, ya kora ta daji. Tun daga wannan lokaci bata sake koma masa gida ba.
Tunƙurunƙus, badan Gizo ba da na yi ƙarya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Rabe-Raben Jimla guda nawa ne?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Labarin kura da akuya da harawa yana cikin nau’in labari na
A) tatsuniya
B) kacici-kacici
C) ƙissa
D) almara
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kasar Mangoliya a wace nahiya take?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: Portugal tana iyaka da Spain zuwa gabas. (a) Gaskiya (b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yawanci, sadakin amarya yana farawa ne daga mafi ƙarancin adadin da aka fi sani da 'Rubu Dinar' a ƙasar Hausa, jumlar Larabci ce wadda ke nufin "Kilogram huɗu na gwal", zuwa mafi girman kuɗin da ango zai iya biya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene ne hukuncin wanda ya gaskata maganar boka?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ma’anar cat da Hausa shine mage
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yin amfani da sassauƙar Hausa. Abu ne mai kyau mai yin fassara ya yi amfani da sassauƙar Hausa wacce za ta yi sauƙin fahimta a wajen mai karatu.
Fassarar Kalma da Kalma: Akwai fuska biyu dangane da wannan gaɓa. An so yin fassarar kalma da kalma ko jimla da jimla a fagen addini. Ba a son yin fassarar kalma da kalma a yanayin fassara labari da makamantansa. Wato kenan, idan za a yi fassarar kai tsaye, to, ana yinta ne ta hanyar kalma da kalma. Idan kuma fassara mai ‘yanci ake yi, to, fassarar kalma da kalma, ko jimla da jimla abar ƙyama ce.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 207
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jigo shi ne asalin darasin da aka gina labarin a kansa; wato saƙon da ake son isarwa a cikin labarin. Akan gina ƙagaggun labarai akan abubuwan da suka shafi jarumtaka, soyayya, haƙuri, kyautatawa, nishaɗi, da sauransu. Misali, idan muka ɗauki littafin Iliya Ɗan Maiƙarfi na Ahmadu Ingawa, za mu ga cewa jigonsa shi ne jarumtaka. Wato a kan jarumtaka aka rubuta littafin. Sannan kuma idan muka lura da ɗan gajeren labarin da aka kawo a sama, za mu ga cewa jigonsa shi ne kyautatawa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 317
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta goma a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Nau'ukan Sana'o'in Ƙasar Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A ranar 8 ga watan Yunin 2014 ne aka zabi tsohon shugaban babban bankin Najeriya Muhammadu Sanusi II ya gaji Bayero a matsayin Sarkin Kano. A shekarar 2019 gwamnatin jihar Kano ta raba masarautun gida biyar, inda ta kawar da masarautun Bichi, Karaye, Gaya da kuma Rano, baya ga rage masarautun Kano sosai.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari uku da talatin da ɗaya a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A kasar Uruguay ce ta lashe.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ku latsa hoton da ke sama don kallon hirar BBC da Sheikh Abubakar Mohammed Sodangi a shirin Ku San Malamanku, sannan kuna iya shiga shafinmu na Youtube don kallon cikakken bidiyon: Fitaccen malamin addinin Musulunci na Najeriya Sheikh Abubakar Mohammed Sodangi ya ce ya kwadaitu da neman ilimi ne tun yana karamin yaro saboda da ma gidansu gida ne na malamai. Ya bayyana haka ne a shirinmu na Ku San Malamanku. Malamin ya bayyana cewa da yake gidansu gida ne da ke da tarihi mai tsawo na ilimi don haka ya tashi ya yi karatu a gaban mahaifinsa Sheik Muhammadu Sodangi wanda ya yi musu tarbiyya a kan neman ilimi da kuma yin aiki da shi gwargwadon hali. Ya ce "don haka na yi karatun Alkur'ani mai girma a hannun mahaifinmu har na yi nisa cikinsa inda daga baya ya mika mu a hannun kawunmu Malam Aliyu Abdullahi ya ci gaba da karantar da mu har muka sauke Alkur'ani." Malamin, wanda aka haifa ranar sha18 ga watan Agustar shekarar 1960 a garin Gusau, babban birnin jihar Zamfara, inda kuma a nan ne ya tashi, ya ce yana da dangantaka da mujaddadi Usmanu. ''Akwai dangantaka ta jini da kakanmu na biyar da Sheik Usman Dan Fodio da malamansu da suka karantar da su, don haka kakan namu na daga cikin mukarraban Shehu Usman Dan Fodio,'' in ji malamin. Fafutikar neman ilimi. Bayan saukar karatun ne, in ji malamin, mahaifinsu ya dawo gida don zaman na din-din-din daga tafiye-tafiye zuwa garuruwa don karantarwa, sai ya ci gaba da karantar da su litattafan addinin musulunci. Daga bisani kuma mahaifin nasu ya kai shi cikin makarantar da suke karatu na litattafai wato makarantar zaure inda malamai manyan dattawa ke karatu. Ya yi karatu a makarantar malam Sulaiman Kofar Jangeme Yara da kuma makarantar malam Muhammadu Narke Sarki inda ya kasance mafi kankantar shekaru a makarantun a wancan lokacin. A cewar malamin, "Ni kadai ne mai kananan shekaru cikin iyaye da kakanni, kuma na yi saurin haddace litatafai irin su risala, da su hadisai da sauransu saboda idan na dawo gida na kan rika maimaitawa. "Sai mahaifina ya ce min ka ga shi ya sa na kai ka can cikin manyan malamai ka zauna ka rika karatu." Bayan da Sheikh Abubakar Mohammed Sodangi ya ci gaba da karatun ne a garin na Gusau kuma mahaifin nasa ya dauke su shi da wasu abokansa zuwa wata makaranta da ya yi karatu a garin Zaria jihar Kaduna inda wani shahararren malamin addinin musulunci Malam Muhammadu Inuwa yake karantarwa. A garin na Zaria ne malamin ya ci gaba da karatu kuma daga bisani ya sake dawowa gida inda mahaifin na su ya kafa makaranta bayan da ya daina yawon karatun, kuma ya ci gaba da tsaron bangaren yara na makarantar a yayin da shi kuma yake bangaren masu karatun litattafai. 'Kundin Malamaina' Malamin ya kuma bayyana cewa ya yi karatu a hannun malamai da dama wanda ya rubutu sunayensu duka a wani kundi ya yi wa lakabi da Malamai na. "Cikin su akwai Malam Muhammadu Sodangi wato mahaifina, da 'yanuwanshi su malam Aliyu, da malam Abubakar Kwaire, da Faruk Abdullahi, sai malam Isa Shuwai limamin masallacin Tudun Wada, wanda na karanci tafsiri na nahawu a wajensa da kuma fannin kimiyyar taswiarar kasa wato Geography," in ji shi. Malamin da kuma ce ya samu dimbin ilimi na Hadisai da Tafsiri da kuma luggar Larabci da Fiqihu, da Sarbu da ka'idojin rubuta ta tarbiyyar dalibi kan zamantakewa da sauransu dama a hannun sauran malaman. Ya kuma kara da cewa yana da wasu malamai da bai zauna karatu a wajen sub a amma ya yi amfani da litattafansu da kasidunsu da fatawowainsu da sakonninsu dama wajen yada ilimi tun kafin bullowar shafukan sada zumunta. "Mukan yi amfani da hanyoyi aikewa da wasiku wajen aikewa da kasidu ana aiko mana da litattafai zuwa kasashen Saudi Arabia, da Misra, sudan Libya Sudan da kuma Pakistan." 'Mahaifina na cikin masu kyamar ilimin Boko' Duk da cewa mahaifin Sheik Abubakar Sodangi na cikin wadanda ke kyamar ilmin Boko amma ya bari dansa ya yi karatu sakamakon wasu dalilai. "Mahaifina na cikin wadanda suke kyamar ilimin Boko wanda ba ya rasa nasaba da tun da su suke da Daular Usmaniyya kuma a gabansu aka yi yakin da aka kafa Daular lokacin kakana suna matasa sun san mutanen da suka yi shahada a wannan yakin. "A gaban su Sarkin Musulmi Attahiru ya bar Sakkwato da ayari ana kuka ya tafi da tutar Musulunci ya ce ya yi hijira," in ji malamin. "A gabansu Bature ya shigo ya tara al'ummar da suka rage wadanda suka ce ba zai yiwu a watse a bar Turawa a gari su mayar da mutane kafirai ba, a gaban su duk aka yi." A cewar malamin, "Ka ga shi ya sa ga suka yi wa 'ya'yansu tarbiyyar kyamar Bature, don haka duk abin da zai hada su da Bature ba sa son shi." Amma kuma, kamar yadda malamin ya bayyana, dalilan da suka sa ya samu ilimin bokon daga baya cewa a lokacin da kawunsa ya aurar da babbar yayarsu ga wani dan Boko ba tare da mahaifinsa ya sani ba, kuma ita ta dauke shi riko inda daga nan ne ya fara karatu. "Daga baya da aka sanar da shi ina karatun Boko sai ya ce a dawo da ni bai yarda na yi boko ba, amma kuma daga baya aka fahimtar da shi cewa sai an hada da ilimin zamani za a samu cimma nasarar taimakawa da kuma yada addinin musulunci cikin sauki," in ji shi. Ya kara da cewa: "Gaskiya daga baya kuma mahifinmu ya ga amfanin abin, wanda shi ya sa na kara fadada karatuna na bokon." 'Nikaya da langa' Da muka tambaye shi game da irin wasannin da ya yi lokacin yana matashi, Sheik Abubakar Sodangi ya ce buga kwallon kafa da langa da makamantansu sai dai "yanzu babu wasan da nake kewa kamar na iyo [ninkaya]". Game da abinci, malamin ya ce yana sha'awar cin tuwo da miya musamman da daddare "amma na fi son wake da shinkafa da fura da nono." Sheik Abubakar Sodangi ya ce yana da mata biyu da 'ya'ya maza da mata.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jumlar : "kimanin mata dubu hamsin da biyar suke mutuwa a shekara lokacin haihuwa a Najeriya" na batu ne a kan lafiya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙirƙiri labarin don kanun labarai mai zuwa Tottenham ta yi nasarar cin Southampton 4-1 a wasan makon farko a gasar Premier League kakar 2022/23 da suka kara ranar Asabar. Southampton ce ta fara cin kwallo ta hannun James Ward-Prowse a minti na 12 da fara tamaula. Daga nan ne Tottenham ta farke ta hannun Ryan Sessegnon, sannan Eric Dier ya zura na biyu a raga. Tottenham ta ci kwallo na uku, bayan da Mohammed Salisu ya ci gida, sannan Dejan Kulusevski ya ci na hudu a fafatawar. Karon farko da Ryan Sessegnon ya ci wa Tottenham kwallo a Premier League, shi kansa Eric Dier na farko da ya zura a raga tun bayan shekara uku. Harry Kane bai samu cin kwallo ba, kenan karo na takwas daga wasa tara a karawar farko da bude Premier League - dayan da ci shi ne a 2019 a wasa Aston Villa. Kane mai tarihin zura kwallo 11 a wasa 14 da Southampton, ya kasa daga raga a wasan makon farko a babbar gasar tamaula ta Ingila ranar Asabar. Wannan shi ne karo na hudu da aka kara a wasan farko na bude Premier League tsakanin kungiyoyin biyu, inda Tottenham ta yi nasara a uku da canjaras daya. James Ward Prowse, wanda ya ci wa Southampton kwallo shi ne na biyu a cin kwallaye a waje a bara mai tara a raga, bayan Mohamed Salah mai 11.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya ya sunan babban birnin jihar Kaduna?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shima dai kamar sauran kayan kamun kifi, raga ce ta zare ake kafewa a cikin ruwa, sai a ja ta zuwa wani gefen, idan kifaye suka taru a ciki sai a fito da su a adana.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Johannes Rebmann shine ya fara hawan wannan tsauni
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mutumin da ake gani a matsayin 'wanda ya fi kowa kazanta a duniya' ya rasu yana da shekaru 94, watanni kaɗan bayan ya yi wanka a karon farko cikin tsawon shekaru. Amou Haji ya shafe kusan shekaru hamsin bai yi wanka da soso da sabulu ba, saboda tsoron cewa zai yi rashin lafiya. Ɗan ƙasar Iran ɗin wanda ke zaune a kudancin lardin Fars, ya ƙi yarda a tsawon lokaci makwabtansa su yi masa wanka. Sai dai kafafen yaɗa labaru sun ce a watannin da suka wuce ne ya bayar da kai bori ya hau inda ya amince ya yi wanka da sabulu. A cewar kamfanin dillancin labaru na IRNA a Iran, Haji ya yi gajeruwar rashin lafiya kafin rasuwarsa a ranar Lahadi. A wata hira da jaridar Tehran Times a shekarar 2014, ya bayyana cewa yana kwana a cikin wani ɗan karamin gida da mutane suka gina masa a kauyensu da ke Dejgah. Ya faɗa wa jaridar cewa ya fuskanci koma-baya sosai a lokacin da yake yaro. Yana rayuwa ne ta hanyar cin ruɓaɓɓen nama da abincin da aka zubar a bola. Amou Haji ya kasance mutum mai yawan shan sigari.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Nau’ i ce ta garma da ake amfani da ita wajen noma ta hanyar rage girman kunya, ita takan burkuce kwarin kunya ne, sannan kuma ta rage faɗin kunyar, ta yadda mai aiki zai ji sauƙin gudanar da noma. A wasu guraren ma sai dai kawai ya ɗaga ciyawar ya karkaɗe ƙasar jikinta.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
menene hukuncin auren kasan wuta a shari'ance?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Akwai mata sojoji kuwa a cikin sojojin Najeria?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 73
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa : "taron AU ya cimma yarjejeniyar cinikayya" na batu ne a kan (b) Afirka.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wasu misalan suna Gagara-Ƙirga: ruwa, gishiri, sukari, hatsi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A Nahiyar Turai.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Babi nawa ne ke cikin Littafi Mai Tsarki na Injila?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
B.
Karin magana
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ma'anar Roƙon Baka?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Zanen Suna a Kasar Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: A ina ne Rat Pack yake a Vegas?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jinsi, a suna, kala biyu ne; Namiji da Mace. Wato kenan, idan suna ba namiji bane, to mace ce. Ana bambance tsakanin waɗannan sunaye ne da wasulla.
1. Jinsin maza yana ƙarewa da wasalin, e, ko i, ko o, ko kuma u (e, i, o, u).
Sunaye masu wasalin e:
Dambe, tsage, jele, kare, reshe, jemage, talle, tsalle, bene, talge, balarabe, d.s.
Misali, Reshe ya faɗo. Bene ya yi kyau. Da sauransu.
Sunaye masu wasalin i:
Santsi, hantsi, hatsi, katsi, santi, zogi, zagi, jirgi, fili, ɗaki, mari, d.s.
Misali, Hantsi ya yi. Zagi ya bi sarki. Hatsi ya nuna. Da sauransu.
Sunaye masu wasalin o:
Tsawo, dolo, coko, filo, lilo, doro, dodo, koko, ƙoƙo, nono, tuwo, tsoro, d.s.
Misali, Dolo ne shi. Ƙoƙo ya fashe. Yawan tsoro ba shi da daɗi. Da sauransu.
Sunaye masu wasalin u:
Tulu, hutu, guru, turu, shiru, tudu, d.s.
Misali, Tulu ne a can. Komai daɗin kiɗa, shiru ya fi shi. da sauransu.
2. Jinsin mata yana ƙarewa da wasalin a.
Zana, fawa, ragaya, magana, hasara, gardama, tabarma, damina, d.s.
Misali, Zana ta faɗi. Hasara bata da daɗi. Da sauransu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Me kalamar "moon" take nufi a Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mutanen Igala
An kirkiro jihar ne a shekarar 1991 daga sassan jihar Kwara da jihar Benue. Al’ummar Igala su ne suka fi yawa a jihar tun daga farko. Jahar ta shahara saboda yawan aiki a cikin kasuwanci da noma, bambancin al'adu, 'yan ƙasa maraƙi da kyawawan wuraren tarihi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Bisa ga kidayar jama'a a shekarar 2011, nawa ne adadin maza a jihar Mumbai ta kasar Indiya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Wane ne ya yanke shawarar inda aka buga Super Bowl?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene Tarihin Rubutattun Waƙoƙi a ƙasar Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
An haifi Dr. Mamman Shata a garin Musawa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A ranar 27 ga Janairu, 1973, tare da yarjejeniyar zaman lafiya ta Paris da aka sanya hannu da kuma shigar Amurka a Vietnam, Sakataren Tsaro Melvin R. Laird ya sanar da kawo karshen daftarin soja, bayan shekaru 25 da ba a yankewa ba.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
‘‘Neman magana, an ce da ’’
A)
malami, gardi
B)
gwauro, yaya iyali?
C)
wawa, uwarsa ta mutu
D)
ɓarawo ya gudu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wata rana Gizo da Ƙoƙi, abin duniya ya yi musu zafi. Sai Ƙoƙi ta ce da Gizo, “Ina ga da za mu yi noma da mun samu sauƙi”. Da Gizo ya ji haka sai ya ce, “Ƙwarai hakan ya dace”. Sai Ƙoƙi ta ce, “to me ka ke ganin zamu noma? Mu shuka shinkafa ne, ko alkama, ko kuma acca?” Sai Gizo ya ce, “a’a, mu shuka gayaɗa kawai”. Sai suka yarda akan cewa za su shuka gyaɗa. Amma ashe shi Gizo yana nufin ya yiwa Ƙoƙi wayo da wannan shawara tasa.
Da aka tashi yin shuka, sai Gizo ya ce da Ƙoƙi, ai ba a shuka gyaɗa sai an soya ta. Sai Ƙoƙi ta amince ta soya gyaɗa, ta baiwa Gizo ta ce ya je ya shuka. Da Gizo ya je gona dan yin shukar gyaɗa, sai ya ɗaura lilo a jikin bishiya, ya hau lilon nan yana cin gyaɗa, yana rera waƙa kamar haka:
Da haka-da haka, yau ya je gona, gobe ya je, har wannan gyaɗa ta ƙare, ba tare da ya shuka ba.
Da damina ta yi nisa, sai ƙoƙi ta fara tambayarsa maganar gona, shi kuwa Gizo sai ya hau bada labari yana cewa, “Ai gonar nan ta yi kyau sosai”.
Da kakar gyaɗa ta fara yi, sai Ƙoƙi ta ce da Gizo ya fara ciro musu wannan gyaɗa su riƙa ɗan taɓawa kafin a farɗe ta. Saboda haka a duk lokacin da Ƙoƙi ta buƙaci gyaɗa sai Gizo ya je gonar mai gari ya yago ya kai mata. Sannu a hankali Gizo ya kusa cire gyaɗar gonar mai gari baki ɗayanta.
Wata rana sai mai gari ya gane cewa ana cirar masa gyaɗa, saboda haka sai ya zuba masu gadi a gonar suka ɓoye a gurin da ba mai ganinsu. Can sai ga Gizo ya zo cirar gyaɗa. Caraf, masu gadin nan suka cafke Gizo, suka tafi da shi gurin mai gari. Daga nan aka yanke masa hukunci, aka kore shi daga gari.
Tunƙurunƙus, badan Gizo ba da na yi ƙarya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Goshi: Goshin gaɓa shi ne harafin farko na gaɓa. Dukkan gaɓoɓin Hausa guda shida suna da goshi. Misali, /BA/, /AL/, /SHA/, /BAB/, /BAU/ da /AU/. Dukkanin harafin da yaka da jan launi to shi ne goshin gaɓar.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Koriya ta Kudu ta ce Koriya ta Arewa ta harba wasu abubuwan fashewa biyu zuwa teku wadanda ta ce sun yi kama da makamai masu linzami. An harba makaman ne daga Lardin Pyongan ranar Asabar zuwa tekun Japan. Amurka da China sun nemi a koma teburin tattaunawa kan maganar kawo karshen shirin nukiliya da kawo karshen kera makamai masu linzami. A ranar asabar ne rundunar sojin Koriya ta Kudu ta ce tana bibiyar lamarin ko da za a samu karin wasu makaman da za a harba. Japan ta tabbatar da dirar makami mai linzami a wajen ruwan da ke yankin tattalin arzikinta na musamman. Lamarin na zuwa ne yayin da Koriya ta Arewa ta sanar da gudanar da wani babban taro da majalisar kasar ranar 10 ga watan Afrilu. Sai dai masu sharhi sun ce taron zai hada manyan jagororin kasar su 700 a waje guda. Wata ma'abociyar dandalin sada zumunta na Twitter Rachel Minyoung ta ce taron zai kasance dama ga Koriya ta Arewa ta ba da tabbaci game da kokarin da take na magance coronavirus. Kawo yanzu dai ba a samu bullar coronavirus a Koriya ta Arewa ba amma wasu kwararru na bayyana kokwanto. Koriya ta Arewa na da iyaka da China inda cutar ta samo asali da kuma Koriya ta Kudu inda aka samu barkewar cutar sosai. Wani babban jami'in sojin Amurka a makon da ya gabata ya ce yana da "tabbaci" cewa cutar ba ta bulla a Koriya ta Arewa ba. Kasar dai ta killace kusan baki 380 - mafi yawansu jakadu da ma'aikata a Pyongyang - a harabar gidajensu na kusan wata daya. An kuma dage takunkuman da aka kakaba a farkon watan nan na Maris.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
shin batun me ake magana a wannan mai zuwa? "Rikicin Jukun/Tiv: Buhari ya nemi a kai zuciya nesa":
(a) Lafiya
(b) Najeriya
(c) Duniya
(d) Siyasa
(e) Afirka
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Yaushe ne waƙar rapper's delight ta fito?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya sunan kamfanin jirgin da ya nutse da 'yan yawan bude ido don ganin baraguzan Titanic a shekarar 2023?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gwamnatin Birtaniya ta ce za ta daina bayar da agaji ga asibitocin jihohi tara a Sudan ta Kudu daga ranar 1 ga watan Agusta, lamarin da ke kara haifar da fargabar cewa matakin zai kara gurgunta tsarin kiwon lafiyar da dama can yana cikin wani hali. Wakiliyar BBC Catherine Byaruhanga ta je daya daga cikin asibitocin da lamarin ya shafa domin ganin ko wane irin bambanci yanke ba da tallafin zai haifar. Marasa lafiya na kwance a gadajen marasa galihu suna lullube kansu da wata guntuwar rigar gargajiya, wadda aka fi sani da kitenge. Ganin yadda asibitin ya lalace, da mamaki yadda komai ya sauya tun daga 1964. Amma a cikin shekaru hudu da suka gabata an dan samu ci gaba. Dr Dut Pioth ya zama likita na farko a Sudan ta Kudu da aka tura wurin. Yayin da yake jagorantarmu zagayen duba yadda abubuwa ke tafiya a sashen tiyata, Dr Pioth ya ce: “Lokacin da nake aiki a matsayin likita, na san cewa akwai majinyata da yawa da suka rasa rayukansu saboda babu wani likitan fiɗa da zai yi ƙoƙarin taimaka musu” An haifi Dakta Pioth a Aweil ta arewa, da ke arewacin Bahr el Ghazal, ya samu horon zama babban likitan fida a Juba, babban birnin kasar, sannan ya dawo don taimaka wa al’umarsa. Har yanzu dai wannan shi ne asibiti daya tilo a jihar da ke da mutane miliyan daya da dubu dari uku, kuma Dakta Pioth ne kawai likitan fida na gwamnati da aka dauka don gudanar da ayyukan gaggawa. Yanzu dai ya fuskanci matakin da ba zai taba yiwuwa ba na ko dai ya tafi, saboda za a yanke tallafin da Birtaniya ke bayarwa a asibitin, wanda ke nufin ya yi asarar kusan dukkan kudaden shigarsa. Sudan ta Kudu ta samu ‘yancin kai daga Sudan a shekara ta 2011 kuma tun daga shekarar 2012, kasar Birtaniya ke gudanar da asusun kula da lafiyar kasar HPF don tallafa wa kanana da manyan cibiyoyin kiwon lafiya a kasar. Tana samun ƙarin tallafi daga sauran masu ba da gudummawa kamar Tarayyar Turai EU, da Kanada da Amurka da Sweden. Bayan shawarar da gwamnatin Birtaniya ta yanke a shekarar 2020 ta rage kasafin tallafinta daga kashi 0.7 na yawan kudin shiga na kasa zuwa kashi 0.5 an rage yawan shirye-shirye a duniya. A Sudan ta Kudu, HPF, wacce ke ba da magunguna, da kayan aiki da kuma bayar da gudummawa wajen biyan albashi, na shirin yanke tallafi ga asibitocin jihohi tara nan da 1 ga watan Agusta, ciki har da na Aweil. Data Pioth yana samun dala 1,700 kowane wata daga HPF yayin da gwamnatin Sudan ta Kudu ke biyansa dala biyar kacal, ba zai iya ci gaba da tallafa wa matarsa da ’ya’yansa ba da zarar wannan matakin ya fara aiki. “Idan ba na nan, galibin majinyata musamman ma masu fama da larurar gaggawa za su sha wahala. Zan iya yi wa mutum 50 tiyatar gaggawa sannan in yi 70 wadda ba ta gaggawa ba, don haka ban san me zai faru ba idan na tafi’’. “Ban san wanne mataki zan dauka ba,” in ji dakta Pioth, yana magana idonsa ya yi ja. Asibitin farar hula na Aweil ya sami jigilar magunguna na karshe daga HPF a watan Yuni, kuma Jackson Atak, majinyaci mai ciwon kafa, ya ce yanzu dole ne ya rika sayen magani da kudinsa. Kasar Birtaniya ta fara janye tallafin jin kai kan lafiya da take ba wa Sudan ta Kudu a watan Afrilun bana. Fiye da ƙananan cibiyoyin kula da lafiya 200 sun rasa kuɗinsu, kuma ana jin tasirin hakan. Na yi tukin sa’o’i biyu a arewacin garin Aweil duk da laka a manyan titunan zuwa iyakar Sudan ta Kudu da Sudan, inda na isa wata cibiyar lafiya ta Manyiel. Daraktan lafiya na gundumar, Joseph Atem, ya yi mini jagora zuwa ofis ɗin da ke cike da kura kuma zuwa wurin da ake ba da magunguna a baya. Yayin da muke buɗe tagogin, muna iya jin ƙarar jemagu. Saboda janye tallafin na HPF, babu komai a cikin kwalayen magungunan, sai wasu tsirarun magungunan rigakafi, da na zazzabi da ruwan gishiri da suga. Asibitocin haihuwa ma da alama na cikin wani yanayi mafi muni, don hatta gadajen ma sun yin duƙun-duƙun. Dakta Atem ya gaya mani ma’aikacin Lafiyar da ke kula da asibitin ya bar wajen, lokacin da HPF ta daina biyansa. A kan hanya, na ziyarci Angelina Akuec wata ungozoma. Daya daga cikin wadanda take yi wa aiki Mary Adua ’yar shekara 27 na tare da mu, tare muka sunkuya muka shiga bukkar Akuec. Ta riƙe wani ƙarfe na gargajiya a cikin Adua don sauraron bugun zuciyar jaririn sannan ta yi amfani da hannayenta don jin halin da jaririn ke ciki. Duk cikinsu ba su san tsawon lokacin da Adua ta kwashe da fara nakuda ba, amma ungozomar na tunanin ta zo nan ba da jimawa ba. "Asibitoci basu da kayan aiki, yin gwajin ciki na da matukar wahala, haka kuma, a lokacin nakuda ya fi muni saboda asibitoci masu kyau sun yi nisa daga inda nake sauka," inji Adua. To, ko me gwamnatin Sudan ta Kudu take yi game da wannan kalubale? Tuni dai ake zargin shugabannin da ke babban birnin kasar da yin sakaci sosai bayan yakin basasar da aka kwashe shekaru biyar ana yi wanda ya durkusar da kasar. Kuma a yanzu bayan cin hanci da rashawa, da tabarbarewar tattalin arziki, babu kudi a asusun gwamnati. Sabon ministan lafiya Yolanda Awel ya ce har yanzu kasar na bukatar taimako. "Gwamnatin Sudan ta Kudu na son inganta fannin lafiyar, kuma ta fara shirin yin hakan, ta hanyar samar da kudade," in ji Awel daga babban ofishinta da ke Juba. "Za mu yi hakan ne ta hanyar kula da yawancin cibiyoyin kiwon lafiyar mu amma har yanzu muna bukatar taimako’’. Mun tura sakamakon rahotonmu da tasirin da muka gani na rage kudaden zuwa Ofishin Harkokin Waje na Birtaniya. Wani mai magana da yawunsa ya shaidawa BBC cewa "Birtaniya na ci gaba da kasancewa daya daga cikin manyan masu bayar da agaji a Sudan ta Kudu kuma a bana asusun kiwon lafiya mai samun goyon bayan Burtaniya zai tallafa wa cibiyoyin kiwon lafiya 577 a fadin kasar." Da muka koma asibitin Aweil, Dakta Pioth bai yanke shawarar ya zauna, ko ya tafi neman wani aiki ba, amma yana fatan gwamnatin Birtaniya ba za ta rage kudaden ba. "Waɗannan mutanen suna buƙatar taimakonsu da gaske, suna buƙatar taimakonsu da yawa. Ba mu da ƙarfin da za mu zauna mu kaɗai," in ji shi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: tsaka tsak
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A ranar 15 February 2011.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Kylian Mbappe, Vinicius Jr da Erling Haaland: 'Yan wasan da suka fi tsada a duniya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 43
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Mai kyau
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wace shekara akai gobarar Chicago?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ma’anar Fassara a Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wannan jumala na nuna rashin amincewa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tweet ɗin yana bayyana ra'ayin tsaka tsaki.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Bayanau kalmomi ne da ke yin ƙarin bayani game da aikatau. Wannan bayani da suke yi shi ya ke fito da aikin a fili. Sukan faɗi gurin da aka yi aikin, lokacin da aka yi aiki ko kuma yadda aka yi, ake yi ko za a yi aiki.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
The tweet is expressing negative neutral.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wane watan musulunci musulmai suke zuwa hajji garin Makkah?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yana nufin kamar mutum yazo yay ta zagi bai fadi da wanda yake ba shine kuwa yay zagi a kasuwa yasan da wanda yake.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: (b) Ƙarya
Wannan magana ba daidai ba ce. Andorra karamar hukuma ce mai zaman kanta wacce ke cikin tsaunukan Pyrenees tsakanin Faransa da Spain, ba Andalusia ba. Andalusia yanki ne da ke kudancin Spain, yayin da Andorra keɓaɓɓiyar ƙasa ce gaba ɗaya, tana tsakanin Faransa da Spain.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Hotunan bikin Kirsimeti daga sassan duniya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene Sarkin Zauzzau na 19?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
B. Dangantakarsa da Balaraba
Dangantakar Siyayya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Bayanau na Lokaci?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin ya halatta ga miji da yayi tafiya ya buƙaci matansa da su tura masa hoton tsiraicinsu?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Misalin Buɗaɗɗiyar Gaɓa a Hausa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wasan shaɗi yana ɗaya daga cikin bukukuwan Ƙasar Hausa. Wasa ne da Fulani ke yin sa. Babbar manufar wannan wasa ita ce nuna jarumtaka. Fulani suna ganin saurayin da bai yi shaɗi ba a matsayin rago.
Ana yin shaɗi ne ta hanyar duka da bulalar da sai dabbobi kamar jakai da makamantansu za a iya duka da ita su zauna lafiya. Matashi Bafulatani zai cire rigarsa, sai ya zauna ko a kan turmi, ko ya dogara ƙafa ɗaya a kan wani, da makamantansu. Sai abokin shaɗinsa ya samo bulala (suna yawan amfani da bulalar icen tsamiya) ya riƙa zumbuɗa masa, shi kuma yana tsaye ko gezau ba zai yi ba. Idan ya jure wannan bulala zuwa adadin da ya ɗauka; wasu sukan ɗauki biyu har zuwa goma sha biyu, wasu ma har fiye, to sukan samu kwarjini a wajen maza sannan kuma su samu farin jini a wajen mata fulani 'yan'uwansu.
Shaɗi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wacce sana'a ce Sana'ar Sussuka a ƙasar Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Don Allah meye hukuncin auren zargi kamar misali mijin ne ke zargin matarshi, shin ya halatta
kuwa su cigaba da zama ko rabuwarsu tafi alhairi?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Is the tweet below expressing a positive, negative, or neutral sentiment?
Kina Ruwa 😂😂 Masu gidan 8
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A shirin Ku San Malamanku na wannan mako BBC ta tattauna ne da Sheikh Muhammad Rabi'u Rijiyar Lemu wanda aka haifa a garin Kano.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yara 19
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 302
|
CohereLabs/aya_dataset
|
ƙwallon flipper, da na'urar bincika hotuna, da kuma wasan bidiyo
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Marar kyau
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene ne Ɗantariya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Danladi Abdullahi Sankara na wakilta Mazabar Jigawa North-West.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Rubuta ɗari da takwas a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ba’a, na ɗaya daga cikin rassan adabin bakan Hausa wacce ke cikin rukunin azancin zance. Ba’a, salo ce ta iya magana da Hausawa kan yi amfani da ita a gurare da dama dan bayar da dariya. tana ɗaya daga cikin salon da wasu daga cikin makaɗan ban-dariya ke amfani da ita wajen bayar da dariya.
Yahaya, Zariya, Gusau da ‘Yar’aduwa (1987), sun bata ma’ana ta cewa, “Magana ce wadda ake yi wa abokin zance ko taɗi da niyyar raha don a ji daɗin zance ko da niyyar shammata don a yi dariya. Wani lokaci ba’a kan ɓata ran wanda aka yi wa ita”.
Shi kuwa Farfesa Ɗangambo (1984), ya basu aji ɗaya ne tare da baƙar magana, inda ya ce, “Ba’a da baƙar magana, maganganu ne da kan ɓata rai ga wanda aka yi wa”.
Kenan, bisa la’akari da waɗannan ma’anoni guda biyu, ba’a, tana ayyuka biyu; faranta rai ga mai sauraro, da kuma ɓata rai ga wanda aka yi wa. Amma kuma a al’adance, aikin faranta ran ya fi yawa. Misali a yanayin da uba ya yi wa ɗansa ba’a, za a taras cewa da uban da ɗan duk sun samu nishaɗi, haka ma tsakanin miji da mata, haka tsakanin saurayi da budurwa, haka nan ma tsakanin abokai, da sauransu. Sai dai wani abun lura shi ne cewa salo da kuma irin kalar ba'a shi ke maisheta ta ɓata rai ko ta saka raha. Misali, faɗin mai gambara wuya siriri kamar damtsen tsuhowar da ta shekara ba lafiya wannan zai iya harzuƙa mutum.
Haka nan kuma bayan aikin raha da ɓata rai da ba'a ke yi, tana taimakawa wajen yi wa mutum nuni da barin aikata abun da bai kamata ba. Misali, idan ana cikin zance sai aka ji wani ya fiye magana da yawa, to na gaba da shi zai iya ce masa, ka fiye surutu kamar kabari. Jin wannan shi kuma za ta saka ya ɗan tsagaita.
Dukkan rukunin mutane, manya da yara, maza da mata sukan yi ba’a dan a yi raha. Amma Farfesa Ɗangambo (1984), ya ce mahauta (masu sana’ar fawa) sun fi iya ba’a. har ma ya kawo wannan ɗan gajeren labarin dan tabbatar da haka:
Wata rana, wani mutum ya je wurin wani mahauci zai sayi tsire, ya dubi tsiren, ya ce, “Kai, malam, wannan naman ya gasu kuwa?” Sai mahaucin ya dube shi, ya ce, “A’a, ai yawo take yi”. Wato yana nufin dabbar ma ba a riga an yanka ta ba tukuna, ƙarewar ɗanye kenan ko rashin gasuwa.
Ana yin ba’a ne a duk lokacin da ta kama, babu wani keɓantaccen wuri ko lokaci ko biki da ake yin ba’a. Makaɗan ban-dariya kan yi ba’a a lokacin da suke gudanar da sana’arsu ta kiɗa, haka ma mahauta sukan yi ba’a a lokuta da kuma guraren da suke gudanar da sana’o’insu, mahaifi kan yiwa ‘ya’yansa ba’a a duk lokacin da ta kama, miji kan yiwa matarsa ba’a, samari kan yiwa junansu ba’a a lokutan hira da sauransu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Tottenham ta fara Premier ta bana da cin kwallaye da yawa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Rubuta ɗari biyu da casa'in da shida a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Bada Tatsuniyar Maraya da Matar Ubansa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A Kasar Lebanon
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene sarki na farko a Kano?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 51
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Hikaya labari ne da ya shafi wasu mala’iku, da waliyyai. Hikaya a wasu lokutan kuma takan zama ƙagaggen labarin da abin da ke cikinsa zai iya faruwa, ko kuma labarin wani abin mamaki da ya faru da wani mutum.
Hikaya ta bambanta da ƙissa saboda ita ƙissa annabawa zalla ta shafa. Sannan kuma ta bambanta da almara (labarin da aka ƙaga kenan), saboda abin da labarin ke ɗauke da shi zai iya faruwa ko kuma ma ya riga ya faru.
Ana gina labarun hikaya a kan mutane, iskokai, rauhanai, dabbobi, tsuntsaye, da sauran halittu.
Labarun hikaya cike suke da nishaɗi, da kuma darrusan da suka shafi rayuwa, a wasu lokutan sukan zamo gargaɗi saboda zuwan irin labarin nan na gani-ga-wane, ya ishi wane tsaoron Allah a cikinsu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.