text
stringlengths 2
8.25k
| source
stringclasses 1
value |
---|---|
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Marar kyau
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shoe a hausance yana nufin takalmi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jahar Kastina wacce take arewacin Nigeria, jahace wadda kaso 99.9 na mutanan cikinta muslmai ne kuma Hausawa,
tayi gwamnoni guda hudu na mulkin farar hula, kuma tana da manyan sarakuna guda biyu, na Kastina da Daura.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
C) UKU
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene yaren mutanen jahar Kano?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wani kudi America take amfani dashi ?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene mafi karancin albashi a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙirƙiri labarin don kanun labarai mai zuwa: Bollywood: Fina-finai 4 da Salman Khan ya ƙi yi amma suka sa Shahrukh Khan ya shahara
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene ya kaddamar da shirin STER a Najeriya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta ɗari ɗaya da saba'in da tara a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Fassara ita ce juya ko sauya wata magana daga wani harshe zuwa wani. Wannan magana tana iya zama baka da baka, rubutacciya, daga baka zuwa rubutu, ko kuma daga rubutu zuwa maganar baka. Misali, idan na faɗi magana da Hausa, kamar in ce, “Ado mutumin kirki ne”, sai kai kuma ka juya ta zuwa Turanci ka ce, “Ado is a generous person”. To, fassara ta samu amma ta baka da baka. Ko kuma a rubuta “هَذَاكِتَابٌ”, kai kuma ka juya ta zuwa “wannan littafi ne”. A nan ma an yi fassara amma rubutacciya daga Larabci zuwa Hausa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wane bangare na Najeriya ne jihar Kano take?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Wanne aiki ne misali na canji na sinadaran? Zaɓuɓɓuka sune: (i) narkar da gishirin tebur a cikin ruwa. (ii) buga aluminum a cikin ƙananan takardu. (iii) narkar da zinariya don yin kayan ado. (iv) ƙona itace don samar da toka.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
wannan tambayar tan bukatar tunani mai zurfi? Don ka amsa wannan tambayar, ka yi la'akari da wannan: The North Star jarida ce ta ƙarni na sha tara da ke yaƙi da bautar da Frederick Douglass mai neman a kawar da bauta ya wallafa a ginin Talman da ke Rochester, New York. A: karni na sha tara
|
CohereLabs/aya_dataset
|
2009
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene ne Amfanin Wasan Kwaikwayo?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tarihi ya nuna yadda Abu Yazidu (a matsayin mawakan Hausa da ake kira Bayajidda), dan Abdullahi, Sarkin Bagadaza, ya samu rashin fahimta da mahaifinsa da mutanen garinsu. Sakamakon haka ya bar gida ya yi tafiya zuwa Black Africa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wane jarumi ne ya fito a matsayin wolverine a fim din x-men?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Mi ake nufi da "glasses" da Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "my country" na nufin "kasa ta" a harshen Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wane tsarin gini yafi yawa a yankin New England ?
(a) yumbu.
(b) masonry.
(c) itace.
(d) karfe.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Masana sun bata ma’ana da cewa “kalma ce da ke bayyana suna”, ko kuma “Kalmomi masu ƙarin bayani game da sunaye”.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yana nufin abinda ake sawa a dakko guga idan ta fada rijiya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 246
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shekara nawa Manzon Allah Ya yi a garin Makkah bayan Annabtarsa kafin Hijirarsa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin batun me ake magana a wannan mai zuwa? "mai yiwuwa shugaban IsIs na da rai".
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wace mazaba Danladi Abdullahi Sankara ya wakilta?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mai martaba Aminu Ado Bayero.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 54
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Saiwa, ita ce tushe ko jigo, ko gundarin kalma; wato kalmar ta asali, wacce ake yiwa ƙari domin samun cikakkiyar ma’ana. Wannan tushe na kama baya canjawa. Ƙarin da ake yi mata shi ya ke canjawa sannan kuma ana kiran ƙarin da ɗafi. Ɗafin nan kuma, hawa uku ne. Akwai ɗafa goshi, ɗafa ƙeya da kuma ɗafa ciki.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kamfanin Jirgin Ruwa na Rum
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ramuka nawa matsakaicin filin wasan golf yake da shi?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shuaibu Amodu ya rasu a 2016.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wannan shine kanun labaran - Abin da ya sa na kirkiro manhajar kallon fina-fina Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 72
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Abdullahi dan Mas'ud
(b) Huzaifa dan Yamani
(c) Jabir dan Abdullahi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Meye tsayin kafafu na babban bangon China?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Sunnah ga wanda ya shiga maƙabarta shine ya cire takalmin sa, Amma idan acikin maƙabartar akwai ƙaya wanda zai cutar dashi to babu laifi ya sanya takalmin sa, saboda lalura.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Abuja
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari biyu da takwas a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ta fara karatunta ne a makarantar Claxton House School, Marina, Legas, amma ta tafi Wales a shekarar 1930 ta kammala karatunta na sakandare a Kwalejin Penrhos, North Wales.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A cikin wane babi ne ake samun "Khulu'i"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙirƙiri kanun labarai dan wannan labari mai zuwa: Raphinha, sabon dan kwallon da Barcelona ta dauka a bana, shi ne ya ci Real Madrid a wasan sada zumunta a Las Vegas din Amurka. Karawar ta El Clasico, ita ce ta farko da kungiyoyin Sifaniya suka fara a bana tun kan fara kakar tamaula da za a fara a cikin watan Agusta. Dan kwallon tawagar Brazil, ya koma kungiyar Camp Nou daga Leeds United kan kwantiragin da ta kai fam miliyan 55 a farkon watan nan. Kawo yanzu dan wasan ya ci wa Barcelona kwallo biyu kenan a wasannin atisayen da take yi a Amurka. Raphinha ya zura kwallo a ragar Real Madrid a minti na 27 a wasan farko da Robert Lewandowski ya yi wa sabuwar kungiyarsa Barcelona tamaula. Real Madrid, wadda ta yi karawar ba tare da Karim Benzema ba, ba ta buga kwallo ya nufi raga ba ko sau daya a fafatawar.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ina ne Goshin gaɓa a Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yaushe aka kafa Jami'ar Usmanu Danfodiyo?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 167
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Aina dajin falgore yake?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Rubuta dubu uku da goma sha-uku a matsayin lambar?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Me ake nufi da Taguwa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Nigeria
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ma'anar Tarihihi?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Buraƙa
Jinsin mace ne.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta saba'in da bakwai a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
George VI
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Meryl Streep - 'Yar wasan kwaikwayo
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Hugh Jackman
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tana nufin gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Farfesa Bunza (2002) yana da ra’ayin cewa, kalmomin Hausa tsayinsu baya wuce gaɓa shida.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "surrender" na nufin "mika wuya" a harshen Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tana nufin doki.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Birbiglia
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanene shugaban Jamus a 2021?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya ake rubuta 1200 da Hausa ?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: Seychelles tsibiri ce a cikin Tekun Indiya da aka sani da kyawawan rairayin bakin teku da murjani.
(a) Gaskiya
(b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene sunan gwamna na farko da yai mulki a Ebonyi ta jihar Nijeriya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ana kafa ta domin ɗaura igiyar shanya a jikinta.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gata nan gata nanaku. Ta zo mu ji ta.
Akwai wani mafarauci ana ce da shi Fautaranga, sai wata rana ya je gidan namun daji (dabbobin daji) ya ce da wa za mu farauta? Sai kura ta ce ni, sai ya ce da ita “dama ke nake nema”, sai suka tafi tare da kura. Suna cikin tafiya sai kura ta ce da shi tana jin yunwa, sai ya ce da ita ta bari sai sun ƙara gaba zai bata abinci.
Suna cikin tafiya sai suka isa wani kogi, sai ya ce da ita ta sha ruwa iya shanta. Da ta sha ta ƙoshi, sai shi kuma ya kafa bakinsa ya shanye dukkan ruwan kogin. Bayan ya shanye sai suka ɗebo kifayen cikin kogin suka cinye. Suna nan har dare ya yi, saboda haka da za su kwanta barci sai Fautaranga ya ce da kura “kar ki kwanta a bayana ina tusar ƙashi” sai kura ta ce bata yarda ba sai ta kwanta. Suna kwance can cikin dare sai kura ta ji ƙashi ya zo ya cake ta ya koma, sai ta tashi ta koma gabansa ta kwanta, da ta kwanta sai da gari ya waye sai kura ta ce da shi ashe dama abin da ka faɗa gaskiya ne ba ƙarya ba?
Daga nan sai ya ce da kura yanzu za mu je wajen wasu giwaye guda goma, idan mun je ki zage su, idan suka biyo ki sai ki yi tsalle ki faɗa cikin cikina. Da suka je sai kura ta zagi giwayen nan, da suka biyo ta da gudu sai ta yi tsalle ta faɗa cikin Fautaranga. Shi kuma sai ya kama giwayen nan ɗaya-bayan-ɗaya ya yayyanka su.
Kura kuma daga cikin maharbin nan sai ta wuce hancinsa ta taras da kasuwa tana ci a ciki, a cikin kasuwar sai ta je gurin mai tsire ta ce da shi za ta yi masa talla, sai ya ɗora mata tallar a faranti. Can sai Fautaranga ya kira kura ya ce “kura”, ya ji shiru, ya sake cewa “kura”, ya ji shiru, sai ya fyato ta (kamar yadda ake fyace majina) da farantin talla a kanta, da ya ga haka sai ya ce da kura ta je ta mayar da faranti ta fito su tafi.
Sai kura ta mayar da farantin, shi kuma mai tsire ya bata tsire ladar talla, da kura ta karɓa sai ta zauna ta cinye tsiren, bayan ta cinye sai ta fito suka ƙara gaba.
Da za su tafi sai aka ɗorawa kura cinyar giwa ta kasa tafiya, sai ya ɗauka ya raba shi kashi uku ya ɗora mata kaso ɗaya, shi kuma ya ɗauki dukkan sauran. Daga nan sai suka tafi gida.
Da suka iso gida sai ya bata kasonta ya ce ta je ta soya ta ci. Da ta soya ta ji daɗi, sai ta kira kare ta ce su zo su koma farautar, sai ta je aka haɗa mata hancin laka. Suna cikin tafiya sai kare ya ga zomo, da ya ga zomon sai ya ce da kura in ɗauka? Sai kura ta yi masa shiru, shi kuma sai ya faki idonta ya ɗauka ya jefa a ruzu.
Bayan sun yi doguwar tafiya, sai kare ya ce da kura yana jin ƙishirwa, sai suka je kogin da suka sha ruwa da Fautaranga, sai kura ta ce da kare ya sha iya shansa, kare ya sha, daga nan sai kura ta kafa kanta ta kasa shanye ruwan wannan kogi, da ta kasa sai kare ya ce da ita ya kika kasa shanyewa? Sai ta ce ai yanzu bana jin ƙishirwa. Sai kura ta ce da kare su shiga su kamo kifi, bayan da suka samu ɗan abin da suka samu, sai kura ta ce su ci gaba. Suna cikin daji dare ya yi musu, sai kura ta ce da kare “kar ka kwanta a bayana ina tusar ƙashi”, sai kare ya kwanta, har gari ya waye kura bata yi tusa ba. Sai kare ya tambayeta ya aka yi baki yi tusar ƙashin ba? Sai kura ta ce ai yau bata ci abinci ba shi ya saka. Daga nan sai ta ce da shi za su je wajen wasu giwaye, idan sun je kare ya tsokano giwayen nan idan sun biyo shi ya yi tsalle ya faɗa cikin hancinta.
Da suka isa sai kare ya tsokani giwaye, da suka biyo shi sai ya yi tsalle ya dira a kan hancin kura (hancin taɓo), sai hancin ya ruguje, daga nan sai kura ta ce kowa ya yi ta kansa, ka bi ta tudu na bi ta gangare. Da suka iso gida sai kura ta je gurin Fautaranga ta gaya masa cewa sun je wajen giwayen nan amma sun biyo su da gudu. Sai ya ce da ita, me ya hana ki zuwa ki karɓi magani a wajena kafin ku tafi?
Daga nan sai kare da kura kowa ya kama gabansa, da suka isa gidajensu sai kare ya ɗauko zomon nan ya fara suya, da kura ta ji ƙanshi sai ta laɓaɓo gidan kare ta taras da shi yana suya. Sai kura ta tambaye shi ta ce “kai kuma wa ya baka nama ka ke soyawa?” Sai kare ya ce da ita suya aka bashi idan ya gama ya suɗe kaskon. Sai ta ce da shi tana son naman idan kuma ya hanata ta cinye shi duka shi da naman. Sai ta ce za ta je ta dawo kafin ya gama.
Fitar kura ke da wuya sai kare ya je ya ɓoye naman nan a ɗaki, sai ya suɗe kaskon ya tofa yawu da majina a ciki, ya soya, ya ajiye. Da kura ta dawo sai ya bata sai ta suɗe, sai ta ce “kare wannan naman da daɗi idan aka baka zaka bani?” Sai ya amsa mata da cewa ai tuni aka bashi ya cinye.
Tunƙurunƙus, badan Gizo ba da na yi ƙarya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yayi mulki daga 1987 zuwa 2017
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Maluma sun samu tsaɓani game da wanda yayi Sallar idi shin Wajabcin Juma’a zata faɗi a kansa a bisa zantuka biyu shahararru:
Na farko: Wajabcin Juma’a bata faɗi a kansa ba, Wannan Shine Mazahaba ta Jamhur. Hanafiyya, Shafi’iyya da Malikiyya. Mafi yawancin Malumar Fiqhu suna tafiya kan wannan, kuma shine zaɓi na Ibnul Munzir, da Ibnu Hazm, da Ibnu Abdul Bar.
Magana ta biyu itace: duk wanda yaje Sallar Idi ranar da Juma’a ta haɗu da idi to wajabcin Juma’a ta faɗi akan sa, duk da cewa Wajibi ne ga limamin gari yayi sallar, domin wa’inda suke so suyi sallar suyi tare dashi. Wannan itace Mazahaba ta Hanabila(Kasshaful Kanna: 2/40,. Almugni: 2/265)
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Makabarta
(b) Masallaci
(c) Saman gida
|
CohereLabs/aya_dataset
|
MUCIYA tana nufin abinda ake tuka towo dashi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tatsuniya, ƙagaggun labarai ne na ƙarya waɗanda babu ƙanshin gaskiya a cikinsu, waɗanda Hausawa kan shirya don annashuwa da hira (Junaidu da ‘Yaraduwa, 2002).
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A'a ba iri daya bane
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kalmar "body" na nufin "jiki" a harshen Hausa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Rubuta ɗari biyu da sittin da biyar a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Hamnatu
(b) Hannatu
(c) Hansatu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Marar kyau
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Naje a babbar mota, kuma mun wuce garuruwa da dama kafin mu isa can
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 294
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Kasar Ukraine
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wace jaha ce ta Nijar take kusa Jibia?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
"Gwamna rotimi Amaechi zai gana da Bill Gates" na batu ne a kan lafiya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
16 ga Satumba, 1979, "Rapper's Delight" ya kai lamba 36 a cikin Janairu 1980 akan taswirar Billboard Hot 100 na Amurka, lamba hudu akan taswirar Billboard Hot Soul Singles a watan Disamba 1979.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ana bayyana fargaba kan hanyoyi da matakan da ya kamata a bi wajen binne mutanen da cutar korona ta kashe. Hukumomi a Najeriya sun dauki mataki na hana duk wani taron jama'a har da Sallar jam'i da tilasta hana fita da kwadaitar da bayar da tazara tsakanin mutane, amma wasu na ganin akwai kura-kurai da dama da suka faru yadda aka gudanar da jana'izar marigayi Malam Abba Kyari, shugaban ma'aikata a fadar shugaban kasar. Daga cikin wadanda suke ganin an saba doka da umarnin masana kiwon lafiya da kuma tanadin da musulunci ya yi idan ana cikin annoba sun hada da Babban limamin masallacin juma'a na Nagazi-Uvete da ke Okene, Jihar Kogi Imam Murtadha Muhammad Gusau. Malamin ya bayar da fatawa kan yadda ya dace a yi jana'aiza a musulunci lokacin da ake cikin annoba. Malamin ya ce ya kalli yadda aka yi jana'izar Abba Kyari kuma a cewarsa, "tun daga yadda manyan jami'an gwamnati, har da na fadar shugaban kasa, suka yi cincirindo a filin jirgin sama domin tarbon gawarsa, bai dace ba." Ya ce hakan ta faru duk da ana sane da irin gargadi da jan kunne da jami'an lafiya da kuma hukumar da ke kula da cututtuka masu yaduwa, NCDC ke yi na kauracewa cunkoson jama'a don dakile yaduwar cutar.. "Mutum biyu ya kamata a ce sun tarbi gawar, duba da irin halin da ake ciki na yaduwar wannan annoba, amma ba kamar yadda jami'an gwamnati da dama, da wasu ma'aikata suka taru tun daga filin jirgi har zuwa makabarta ba," in ji Malamin. Imam Murtadha Muhammad Gusau ya bayyana irin tanadin da musulunci ya yi na jana'iza a lokacin yanayi na annoba kamar haka: Game da wanke mamaci, ba dole ba ne sai mutane sun sa kansu cikin matsalar cewa dole sai an yi masa wanka irin na asali. Addinin musulunci sauki ne da shi, bai tsananta ba. Duk abin da ake yi wa mamaci, idan har akwai tsoro ko yiwuwar kamuwa da cutar, to ana iya barin sa. Idan har ba za a yi wankan gawar ba da ruwa saboda cutar corona, ana iya yin taimama da kasa maimakon ruwa. Za a shafa kasa a shafe fuskar mamaci, sai hannayensa, daga nan a sa masa likkafani, a yi masa Sallar Janaza a binne shi (A diba Majmu'u Fatawa wa Maqalat Mutanawwi'ah, Kundi na 13, shafi na 123 na Shaikh Abdul-Aziz Bin Baz da Fatawa fi Ahkam Al-Jana'iz na Shaikh Muhammad Bin Salih Al-Uthaimin, shafi na 213-214] Idan kuma babu damar yi masa wanka saboda annobar Korona, ana iya lullube gawar da likafani, a yi wa gawar Sallah a binne. Wannan saboda Manzo SAW ya umurci a gaggauta kawar da mamaci kada a yi jinkiri. [Bukhari]. Idan kuma annobar cutar Korona ba ta haramta taba jikin mamaci ba, ko da safar hannu, wannan ba zai hana a yi masa dukkanin abin da ya kamata a yi wa musulmi ba da ya rasu. Babu kyau a jinkirta binne mamaci na kwanaki ko watanni, don a jira har sai hukumomi sun dage dokar takaita fita saboda an fi son a gaggauta kawar da mamaci. Idan kuma gawar ta kasance a rufe cikin jika, kuma dokar da hukumomi suka kafa ba ta bayar da damar budewa ba, don haka wankan gawa ba zai samu ba. Bisa haka ana iya lullube gawar da likafani a yi wa gawar sallah a binne ta [A diba Majmu'u Fatawa wa Maqalat Mutanawwi'ah, kundi na. 13, shafi na 128-129 na Shaikh Abdul-Aziz Bin Baz] Malamin ya ce taruwar da aka yi wurin jana'izar marigayi Malam Abba Kyari, wannan bai dace ba ace kusan mutum hamsin sun taru domin yi masa jana'izah. A cewarsa, "Mutum uku-hudu-biyar-bakwai sun isa. Wannan kuwa ba domin komai ba sai domin kokarin kiyaye kai. Kuma irin yadda mutane suka tsaya, ba tare da wata rata mai nisa tsakaninsu ba, suka yi masa sallah, shi ma wannan an yi kuskure," "Saboda su jami'an gwamnati ya kamata su zama abun koyi ga sauran gama-garin mutane, ba sune zai zama kuma suna saba dokokin da aka shinfida ba,". "Sannan idan mun lura, a makabarta wurin binne shi, irin yadda mutane suka taru a makabartar, domin yin rakiya ga gawar, da irin yadda mutane suka rungumi gawarsa wurin sa shi cikin kabari, duk an tabka kuskure, la'akari da irin halin da ake ciki na yaduwar wannan annoba cikin gaggawa," "Idan har dokar hana fita da aka kafa kan cutar Korona ta hana jam'in Sallar jana'iza, ko da kuwa makusanta ga mamacin ne, to ya halatta wasu mutane kalilan su hadu su yi wa mamacin Sallah su kuma binne shi," Wadanda kuma ba su samu sallar ba suna iya kai ziyara kabarinsa su yi masa addu'a. [A diba Majmu'u Fatawa wa Maqalat Mutanawwi'ah, Kundi na. 13, shafi na 153 na Shaikh Abdul-Aziz Bin Baz] Musulmi suna iya yin sahu uku bayan Liman. Kamar yadda Abu Umamah ya ruwaito. "Annabi Muhammad SAW ya taba yin Sallar Jana'iza kuma mutum bakwai ne kawai a bayansa. Ya sa mutum uku a sahu na gaba, biyu kuma a wani sahu, sai biyu a sahu na uku." [At-Tabarani a cikin Al-Kabir, kuma Imamul Al-Albani ya inganta shi a cikin Ahkam Al-Jana'iz, shafi na 127]. Idan hukumomi ne suka binne mamacin ba tare da an yi masa sallah ba, musamman idan kasashen da ba na musulmi ba ne, musulmi na iya tambayar inda kabarinsa yake sai su yi masa Sallah kamar yadda aka bayyana. Idan kuma ba a san inda aka binne shi ba, za a iya yi masa Sallar Jana'iza ba sai da gawarsa ba, kamar yadda Manzo SAW ya yi wa Najjashi Sarkin Abyssinia. A wannan yanayin, ana yin Sallar Jana'iza kamar yadda ake yi, kawai gawar mamacin ce kawai babu a gaban liman. An amince a yi Sallar Jana'iza a dakin da aka yi wa mamaci wanka, amma a haraba, wajen Masallaci ya fi, ko da yake babu komi idan an yi a Masallaci [A diba Majmu'u Fatawa wa Maqalat Mutanawwi'ah, kundi na 13, shafi na 157 da kuma kundi na 13, shafi na 164 na Shaikh Abdul-Aziz Bin Baz] Idan za a yi wa mamaci Sallah, ana yin sahu kamar yadda ake yin sallah. Amma idan annobar cutar korona ta hana yin haka, to sai a bayar da tazara tsakanin mutanen da ke sallar. An amince a binne mutum fiye da daya a kabari daya idan akwai bukatar haka, musamman a yanayin da aka samu gawawwakin wadanda suka mutu da yawa, kuma wurin da za a binne su ya yi karanci. A wannan yanayin, musulmin da ya fi sanin Al Qur'ani mai tsarki ake fara saka wa a farko kusa da al kibla a kabarin, kuma ana jera su kusa da juna. Malamai sun kuma bayyana cewa tsakaninsu ana sa shamaki. [A diba Fatawar Ahkam Al-Jana'iz na Shaikh Muhammad Bin Salih Al-Uthaimin, shafi 213-214] Malamin ya bayyana cewa "ya kamata gawar mamacin da ya rasu saboda cutar annobar kurona, bai kamata a hannunta ta ga masu ita ba, wai don yi masa jana'izah. Ko kuma a bari wai 'yan uwan mamacin su halarci jana'izar sa, ko ace dole sai sun gan shi," "Dukkaninmu mun sani, babu abin da mamaci yake bukata daga wurin mu illa addu'a,""Idan musulmi ne, hukumomi su shirya masa jana'izah ta musulunci su binne shi. Idan kirista ne, hukumomi su shirya masa jana'izah irin ta kirista su binne shi, idan dai har da gaske ake yi wurin yaki da wannan annoba," "Ya kamata wani abin da ya faru a kasar Amurka ya zama izina da darasi a gare mu, yadda wasu mutane suka taru suka yi jana'izar dan uwansu da cutar annobar korona ta kashe, amma bayan sun gama jana'izar aka gwada su, sai aka tarar duk sun kamu da wannan cuta, kuma ma sun yada ta zuwa ga wasu. Don haka sai mu kiyaye,""Wannan shi ne dan abin da zan ce, ina mai rokon Allah kiyaye mu, kuma ya sa mu dace, amin," kamar yadda Imam Murtadha Muhammad Gusau, babban limamin masallacin juma'ah na Nagazi-Uvete da ke Okene, Jihar Kogi ya bayyana.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
D)
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A cikin wanne nau'in ra'ayi za ku rarraba tweet mai zuwa? Mai kyau, Marar kyau, ko tsaka tsaki?
@user A takaiche maganan indomien nan bai wuche ba fa 😹
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mai harhada magunguna.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A- Yunwa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A dunƙule, masana harshen Hausa sun kasa almara zuwa gida biyu:
Almarar Wasa Ƙwaƙwalwa: ita ce almarar da ke ɗauke da labarin da ke ɗauke da matsalar da bayan an gama bayar da shi za a buƙaci masu sauraro su warware matsalar.
Misali, wata rana, wata budurwa ta je zance wajen saurayinta da ya ke wani gari. Da suka gama zance, dare ya yi, sai ya tafi zai raka ta. A tsakanin waɗannan garuruwa guda biyu, akwai wani kogi. Da suka isa bakin wannan kogi, sai saurayin ya ce budurwar ta dakata, ya iya ruwa, shi zai fara haura kogin ya ɗauko kwale-kwale don ya haye da ita. Sai ya shiga ruwa, sai da ya je tsakiyar ruwan, sai wani ƙaton kada ya biyo shi zai kama shi, da ƙyar ya samu ya haye. Bayan ya haye, sai ya hango kura ta rugo da gudu za ta cinye wannan budurwar tasa. To, wai idan kai ne wannan saurayin ya zaka yi? Za ka shigo ruwa kada ya cinye ka ne, ko kuwa za ka tsaya kura ta cinye budurwar taka?
Almarar Raha: almara ce da ake yin ta ta hanyar bayar da labarin bandariya, wacce kuma ba ta ɗauke da wata matsalar da a ƙarshe za a nemi mai sauraro ya warware ta.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Itace wadda Zata iya karbar bayanai, ta sarrafa su, ta ajiye su, sannan kuma ta bada bayanai masu gamsarwa
|
CohereLabs/aya_dataset
|
love is "an intense feeling of deep affection." Meanwhile, Urban Dictionary defines love as, "The act of caring and giving to someone else
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene ma'ana Sassauƙar Jimla?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas, ga kanun labarai don rubutun da aka bayar - Mutane na taka sayyada a Kano saboda yajin aikin masu adaidaita sahu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wace kasa ce za ta karbi bakuncin gasar cin kofin duniya ta FIFA 2026?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.