text
stringlengths 2
8.25k
| source
stringclasses 1
value |
---|---|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "air" na nufin "iska" a harshen Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tana nufin cukali da ake cin abinci dashi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Katsi, kurada, ƙaro, makuba, muciya, kawatarniya, guga, itace, kutubi, baba, ƙaiƙayi, shuni, ruwa, marina, zarta, da sauransu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Me kalmar " pen" take nufi a harshen Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
) daya daga cikinsu baya daga cikin sunayen Alkiyama
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanne ne Suna na baɗini?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya sunan wanda yayi gwamna a kano a shekarar 2003 zuwa 2011?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tun lokacin da aka kafa ofishin shugaban kasa a shekarar 1993, shugaban kasar Eritrea shine Isaias Afwerki. Shugaban ya kuma kasance shugaban gwamnatin Eritrea, da kuma babban kwamandan rundunar tsaron kasar ta Eritrea.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shugaban hafsan soji
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙirƙiri kanun labarai dan wannan labari mai zuwa: Batun yawan kudin da ake biyan 'yan fim a masana'antar shirya fina-finan ta arewacin Najeriya ga alama ya raba kan 'yan Kannywood biyu. Tun bayan da BBC Hausa ta wallafa bidiyon hirarta da Hajiya Ladin Cima a filin Daga Bakin Mai Ita, sai ce-ce-ku-ce ya barke kan batun nawa ake biyan jarumai. Ainihin hirar an yi ta ne ranar Lahadi 14 ga watan Nuwamban 2021, a lokacin da BBC ta aika ma'aikatanta biyu Kano don tattaro shirin Daga Bakin Mai Ita da wasu 'yan Kannywood 11. Amma da yake ana saka shirin daya bayan daya ne a kowace Alhamis, shi ya sa na Ladin Cima bai fito ba sai bayan wata biyu da yin hirar. Hajiya Ladi da aka fi sani da Tambaya ta Malam Mamman ko Mama Tambaya kamar yadda abokan aikinta ke kiranta, ta shaida wa BBC ne cewa ana biyanta kudin da ba su haura naira dubu biyar ba. Wannan magana ce ta ja hankalin masu bin shafukan BBC Hausa na intanet inda suka dinga zargin furodusoshi da daraktoci da rashin tausayin tsofaffin 'yan fim din. Lamarin da ya sosa ran wasu furodusoshin irin su Ali Nuhu da Falalu Dorayi, har suka shaida wa BBC cewa ko su sun taba ba ta kudade masu yawa na fita a fim dinsu da ta yi. Inda kuma Mama Tambaya ta jaddada wa BBCn cewa an yi haka, bayan sake tuntubarta da muka yi. Duk da dai Ali Nuhu da aka fi kira da Sarkin Kannywood da kansa ya ce ba za a rasa masu biyan 2,000 ko 5,000 ba, amma bai kamata Ladin Cima ta yi wa duka furodusoshi kudin goro ba. Wannan hira dai ta zama tamkar bude kofa ne ga wasu abubuwa da suka dade suna ci wa wasu 'yan masana'antar tuwo a kwarya. Domin tun daga ranar Alhamis, batun dai da ake ta tattaunawa kenan a shafuka daban-daban. Su ma sauran al'umma ba a bar su a baya ba don sun shiga zancen dumu-dumu tare da bijiro da tambayoyi kan abubuwa da dama da suka shafi Kannywood. Girma da habaka irin ta masana'antar Kannywood a wannan zamanin, ta wajen nishadantar da al'umma da samar da ayyukan yi da kudaden shiga ga hukumomi, ya sa bai zama abin mamaki ba don wannan batu ya ja hankalin mutane. Manyan jarumai irin su Nafisa Abdullahi da Nuhu Abdullahi da Hadiza Gabon da Rukayya Dawayya da Tijjani Asase duk sun dan yi gugar zana a shafukansu na sada zumunta. Wasu kuwa irin su Adam Zango da Rahama Sadau sai suka nuna alamar bakinsu da goro, wato sun dinke shi duk da dai akwai magana. Wasu na ganin abin da Hajiya Tambaya ta fada gaskiya ne, wasu na ganin ba ta yi daidai ba yayin da wasu kuma ke nuna babu ruwansu kawai dai suna kallon abin da ke faruwa. A ranar Juma'a Rahama a shafinta na Instagram ta wallafa Hmmmmmmmmmm da alamar rufe baki. Adam Zango kuwa a ranar Asabar sai ya wallafa wani bidiyo da 'yan amshi a bayansa yana wata waka mai taken "Shiru", inda yake cewa "duk abin da babu ruwanka ka koma gefe ka yi shiru." Nafisa Abdullahi a nata sakon kira ta yi ga 'yan fim cewa su daina karbar aiki idan har farashin da furoduso ya yanka musu bai musu ba. Duk da cewa 'yar wasan a shafinta na Tuwita ta bayyana shakku kan batun Ladin Cima, amma ta ce watakila ba abin mamaki ba ne hakan na faruwa. "Idan ba a biyanka da kyau a aikin da kake yi, kuma kai ka san ka fi karfin hakan, mene ne abin wahala wajen fahimtar da wadanda suka ba ka aikin cewa ka san hakkokinka? "Mene ne abin wahala ka gaya musu cewa kudin da suke son ba ka bai maka ba? Wani bidiyo da Naziru Sarkin Waka ya yi a shafinsa ranar Alhamis za a iya cewa shi ya kara tunzura wasu 'yan Kannywood din har rabuwar kawunansu ta kara fitowa fili. A bidiyon ya tabbatar da ikirarin Hajiya Tambaya tare da sukar wasu furodusoshin kan rashin biyan 'yan wasa. 'Yan masana'antar irin su Nuhu Abdullahi da Abba Mai Shadda da Alhajin Sheshe da wasu da dama sun yi masa martani a nasu shafukan. Nuhu Abdullahi ma cewa ya yi "da za mu fito mu yi bayani da mutuncinku ya zube." Wasu kuma irin su Ali Artwork sun goyi bayan maganganun Sarkin Waka duk da dai ya yi wasu zarge-zarge kan wasu 'yan fim din. Sai dai duk da wannan tataburza da ake yi, akwai 'yan Kannywood din da abin bai musu dadi ba ta kowane bangare. Masu irin wannan ra'ayin na kira ne da a yi sulhu don kar magauta su yi wa masana'antar dariya. Tijjani Asase da Sahir Abdul na daga cikin masu irin wannan ra'ayi. Musbahu M Ahmad kuwa wanda yaya ne ga Naziru Sarkin Waka, jan hankalin 'yan fim ya yi kan su guji furta kalamai marasa dadi da yin gori ga manya daga cikinsu kamar yadda wasu suka rinƙa yi wa Tambaya. Masu sharhi sun tofa tasuMasu sharhi a lamarin masana'antar irin su Muhsin Ibrahim sun tofa albarkacin bakinsu. A nasa shafin na Facebook ya rubuta cewa ba mamaki karancin kudin da masana'antar ke fama da shi ne ya sa furodusoshi ba sa iya biyan 'yan wasa da kyau. "Tabbas Kannywood akwai ƙarancin kuɗi, musamman ga maza da kuma dattijan mata, amma lalacewar bata kai yadda ta faɗa ba. "Ko don tausayi, na san masu abin hannu a cikin su ba za su ƙyale tsofaffi irin Tambaya ba haka." Aliyu Samba ma a nasa sharhi cewa ya yi: "Rigimar yan Kannywood ta bar batun Ladin Cima ta koma siyasa. Hamayya ce tasa ake ta jan maganar nan. "Sanda ake bukatar kalamansu akan muhimman al'amura basu ce komai ba, sai yanzu da suke son sauke haushin su akan junan su saboda kowa da indararon da yake kwankwaɗar ruwa."
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sallah biyar
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Hudu (b) Shida (c) Bakwai
|
CohereLabs/aya_dataset
|
E kuma a’a , sunan yaran nasu Spanish amma kuma akwai babbanci kadan a yaran.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A Disamba na shekarar 1993
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Da Fatiha sai wace Surah?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Noma ita ce sana'arsu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kasar Amurka daga Garner, North Carolina
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kujerar mulki na Babban birnin Abuja.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kimiyyar dabbobi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shine Hadisai na Annabin Muhammadu (s.a.w.).
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wane gari babban kamfanin motoci na Volkswagen yake?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Susanna Madora Salter ce mace ta farko magajin garin da aka zaba a Amurka.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A cikin wanne nau'in ra'ayi za ku rarraba tweet mai zuwa? Mai kyau, Marar kyau, ko tsaka tsaki?
@user Allah sarki mu 'yan Zaria ba a nuna fim a garinmu😣
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wacce Sallah ce ake kiranta da sallah ta tsakiya saboda muhimmancin ta
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanne ɗan wasan kwaikwayo ne ya taka Shugaban ƙasa a fim ɗin 1997 'Air Force One'?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene Hawan Salla?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar -
Yarima Andrew ya sasanta da matar da ta kai shi ƙara kan lalata
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ina matakin Jami'a ne
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A cikin 1990, Shugaban Hadaddiyar Daular Larabawa shi ne mai martaba Sheikh Zayed bin Sultan Al Nahyan. Sheikh Zayed ya taba zama shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa tun daga kafuwarta a shekarar 1971 har zuwa rasuwarsa a shekara ta 2004.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ɓangaren Abdul'aziz Yari da Sanata Kabiru Marafa sun yi watsi da buƙatar Gwamna Bello Matawalle ta neman raba muƙaman jam'iyyarsu ta APC da kuma na gwamnatinsa. Abdul'aziz Yari wanda shine tsohon gwamnan Zamfara ne ya faɗa yayin wani taron manema labarai a Abuja cewa su ne ruhin APC a jihar don haka idan ba a su kaso mafi yawa na muƙamai ba, kamata ya yi a raba daidai. A cewarsa, bayan tattaunawa a tsakani, ɓangarensu ya yanke shawarar cewa tayin da Gwamna Bello Matawalle ya yi musu, na su karɓi kashi 30% na muƙaman jam'iyya da gwamnati, ba abu ne mai yiwuwa ba. "Mu da muke da jam'iyya, mun aminta cewa mu saki kashi 20% (na muƙamai) amma an ba mu shawara cewa a'a, mu yi shi hamsin, hamsin. Mu, mu saki kashi 50%,, shi kuma ya saki kashi 50%," in ji Yari. A cewar tsohon gwamnan: "Amma shi (Matawalle) yana cewa a'a sai dai ya ɗauki kashi 70% na jam'iyya, mu kuma ya sakar mana kashi 30%. Sannan kuma ya ɗauki kashi 70% na gwamnati, (mu) kuma mu ɗauki kashi 30%. Ka ga....ai abin akwai matsala a ciki". Martanin ɓangaren su Yari ya zo ne bayan wata ziyarar ba-zata da Bello Matawalle ya kai wa Sanata Marafa ne cikin ƙarshen mako a gidansa na Kaduna, inda suka tattauna game da buƙatar raba muƙaman. Abdul'aziz Yari dai ya ja hankali shugabancin uwar jam'iyyarsu ta APC da ke shiga tsakani cikin wannan lamari na raba muƙamai tun bayan komawar Gwamna Matawalle jam'iyya mai mulki a ƙarshen watan Yuni. "Matsalar Zamfara fa ba irin matsalar Ebonyi ba ce, ba irin matsalar Kuros Riba ba ce. Jam'iyyar APC a Zamfara tana da komai, tana da gwamna, tana da sanatoci, tana da kowa, abin da ya faru mun sani," cewar Yari. Ko gobe idan aka yi zaɓe, muna da yaƙini za mu kai labari in ji shi. "To ba wai wani abu ne da take shakkun za ta iya faduwa ba. Ba wai mazaɓa ba, rumfa. Ba ta shakka!". A cewarsa, akwai tsari taƙamaimai a ƙasa da saɓa da na sauran jihohi. "A Ebonyi, ba ma iya cin rumfa, a Kuros Riba ba ma iya cin rumfa, amma tun da aka fara wannan mu'amalar muna iya cin kowannen irn zaɓe a jihar Zamfara. Kuma an kwata an gani," in ji jigon jam'iyyar na APC. Ya ce matsayin da suka gabatar wa gwamna Matawalle na raba muƙaman gwamnati da na jam'iyya daidai-wa-daida, shi ne mafi adalci a tsakanin ɓangarorin biyu. Tsohon gwamnan na Zamfara ya kuma zargi uwar jam'iyyar da rura wutar rikici a Zamfara ta hanyar ci gaba da ayyukan rijistar APC duk da umarnin kotu na cewa a dakata. "Ita jam'iyya duk da an yi wannan, amma ta aika da kwamiti cewa ya je ya yi rijista, abin da kuma an hana ta. Haramtaccen abu ne saboda kotu ta ba da oda," cewar Yari. Ya ce odar ta samo asali ne bayan wasu 'ya'yan jam'iyyar sun garzaya kotu, lokacin da shugaban kwamitin riƙon Mai Mala Buni ya sanar da rushe shugabancin APC daga mazaɓu zuwa ƙananan hukumomi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tweet ɗin yana bayyana ra'ayin tsaka tsaki.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 43
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Akwai maganganu dangane da wannan yanki na duniya da ake kira Ƙasar Hausa. Ƙasar Hausa, yanki ne da mafiya yawan jama'ar da ke zaune a gurin suke magana da yaren Hausa a matsayin yarensu na haihuwa, sai kuma 'yan sauran tsirarun yarurrukan da ba za a rasa ba, amma duk da cewa sauran yarurrukan da ke zaune a wannan yanki suna da nasu yare na haihuwa, to Hausa ce babban yaren da kowa yake magana da shi. Abun bai ma tsaya a iya asalin ƙasar Hausar ba a yau, a'a, ya ma mamaye dukkanin jahohin arewacin Najeriya guda goma sha tara. Babban yaren da ke sada tsakanin ƙanan ƙabilun da ke zaune a wannan yankin na arewacin Najeriya shi ne Hausa. Misali, idan ka shiga jahar Filato ko Nassarawa, za ka ci karo da ƙabilun da suna maƙwabtaka da juna amma wani baya jin yaren wani, to yaren da ke sada tsakaninsu shi ne Hausa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta ɗari ɗaya da ashirin da uku a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Adeyinka Olatokunbo Asekun ne jakadan Najeriya a Canada.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mafi yawan abubuwan da ke haifar da cutar sune ƙwayoyin cutar Virus, sai bacteria, fungi da parasites ta hanyar gurɓataccen abinci ko ruwa da cizon kwari. Haka kuma cututtuka na iya yaduwa daga mutum zuwa mutum ta hanyar saduwa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ɓangaren Abdul'aziz Yari da Sanata Kabiru Marafa sun yi watsi da buƙatar Gwamna Bello Matawalle ta neman raba muƙaman jam'iyyarsu ta APC da kuma na gwamnatinsa. Abdul'aziz Yari wanda shine tsohon gwamnan Zamfara ne ya faɗa yayin wani taron manema labarai a Abuja cewa su ne ruhin APC a jihar don haka idan ba a su kaso mafi yawa na muƙamai ba, kamata ya yi a raba daidai. A cewarsa, bayan tattaunawa a tsakani, ɓangarensu ya yanke shawarar cewa tayin da Gwamna Bello Matawalle ya yi musu, na su karɓi kashi 30% na muƙaman jam'iyya da gwamnati, ba abu ne mai yiwuwa ba. "Mu da muke da jam'iyya, mun aminta cewa mu saki kashi 20% (na muƙamai) amma an ba mu shawara cewa a'a, mu yi shi hamsin, hamsin. Mu, mu saki kashi 50%,, shi kuma ya saki kashi 50%," in ji Yari. A cewar tsohon gwamnan: "Amma shi (Matawalle) yana cewa a'a sai dai ya ɗauki kashi 70% na jam'iyya, mu kuma ya sakar mana kashi 30%. Sannan kuma ya ɗauki kashi 70% na gwamnati, (mu) kuma mu ɗauki kashi 30%. Ka ga....ai abin akwai matsala a ciki". Martanin ɓangaren su Yari ya zo ne bayan wata ziyarar ba-zata da Bello Matawalle ya kai wa Sanata Marafa ne cikin ƙarshen mako a gidansa na Kaduna, inda suka tattauna game da buƙatar raba muƙaman. Abdul'aziz Yari dai ya ja hankali shugabancin uwar jam'iyyarsu ta APC da ke shiga tsakani cikin wannan lamari na raba muƙamai tun bayan komawar Gwamna Matawalle jam'iyya mai mulki a ƙarshen watan Yuni. "Matsalar Zamfara fa ba irin matsalar Ebonyi ba ce, ba irin matsalar Kuros Riba ba ce. Jam'iyyar APC a Zamfara tana da komai, tana da gwamna, tana da sanatoci, tana da kowa, abin da ya faru mun sani," cewar Yari. Ko gobe idan aka yi zaɓe, muna da yaƙini za mu kai labari in ji shi. "To ba wai wani abu ne da take shakkun za ta iya faduwa ba. Ba wai mazaɓa ba, rumfa. Ba ta shakka!". A cewarsa, akwai tsari taƙamaimai a ƙasa da saɓa da na sauran jihohi. "A Ebonyi, ba ma iya cin rumfa, a Kuros Riba ba ma iya cin rumfa, amma tun da aka fara wannan mu'amalar muna iya cin kowannen irn zaɓe a jihar Zamfara. Kuma an kwata an gani," in ji jigon jam'iyyar na APC. Ya ce matsayin da suka gabatar wa gwamna Matawalle na raba muƙaman gwamnati da na jam'iyya daidai-wa-daida, shi ne mafi adalci a tsakanin ɓangarorin biyu. Tsohon gwamnan na Zamfara ya kuma zargi uwar jam'iyyar da rura wutar rikici a Zamfara ta hanyar ci gaba da ayyukan rijistar APC duk da umarnin kotu na cewa a dakata. "Ita jam'iyya duk da an yi wannan, amma ta aika da kwamiti cewa ya je ya yi rijista, abin da kuma an hana ta. Haramtaccen abu ne saboda kotu ta ba da oda," cewar Yari. Ya ce odar ta samo asali ne bayan wasu 'ya'yan jam'iyyar sun garzaya kotu, lokacin da shugaban kwamitin riƙon Mai Mala Buni ya sanar da rushe shugabancin APC daga mazaɓu zuwa ƙananan hukumomi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wani Hadisi Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallama Ya ce:Salla a masallacinsa ya fi sallah a wani masallacin sau----amma ban da Masallaci Ka'aba mai alfarma .
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: An san Belize da kyakkyawan shinge mai shinge, mafi girma na biyu a duniya.
(a) Gaskiya
(b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin fulani asalin nigeria ne?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
1970s
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ku kirkir kanun labarai da wannan rubutun: Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon: Hajiya Maijidda Shehu Modibbo ta kirkiri wata manhaja da ke dauke da fina-fina da wakokin Hausa da ake kira Kallo. Ta ce makasudin da yasa ta kirkiri manhajar shi ne shigowan fasaha da ya sa kowa na dauke da waya, babu masu amfani da cd ko kaset. Ta kara da cewa akwa ma'abotan kallon fina-finan Hausa da dama a fadin duniya, hakan ya sa ta yi tunanin fara wannan dandali.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A cikin ƙidayar 2005, nawa ne yawan jama'ar Granada?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 309
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Harshen Magadhi Prakrit ne.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A shekarar 1994.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: "yara miliyan 230 basu taba samun rejistar haihuwa ba" na batu ne a kan (a) Lafiya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 132
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: Babban birnin Afirka ta Kudu Johannesburg. (a) Gaskiya (b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jumlar "masu kudi sun tallafa a yaki da sauyin yanayi a yankin sahel" na batu ne a kan (e) Afirka.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wacce Farauta ce ta Gangami?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tauraruwar fina-finan Hausa Hadiza Aliyu Gabon ta shiga cikin jerin taurarin da aka fi neman karin bayani a kansu a shafin matambayi-ba-ya-bata na Google a shekarar 2019 a Najeriya. Taurarin fim din kudancin Najeriya wato Nollywood, Regina Daniels da Genevieve Nnaji da Tonto Dike, su ne kan gaba, yayin da Hadiza Gabon take biye masu a matsayi na hudu. Shafin Google yakan fitar da kalmomi ko kuma sunayen da mutane suka fi bincikawa a shafin duk shekara a kowace kasa a fadin duniya. Sannan kuma shafin kan yi wa sunayen rukuni ne, inda ake da rukunan mawaka da wakar kanta da wasanni da 'yan fim da fina-finan kansu da kuma tambayoyi. Kamar yadda bayanai suka nuna, Hadiza ta fi yin fice ne daga ranar 7 ga watan Afrilu zuwa 13 ga Afrilun. A watan Afrilu ne wani bidiyo ya bulla, inda ya nuna Gabon tana dukan Amina Amal bayan Amal din ta zarge ta da yin madigo. kuma wannan ya taimaka wurin kara yawan neman bayanai kan tauraruwar a Google. Kalmomin da aka fi amfani da su wurin neman karin bayani a kanta su ne: 'hadiza gabon and amal, hadiza gabon and amina amal, hadiza gabon instagram, tarihin hadiza gabon.' 'Yan Kano ne suka fi bincika Hadiza Gabon din, inda suke da kashi 100%, sai Kaduna da suke da kashi 63%, sai Abuja masu kashi 52, sai Legas masu 41% da kuma jihar Bayelsa masu kashi 38%. Wannan na nufin Hadiza gabon ta fi kowane mutum fice a shafin na Google a Arewacin Najeriya ban da Atiku Abubakar, wanda yake na biyu a rukunin mutane a bayan mawaki Naira Marley. Gabon tana da mabiya miliyan daya da dubu 400 a shafin Instagram, dubu 416 a Facebook da kuma dubu 194 a Twitter.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Hotunan yadda ake bikin Babbar Sallah a Najeriya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Birnin Dar es Salaam.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 269
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Awa 16, minti 20
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sallar asuba.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: Malaysia tana arewacin nahiyar Afirka. (a) Gaskiya (b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Arewa maso yamma.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wace shekara a kirkiri fasahar yanar gizo?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Dambe wasa ne na gargajiya da ake yi a Ƙasar Hausa. Mahauta su suka keɓanta da wannan wasa na dambe. Ana yin wannan wasa ne domin nuna jarumtaka. A can dauri, duk saurayin da bai yi dambe ba, mahauta ‘yan’uwansa suna kallonsa a matsayin rago, har takan kai ma ga matar aure tana ɗan yi masa wahala.
Ana yin wannan wasa ne na dambe ta hanyar bugun juna da naushi da kuma harbi da ƙafa. An fi yin wannan wasa a lokutan kaka (wato ƙarshen damina).
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wani kudi America take amfani dashi ?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
/l/
Bayan iska ta san datse a cikin baki, sai ta saki ta fita ta gefen harshe.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Alhaji Liti Kul-kul
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Almara ƙirƙirarren labari ce wanda faruwa ko aukuwar abin da labarin ke ƙunshe da shi ya ke da wahala. A cikin irin waɗannan labaru akan kawo wata matsala mai sarƙaƙiya, sai a bayar da labarin sannan a tambayi masu sauraro warwarar wannan matsala, ko kuma a bayar da labarin kawai da nishaɗantarwa ta hanyar bandariya. Almara kafa ta nishaɗantarwa, ɗabe kewa, kaifafa tunani, da sauransu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tatsuniya ta Kacici-kacici: Ita wannan tatsuniya, tana ƙunsar tambaya ne da amsarta. Amsar tambayar, sau da yawa tana yin kama da tambayar, dangane da sauti da ma’ana (Ɗangambo, 1984).
Tatsuniya mai labari: Tatsuniya mai labari ita sauraro kawai ake yi ba a ba da amsa. Misali, tatsuniyoyin da suka ƙunshi su Gizo, Ƙoƙi, Dodo, Kura, Zaki, Damo, Giwa, ‘Yar Bora da ‘Yar Mowa, da sauransu da yawa. Cikin irin waɗannan tatsuniyoyi, akan sami mutane, dabbobi da sauransu. Akan kuma nuna yadda dabbobi da dodanni ke magana ko hulɗa da mutane da sauransu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yana nufin kare
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mi ake nufi da "cabbage" da Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wane ne mai mu'ujizar taguwa a cikin Annabawa? (a) Annabi Dauda (t Annabi Isma'il (c) Annabi Salihu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Dukkan abin da masaƙi zai iya zama a kansa kamawa tun daga turmi, kututture, da sauransu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
sunansa Bola Ahmed Tinubu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
79 ce lambar atomic na ma'adanin Zinariya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene ake kira lokacin da marubuci ya rubuta game da kansa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: tana nufin "kabeji"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
B)
gwauro, yaya iyali?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Marar kyau
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wannene yaren mutanen Burkina Faso?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A ina ne kawai za ka bukaci jakar sayayya idan ba za ka gama abin da kake da shi ba?
Zaɓi daya: 1. kasuwa Gidan cin abinci 2. gidan dangi 3. babban kanti 4. kantin sayar da kayan abinci 5. gidan abinci
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Siffar tauraro ne a jikin tutar Amurka.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Insha’i, gajeren rubutu ne wanda ka iya zamowa labari, bayani, wasiƙa ko kuma muhawara. Abin da aka rubuta kuma yana iya zamowa tabbatacce ne wanda ya taɓa faruwa ko kuma ƙirƙirarre. Babban amfanin insha’i shi ne, koyawa yara ‘yan makaranta dabarun yin rubutu.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
wa inda suka yi juyin mulki a niger sun dora laifin rashin tsaro da rashin ci gaban tattalin arziki. Sun bayyana cewa shiga tsakani ya zama dole don gujewa rushewar kasar
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amfani da alamomi tsohuwar, daɗaɗɗiyar hanyar sadarwa ce a wajen Bahaushe tun kafin gaurayuwarsa da kowace baƙuwar fuska.
Ta wannan siga Bahaushe yana amfani da zane-zane, zanen suna, zanen fuska da kuma sana’ar fiƙe da sassaƙa wajen sadarwa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kiristanci shine babban addini a Afirka ta Kudu, inda kusan kashi 80% na al'ummar kasar a 2001 ke ikirarin cewa su Kiristoci ne.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene ya tsara tutar Najeriya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(c) Shekara ta biyar bayan hijira
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yaushe aka kafa kamfani MTN?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Hanyar la’akari da tsawo ko nauyin gaɓa wanda muke da ƙunshi biyu a ciki; Sakayau da kuma Nannauya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Me kalmar "watermelon" take nufi a Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A wace jami'a Manouchka Kelly Labouba ta kammala digiri na uku?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jimla, Balarabiyar kalma ce aka hausantar da ita. Maanar ta ɗaya ce a dikkan harsunan guda biyu; tana nufin jeren kalmomi waɗanda suke bayar da cikakkiyar ma'ana ga mai sauraro. Misali
Garba mutum ne mai kirki.
Yara manyan gobe.
Gonarka taba yabanya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A yau Benin ita ce wurin Dahomey, wata fitacciyar masarauta ta Yammacin Afirka da ta tashi a ƙarni na 15. Yankin ya zama mulkin mallaka na Faransa a 1872 kuma ya sami 'yancin kai a ranar 1 ga Agusta 1960, a matsayin Jamhuriyar Benin.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene sunan dan wasan kwallon kafa da aka baiwa kyautar zinare a gasar cin kofin duniya ta FIFA 2018?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yankin Arewa maso yamma.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Faransanci da turanci
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 107
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kamfanin Microsoft ne ke da shi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Fiye da kashi sittin cikin dari na al'ummar jihar Kano suna sana'ar noman gyada, shinkafa, alkama, waken soya, sesame, auduga, da barkono. A matsayinta na jiha ta biyu mafi arziki a Arewacin Najeriya, jihar Kano ce ke da kasuwar hatsi mafi girma a yankin.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mai martaba Shehu Idris ne.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A makaranta
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.