text
stringlengths
2
8.25k
source
stringclasses
1 value
Uku
CohereLabs/aya_dataset
A 1953, Rangadin da tawagar AG da NCNC karkashin jagorancin Cif Samuel Akintola suka yi. Wannan rangadin da aka yi da nufin yakin neman yancin kai ya zama sanadin tashin hankalin Kano. Hakan ya haifar da rudani wanda ya kai ga tashin hankali.
CohereLabs/aya_dataset
Menene makaranta ?
CohereLabs/aya_dataset
Mene ne Masaba?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: "goat" a turanci yana nufin "akuya" a harshen hausa.
CohereLabs/aya_dataset
Cibiyoyi nawa ne jami'ar jihar kaduna ke da su?
CohereLabs/aya_dataset
Menene ginshikin tushen samun arzikin Qatar?
CohereLabs/aya_dataset
Hausa
CohereLabs/aya_dataset
Kasashe nawa ne suka hada nahiyar turai?
CohereLabs/aya_dataset
Jumlar : "kotu ta amince INEC ta ba Atiku damar duba takardun zabe" na batu ne a kan siyasa.
CohereLabs/aya_dataset
Waye shugaban halitta
CohereLabs/aya_dataset
A wace nahiya ce Sweden?,
CohereLabs/aya_dataset
Wuƙa Ana amfani da wuƙa wajen yankan kayan amfani da suka haɗa da kuɓewa, yankan kan gero bayan an girbe, yankan kaba, da sauransu.
CohereLabs/aya_dataset
A farkon karni na 19, Sheikh Usman dan Fodio ya jagoranci jihadi mai nasara a kan Masarautun Hausa wanda ya kafa daular Fulani ta tsakiya (wanda aka yi wa lakabi da Khalifan Sokoto).
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta ɗari ɗaya da arba'in da ɗaya a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Wace kasa ce ta fi fitar da shinkafa a 2021?
CohereLabs/aya_dataset
1. Na + n, za ta zama nan da za a iya samu a cikin kalmomin nannauya, nannage, nan-nan, da sauransu. 2. Ba + b, za ta zama bab, wadda za a iya samu a cikin kalmomin babba, babbaka, da sauransu. 3. Ka + i, za ta zama kai wadda za a iya samu a cikin kalmomin kai, Kaila, kaifi, da sauransu. 4. Ra + n, za ta iya zama ran, wadda za a iya samu a cikin kalmomin randa, ranbo da sauransu. 5. Ba + u, za ta zama bau, wadda za a iya samu a cikin kalmomin Bauchi, baushe, bauɗiya, bauri da sauransu. 6. La +  i, za ta zama lai, wadda za a iya samu a cikin kalmomin, laifi, lailayayye, da sauransu. Idan muka lura da misalan da suka shuɗe daga 1 zuwa na 6, za mu ga cewa 1, 2, da na uku an yi ƙarin baƙaƙe ne; na 4, 5, 6 kuma ƙarin wassula aka yi. Sai a ci gaba da gashi, suya sai…
CohereLabs/aya_dataset
Matsayin Kanal.
CohereLabs/aya_dataset
itace.
CohereLabs/aya_dataset
A 30 ga Disambar shekarar 1981.
CohereLabs/aya_dataset
1. Yana zaune a kan kujera. 2. Ta zauna daf da mijinta. 3. Ya ajiye tamola a ƙasan teburi. 4. Yana noma a gabas da gari. 5. Tafi can ka zauna.
CohereLabs/aya_dataset
Garuruwa nawa ne a Kano?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Jalasatul istiraha shine zama da mutum zaiyi bayan ya ɗago daga sujada ta biyu kafin ya miƙe tsaye a raka’a ta farko da ta uku. sai ya ɗan zauna kaɗan sai yayi kabbara ya miƙe. Hukuncin sa kuma shine: wasu maluma sun tafi kan cewa jalasatul istiraha ba sunnah bace idan har ba mutum yana da buƙatar yin ta bane. Misali bashi da lafiya ko girma ya kama shi.
CohereLabs/aya_dataset
Ka taƙaita labarin: Kamfanin da ke gina bututun mai na Keystone XL mai cike da cece-kuce ya gabatar da wani tsari don sabon hanya, in ji mai magana da yawun hukumar kula da muhalli ta Nebraska a ranar Laraba. Sabuwar hanyar tana gabas da hanyar da aka fara ba da shawara wanda ya wuce wani mai tsabtace muhalli, in ji mai magana da yawun Brian McManus na Ma'aikatar Ingancin Muhalli ta Nebraska. TransCanada ita ce kamfanin da ke gina Keystone. An tsara bututun ya kai ganga 500,000 zuwa 700,000 na danyen mai a kowace rana daga yashin mai na Kanada zuwa gabar Tekun Gulf na Amirka. Shugaban Amurka Barack Obama a watan Janairu ya ki bayar da izini ga bututun mai nisan mil 1,700, matakin da ya haifar da sukar 'yan Republican cewa shugaban ba ya yin duk abin da zai yiwu don samar da ayyukan yi da kuma yakar hauhawar farashin mai. Obama ya kare manufofin kan bututun mai. Masu goyon baya, gami da masana'antar mai, sun kuma ce bututun zai rage dogaro da kasar kan mai da ake shigo da shi daga yankuna masu saurin canzawa. Masu adawa, gami da masu kare muhalli, sun ce bututun zai iya zubewa kuma zai kulle Amurka cikin nau'in danyen mai wanda a ƙarshe za a fitar da shi. "Tare da wannan sabuwar hanyar da aka gabatar da kuma jihar Nebraska da ke aiki don ci gaba, shugaban kasa ya yi watsi da uzuri don hana bututun Keystone har abada", in ji Kakakin Majalisar John Boehner, R-Ohio, ga CNN. "Tare da rinjaye a cikin majalisar da ke goyon bayan Keystone, shugaban yana kara zama mai zaman kansa a cikin adawa da wannan aikin samar da makamashi. Ya kamata ya saurari muryoyin jama'ar Amurka kuma ya buɗe aikin don haka za mu iya sa Amurkawa su yi aiki da magance hauhawar farashin gas. " Obama ya sanar a watan Maris cewa zai amince da wani bangare na bututun mai, wani bangare da ke gudana daga Cushing, Oklahoma - babban wurin ajiyar man Amurka - zuwa ga Gulf. Ya ce koyaushe yana goyon bayan bada izinin wannan bangare, koda lokacin da ya toshe dukkan aikin. BP ta sanar da sasantawa kan zubar da 2010. Sauran ɓangaren bututun ya tayar da damuwa na...
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Karya
CohereLabs/aya_dataset
Dukkanin su suna daga cikin sunayen Allah, amma ban da
CohereLabs/aya_dataset
Sunan sa Engr. Rabiu Musa Kwankwaso
CohereLabs/aya_dataset
A watan Ramadan.
CohereLabs/aya_dataset
A yau Benin ita ce wurin Dahomey, wata fitacciyar masarauta ta Yammacin Afirka da ta tashi a ƙarni na 15. Yankin ya zama mulkin mallaka na Faransa a 1872 kuma ya sami 'yancin kai a ranar 1 ga Agusta 1960, a matsayin Jamhuriyar Benin.
CohereLabs/aya_dataset
A) Bayan sa rana
CohereLabs/aya_dataset
Alhassan, Musa, da Zarruƙ (1982); da kuma Adamu (1997), sun ruwaito Shaihi Mahadi yana fasalta Ƙasar Hausa da cewa ta faro ne daga garuruwan Lalle da Asodu na arewa-maso-gabacin ƙasar Agadas, wanda a yau take cikin ƙasar Nijar. Wannan guri da ke cikin Nijar a yau, nan ne asalin gurin da Gobirawa suka taso. Daga kudanci kuma ta shafi ƙasashen Yawuri da Zazzau. Daga nan ta runtuma ta yi arewa-maso-gabas inda ta haɗiye Bauchi da Kano. Daga gabashi kuwa, Garun Gabas (Birom), ita ce ƙarshen Ƙasar Hausa. Da ta yi yamma kuwa sai ta tsaya a Filingue. Ƙasar Hausa tana tsakanin layi na goma sha biyar (15 N) zuwa na goma sha takwas (18 N) na arewa da Ikwaita. Ƙasarta kuma tana tsakanin layi na takwas (8 N) da na goma sha biyu (12 E) a gabas da layin Girinwic. Kenan idan muka duba bayanan da suka gabata, za mu ga cewa Ƙasar Hausa a yau tana cikin yankin Afirka ta Yamma a ƙasar Najeriya da Nijar. Za a samu wannan yanki a arewacin Najeriya da kuma wani yanki na Kudancin Nijar. Yanki ne da ya faro tun daga wani yanki na Kudancin Maraɗin Nijar, sannan ya runtuma gabas sai da ya yi iyaka da ƙasar Borno (tsohuwar daular Borno). Da ya yi yamma kuma sai da ya shiga wani yanki na ƙasar Dahome (ƙasar Binin) a gaɓar kogin Kwara, daga kudanci kuma ya yi iyaka da ƙasar Gwari (yankin Kaduna) da kuma kudancin Bauchi (Ƙwalli, 1996). Sannan za mu iya cewa kenan, tsofaffin daulolin arewancin Najeriya da suka haɗa da Kano, Katsina, Daura, Zamfara, Gobir, Kabi (Kebbi), Yawuri, Sakkwato, Zazzau, da kuma arewacin jahar Bauchi, sai kuma garuruwan Ƙwanni, Damagaran, da sauransu da ke cikn Nijar, su ne asalin Ƙasar Hausa.
CohereLabs/aya_dataset
B) Tana da alaƙa da addini
CohereLabs/aya_dataset
26
CohereLabs/aya_dataset
C. Jiko: hanya ce wadda ake bi wajen ammfani da mogani
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 115
CohereLabs/aya_dataset
C. Saboda ana cikin aikin ba a kare ba.
CohereLabs/aya_dataset
Mene ne Sassan Gaɓa a Hausa?
CohereLabs/aya_dataset
Sana’ar jima sana’a ce ta Larabawa. An samu wannan sana’a a ƙasar Hausa can lokutan baya da Larabawa ke zuwa fatauci, daga cikin irin waɗannan masu zuwa fataucin akwai malamai masu karatun Alƙur’ani, cikinsu kuma akwai waɗanda ke sarrafa fata domin yin shimfiɗa wacce ake kira buzu, da kuma yin jaka wacce ake kira gafaka domin adana Alƙur’ani da sauran takardun karatunsu. Zuwan su ƙasar Hausa sai ya zama suna koyawa almajiransu irin waɗannan sana’o’i bayan karatu da suke koya musu. Wannan shi ne asalin samuwar wannan sana’a ta jima a ƙasar Hausa.
CohereLabs/aya_dataset
Yadda ake yi Daurin Aure?
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Karya
CohereLabs/aya_dataset
An gina katangar birnin Kano na da a matsayin katangar kariya tare da gina harsashin da Sarki Gijimasu (r. 1095-1134), sarki na uku a masarautar Kano a tarihin Kano ya aza.
CohereLabs/aya_dataset
A hannun dama.
CohereLabs/aya_dataset
Shekarar 2014
CohereLabs/aya_dataset
Nawa ne nau'ikan masu tsaron gida nawa ne a wasan ƙwallon ƙafa?
CohereLabs/aya_dataset
Bada Bayani akan Aikatau?
CohereLabs/aya_dataset
Shin gaskiya ne cewa: An san Qatar da arzikinta saboda yawan albarkatun mai da iskar gas. (a) Gaskiya (b) Ƙarya
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari biyu da tamanin da ɗaya a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Ayyukan Wanzamai sun hada da Aski Tsaga Ƙaho     Kaciya Cire Sartse Bayar da Magani
CohereLabs/aya_dataset
E suna yi.
CohereLabs/aya_dataset
B. Bayani; 'Yammata yan wasa uku ne 1. Binta matar M. Mahmud 2. Salamatu 'yar M. Mahmud 3. Salame Uwargidan M. Sambo
CohereLabs/aya_dataset
Shin gaskiya ne cewa: Najeriya ce kasa mafi yawan al'umma a Afirka. (a) Gaskiya (b) Ƙarya
CohereLabs/aya_dataset
(a) 12 (b) 13 (c) 14
CohereLabs/aya_dataset
Shin gaskiya ne cewa: Burundi kasa ce da ba ta da ruwa a Gabashin Afirka. (a) Gaskiya (b) Ƙarya
CohereLabs/aya_dataset
Jumlar : "shin matsalar da kudin lira na turkiyya ke fuskanta za ta Iya shafar naira?" na batu ne a kan Duniya.
CohereLabs/aya_dataset
Tambaya: wanene ya lashe zaben magajin gari a Boston?
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Rubuta ɗari uku da arba'in da ɗaya a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Mene ne tambaya ga: "Windarfin iska shine canza makamashin iska zuwa wani nau'i mai amfani na makamashi, kamar amfani da turbin iska don yin wutar lantarki, injin iska don ikon injiniya, injin iska don famfo ruwa ko magudanar ruwa, ko kuma jiragen ruwa don motsa jiragen ruwa"? Batun shine ƙarfin iska.
CohereLabs/aya_dataset
Yana nufin butiki ne amma na karfe
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: tana nufin "tabarau"
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 169
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Kasar da tafi kowacce kasa karfin tattalin arziki a Afrika itace Nigeria.
CohereLabs/aya_dataset
Menene sunan fannin kimiya da ta kunshi ilimin tauraro da abun da ke sararin samaniya?
CohereLabs/aya_dataset
Wanene shugaban kasan Eritrea a yanzu?
CohereLabs/aya_dataset
Akwai nau'ukan motsa jiki da dama, amma akwai na musamman da suka shafi ƙarin lafiya ga rayuwar jima'i ga ɗan Adam. Motsa jiki wani ɓangare ne na musamman na kiwon lafiya wanda yin sa ke tasiri ga ƙara ƙoshin lafiya, rashinsa kuma ke zama illa ga lafiyar. Motsa jiki kan kasance maganin cututtuka da dama, waɗanda likitoci ke bai wa mutane shawara su dinga motsa jikinsu saboda muhimmancinsa ga lafiya. Ƙwararren likitan motsa jiki (Physiotherapist) Dakta Abubakar Ahmad Tsafe na babban asibitin Farida da ke Gusau a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, ya yi bayani kan wani nau'in motsa jiki da ya shafi lafiyar jima'i da inganta al'aurar maza da mata. Likitan ya ce irin motsa jikin zai taimaka wa maza magance matsalar saurin inzali ko gamsuwa da wuri lokacin jima'i da rashin ƙarfin al'aura da masu matsalar da ta shafi mafitsara, haka kuma ga mata motsa jikin na inganta ƙarfin jijiyoyin ƙugunta zuwa ga gabanta. Likita Abubakar Ahmad tsafe, ya ce mafi kyawun magani shi ne motsa jiki. Motsa jikin da ake kira Kegel wani nau'in motsa jiki ne mai sauƙin yi wanda ake yin sa domin ƙarfafa jijiyoyin ƙashin ƙugu da ake kira pelvic ga mata da maza. Pelvic kuma wuri ne tsakanin ƙugu ko kwatangwalo da ke riƙe da al'aurar mace ko namiji. A wani cikakken bayani da ta yi game da motsa jikin kegel ga maza da mata, uMujallar Lafiya ta Healthline ta ce motsa jikin na taikamaka wa gaɓoɓin ƙashin ƙugu (pelvic) haɗi da inganta kulawar mafitsara da kuma ƙarfin jima'i. Sannan ana yin motsa jikin Kegel ne domin ƙara wa jijiyoyin ƙashin ƙugu ƙarfi, domin rauninsu na iya haddasa rashin iya sarrafa mafitsara da matsaloli na rashin ƙarfin jima'i da rashin samun gamsuwa Dakta Tsafe ya ce idan ana irin motsa jikin kegel yana ƙara wa jijiyoyin da ke riƙe da pelvic karfi, idan suna da rauni. Dalilai da dama kan haddasa rauni ko rashin ƙarfin ƙashin ƙugu, domin a lokacin da mutum yake saurayinsa suna da ƙarfi yayin da kuma yake ƙara manyanta za su samu rauni wanda kuma zai yi tasiri ga rayuwarsa ta jima'i. Mujallar lafiya ta Healthline ta ce, bincike da dama da aka gudanar ya nuna cewa ga maza, motsa jikin kegel na magance matsalar rashin ƙarfin gaban namiji da kuma hana saurin inzali. Haka kuma yana ƙara wa maza daɗin jima'i da sha'awa. Dakta Tsafe ya ce motsa jikin kegel na da amfani ga zagayawar jini, kuma yana ƙara gina jijiyoyi da ƙashin ƙugun namaji, su kasance masu ƙarfi sosai. "Idan kana motsa jiki za ka daɗe ba ka kawo ba a lokacin saduwa da iyali," in ji likitan. Ya kuma ce ga waɗanda ba su iya riƙe fitsari, idan suna motsa jikin zai taimaka musu sosai Ga mace, matsaloli da dama kan haifar da rauni ga jijiyoyi da ƙarfin naman ƙashin kugu musamman sakamakon ciki ko haihuwa ko kuma matsalar mafitsara ko tiyata a mafitsara. Amma ta hanyar motsa jikin Kegel yau da kullum, likita ya ce mace za ta iya ƙarfafa jijiyoyin ƙashin ƙugu, wanda kuma zai yi tasiri sosai. Dakta Tsafe ya ce motsa jikin kegel na ƙara inganta zagayawar jini zuwa pelvic da kuma gaban mace - saboda motsa jikin zai taimaka ya fitar da duk wani datti da ke wurin, ba tare da wani abu ya rage a mafitsara ba. "Zai kasance jijiyoyin da ke wurin suna da ƙarfi - kuma lokacin da suka je fitsari gaba daya zai fita ba zai takura wa pelvic da kuma wata damuwa ba." "Motsa jikin kegel na ƙara wa mata ni'ima, kuma yana taimaka masu su ƙara samun gamsuwa da jin daɗin jima'i," in ji likitan. Lokacin da za a fara yin motsa jikin, an fi son a fara gano asalin jijiyoyin da suka dace da gefen da suke ta hanyar wasu dubaru. Mujallar Healthline ta ce za a iya ganowa ta hanyar sanya yatsa mai tsabta a cikin farji tare da matse jijiyoyin farjin a tsakanin yatsan. Wata hanyar kuma ga maza da mata ita ce ta hanyar ƙoƙarin katsewa ko riƙe fitsari a yayin da mutum ke tsakiyar yin fitsarin, ko kuma rike ba-haya. Jijiyoyin da mutum ya yi amfani da su wajen riƙe fitsarin su ne na ƙashin ƙugu da mutum zai iya fahimta a gefen da suke - su ake son a motsa don ƙara inganci da ƙarfi ta hanyar motsa jikin kegel. Akwai hanyoyi daban- daban na motsa jikin kegel - za a iya yi daga tsaye ko daga zaune ko a kwance. Mafi yawanci wanda aka fi yi shi ne wanda mutum zai kwanta yana kallon sama, sai ya ɗago ƙugu sama, hannu a miƙe a ƙasa an lanƙwashe guiwa. Dakta Tsafe ya ce za a iya yi kamar daƙiƙa uku zuwa biyar sai a numfasa kuma a sake ɗaga ƙugu sama. Irin wannan mata da maza duka za su iya yi. Akwai kuma wanda za a zauna kamar zaman cin tuwo a lanƙwashe ƙafafu ɗaya na saman ɗaya. Wannan ma za a iya yi na ɗan wani lokaci ana hutawa ana sake yi. Akwai wanda za a yi daga duƙe inda za a yi goho a ɗaga ƙafa sama musamman gefen jijiyar ƙashin ƙugu, gwiwar ɗaya kafar kuma a ƙasa Akwai wanda za a yi kamar rub da ciki amma a mayar da hannu baya a riƙe kafafu da hannayen. Likita ya ce da zarar an fahimci yadda ake Kegel za a iya yinsa a kowane lokaci kuma a ko ina - cikin gida ko wani wuri keɓaɓɓe a wurin aiki. Mutum na iya yi sau biyu a rana da safe da yamma, ko kuma lokacin duk mutum yake da dama. Kuma akwai ire-iren motsa jikin Kegel da dama fda mutum zai iya yi idan har ya fahimci gefen da jijiyoyin pelvic suke.
CohereLabs/aya_dataset
A yankin Afirka.
CohereLabs/aya_dataset
Tambaya: Wace ta taka rawar sarauniya a cikin fim din 300: Tashin wata daular?
CohereLabs/aya_dataset
Fassara ce da mai yinta ya ke fassara abu ba tare da canja tsari, salo, da kuma ma’anar abin ba. A nan ana fassara abin ne yadda yake a wancan harshen. Fassarar da ta shafi addini, wato idan za a fassara littattafan addini, kamar hadisi, ko Ƙur’ani da sauransu, ko kuma za a yi fassara a fagen kimiyya, to ba a canja ma’anar kalmar. Misali, idan za a fassara “أَوَّلُ مَا يَجِبُ”, sai a ce “farkon abin da ke wajaba”. Wannan salon fassara shi ake kira fassara maras ‘yanci.
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari ɗaya da casa'in da biyu a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Tsakanin Zambiya da Zimbabiwe
CohereLabs/aya_dataset
Ana bayyana fargaba kan hanyoyi da matakan da ya kamata a bi wajen binne mutanen da cutar korona ta kashe. Hukumomi a Najeriya sun dauki mataki na hana duk wani taron jama'a har da Sallar jam'i da tilasta hana fita da kwadaitar da bayar da tazara tsakanin mutane, amma wasu na ganin akwai kura-kurai da dama da suka faru yadda aka gudanar da jana'izar marigayi Malam Abba Kyari, shugaban ma'aikata a fadar shugaban kasar. Daga cikin wadanda suke ganin an saba doka da umarnin masana kiwon lafiya da kuma tanadin da musulunci ya yi idan ana cikin annoba sun hada da Babban limamin masallacin juma'a na Nagazi-Uvete da ke Okene, Jihar Kogi Imam Murtadha Muhammad Gusau. Malamin ya bayar da fatawa kan yadda ya dace a yi jana'aiza a musulunci lokacin da ake cikin annoba. Malamin ya ce ya kalli yadda aka yi jana'izar Abba Kyari kuma a cewarsa, "tun daga yadda manyan jami'an gwamnati, har da na fadar shugaban kasa, suka yi cincirindo a filin jirgin sama domin tarbon gawarsa, bai dace ba." Ya ce hakan ta faru duk da ana sane da irin gargadi da jan kunne da jami'an lafiya da kuma hukumar da ke kula da cututtuka masu yaduwa, NCDC ke yi na kauracewa cunkoson jama'a don dakile yaduwar cutar.. "Mutum biyu ya kamata a ce sun tarbi gawar, duba da irin halin da ake ciki na yaduwar wannan annoba, amma ba kamar yadda jami'an gwamnati da dama, da wasu ma'aikata suka taru tun daga filin jirgi har zuwa makabarta ba," in ji Malamin. Imam Murtadha Muhammad Gusau ya bayyana irin tanadin da musulunci ya yi na jana'iza a lokacin yanayi na annoba kamar haka: Game da wanke mamaci, ba dole ba ne sai mutane sun sa kansu cikin matsalar cewa dole sai an yi masa wanka irin na asali. Addinin musulunci sauki ne da shi, bai tsananta ba. Duk abin da ake yi wa mamaci, idan har akwai tsoro ko yiwuwar kamuwa da cutar, to ana iya barin sa. Idan har ba za a yi wankan gawar ba da ruwa saboda cutar corona, ana iya yin taimama da kasa maimakon ruwa. Za a shafa kasa a shafe fuskar mamaci, sai hannayensa, daga nan a sa masa likkafani, a yi masa Sallar Janaza a binne shi (A diba Majmu'u Fatawa wa Maqalat Mutanawwi'ah, Kundi na 13, shafi na 123 na Shaikh Abdul-Aziz Bin Baz da Fatawa fi Ahkam Al-Jana'iz na Shaikh Muhammad Bin Salih Al-Uthaimin, shafi na 213-214] Idan kuma babu damar yi masa wanka saboda annobar Korona, ana iya lullube gawar da likafani, a yi wa gawar Sallah a binne. Wannan saboda Manzo SAW ya umurci a gaggauta kawar da mamaci kada a yi jinkiri. [Bukhari]. Idan kuma annobar cutar Korona ba ta haramta taba jikin mamaci ba, ko da safar hannu, wannan ba zai hana a yi masa dukkanin abin da ya kamata a yi wa musulmi ba da ya rasu. Babu kyau a jinkirta binne mamaci na kwanaki ko watanni, don a jira har sai hukumomi sun dage dokar takaita fita saboda an fi son a gaggauta kawar da mamaci. Idan kuma gawar ta kasance a rufe cikin jika, kuma dokar da hukumomi suka kafa ba ta bayar da damar budewa ba, don haka wankan gawa ba zai samu ba. Bisa haka ana iya lullube gawar da likafani a yi wa gawar sallah a binne ta [A diba Majmu'u Fatawa wa Maqalat Mutanawwi'ah, kundi na. 13, shafi na 128-129 na Shaikh Abdul-Aziz Bin Baz] Malamin ya ce taruwar da aka yi wurin jana'izar marigayi Malam Abba Kyari, wannan bai dace ba ace kusan mutum hamsin sun taru domin yi masa jana'izah. A cewarsa, "Mutum uku-hudu-biyar-bakwai sun isa. Wannan kuwa ba domin komai ba sai domin kokarin kiyaye kai. Kuma irin yadda mutane suka tsaya, ba tare da wata rata mai nisa tsakaninsu ba, suka yi masa sallah, shi ma wannan an yi kuskure," "Saboda su jami'an gwamnati ya kamata su zama abun koyi ga sauran gama-garin mutane, ba sune zai zama kuma suna saba dokokin da aka shinfida ba,". "Sannan idan mun lura, a makabarta wurin binne shi, irin yadda mutane suka taru a makabartar, domin yin rakiya ga gawar, da irin yadda mutane suka rungumi gawarsa wurin sa shi cikin kabari, duk an tabka kuskure, la'akari da irin halin da ake ciki na yaduwar wannan annoba cikin gaggawa," "Idan har dokar hana fita da aka kafa kan cutar Korona ta hana jam'in Sallar jana'iza, ko da kuwa makusanta ga mamacin ne, to ya halatta wasu mutane kalilan su hadu su yi wa mamacin Sallah su kuma binne shi," Wadanda kuma ba su samu sallar ba suna iya kai ziyara kabarinsa su yi masa addu'a. [A diba Majmu'u Fatawa wa Maqalat Mutanawwi'ah, Kundi na. 13, shafi na 153 na Shaikh Abdul-Aziz Bin Baz] Musulmi suna iya yin sahu uku bayan Liman. Kamar yadda Abu Umamah ya ruwaito. "Annabi Muhammad SAW ya taba yin Sallar Jana'iza kuma mutum bakwai ne kawai a bayansa. Ya sa mutum uku a sahu na gaba, biyu kuma a wani sahu, sai biyu a sahu na uku." [At-Tabarani a cikin Al-Kabir, kuma Imamul Al-Albani ya inganta shi a cikin Ahkam Al-Jana'iz, shafi na 127]. Idan hukumomi ne suka binne mamacin ba tare da an yi masa sallah ba, musamman idan kasashen da ba na musulmi ba ne, musulmi na iya tambayar inda kabarinsa yake sai su yi masa Sallah kamar yadda aka bayyana. Idan kuma ba a san inda aka binne shi ba, za a iya yi masa Sallar Jana'iza ba sai da gawarsa ba, kamar yadda Manzo SAW ya yi wa Najjashi Sarkin Abyssinia. A wannan yanayin, ana yin Sallar Jana'iza kamar yadda ake yi, kawai gawar mamacin ce kawai babu a gaban liman. An amince a yi Sallar Jana'iza a dakin da aka yi wa mamaci wanka, amma a haraba, wajen Masallaci ya fi, ko da yake babu komi idan an yi a Masallaci [A diba Majmu'u Fatawa wa Maqalat Mutanawwi'ah, kundi na 13, shafi na 157 da kuma kundi na 13, shafi na 164 na Shaikh Abdul-Aziz Bin Baz] Idan za a yi wa mamaci Sallah, ana yin sahu kamar yadda ake yin sallah. Amma idan annobar cutar korona ta hana yin haka, to sai a bayar da tazara tsakanin mutanen da ke sallar. An amince a binne mutum fiye da daya a kabari daya idan akwai bukatar haka, musamman a yanayin da aka samu gawawwakin wadanda suka mutu da yawa, kuma wurin da za a binne su ya yi karanci. A wannan yanayin, musulmin da ya fi sanin Al Qur'ani mai tsarki ake fara saka wa a farko kusa da al kibla a kabarin, kuma ana jera su kusa da juna. Malamai sun kuma bayyana cewa tsakaninsu ana sa shamaki. [A diba Fatawar Ahkam Al-Jana'iz na Shaikh Muhammad Bin Salih Al-Uthaimin, shafi 213-214] Malamin ya bayyana cewa "ya kamata gawar mamacin da ya rasu saboda cutar annobar kurona, bai kamata a hannunta ta ga masu ita ba, wai don yi masa jana'izah. Ko kuma a bari wai 'yan uwan mamacin su halarci jana'izar sa, ko ace dole sai sun gan shi," "Dukkaninmu mun sani, babu abin da mamaci yake bukata daga wurin mu illa addu'a,""Idan musulmi ne, hukumomi su shirya masa jana'izah ta musulunci su binne shi. Idan kirista ne, hukumomi su shirya masa jana'izah irin ta kirista su binne shi, idan dai har da gaske ake yi wurin yaki da wannan annoba," "Ya kamata wani abin da ya faru a kasar Amurka ya zama izina da darasi a gare mu, yadda wasu mutane suka taru suka yi jana'izar dan uwansu da cutar annobar korona ta kashe, amma bayan sun gama jana'izar aka gwada su, sai aka tarar duk sun kamu da wannan cuta, kuma ma sun yada ta zuwa ga wasu. Don haka sai mu kiyaye,""Wannan shi ne dan abin da zan ce, ina mai rokon Allah kiyaye mu, kuma ya sa mu dace, amin," kamar yadda Imam Murtadha Muhammad Gusau, babban limamin masallacin juma'ah na Nagazi-Uvete da ke Okene, Jihar Kogi ya bayyana.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 2
CohereLabs/aya_dataset
menene sunan mataimakin shugaban kasan Nageriya?
CohereLabs/aya_dataset
Jimla, Balarabiyar kalma ce aka Hausantar da ita (جملة). Ma’anar ta ɗaya ce a dukkan harsunan guda biyu; tana nufin jeren kalmomi waɗanda suke bayar da cikakkiyar ma’ana ga mai sauraro. Zarruƙ, Kafin Hausa da Alhassan (2010), sun ce: “Jimla jerin kalmomi ne masu alaƙa a wajen tsari waɗanda kuma suke bayyana wata manufa cikakkiya”. Misali: Garba mutum ne ƙaƙƙarfa.Kaji biyar ne a cikin akurki.Haƙuri abu ne mai kyau.Gonarka tana da yabanya.Waccar matar tana da haƙuri.Matar mutum ƙabarinsa.Yara manyan gobe.Ado yana noma a gona.Bello yakan tafi makarnta da wuri.Barira ta wanke riga.Shi ne ya karya baƙar kujerar can.Ilu ya gasa gyaɗa.Suna tafiya da sassarfa.Binta da Delu suna girki.Jar kaza ta yi ƙwai. Bari mu duba mu gani, ko waɗannan jimloli da na kawo a sama sun cika ma’aunan da suka zo a cikin ma’anar jimla. Da farko an ce, jerin kalmomi. Abin nufi da jerin kalmomi shi ne a ajiye kalmomi a layi, ɗaya-bayan-ɗaya, daga hagu zuwa dama ba daga dama zuwa hagu ba sannan kuma daga sama zuwa ƙasa, kamar yadda ka ke iya gani a sama. Da zan jera layin farko kamar haka; ƙaƙƙarfa ne mutum Garba ko kuma: Garba Mutum Ne Ƙaƙƙarfa Duk sun amsa sunan jere, amma dai ba jimloli ba ne a Daidaitacciyar Hausa. Dole a jera su daga hagu zuwa dama kamar haka: Garba mutum ne ƙaƙƙarfa. Sai kuma ma’auni na biyu; masu alaƙa a wajen tsari. Me ake nufi da wannan? Ana nufin kalmomin su zama a jeranta su bisa tsarin da ya dace cewa ga kalmar da ta cancanci ta zo farko kafin waccar ta biyo bayanta. Ba wai haka kawai ake jera kalmomin ba. Misali, idan ka ɗauki jeren kalmomi na farko ka sake jerantu su kamar haka: Mutum Garba ne ƙaƙƙarfa. Haka ne ka jera kalmomi amma ba bisa alaƙar tsari ba. Saboda haka, alaƙa a wajen tsari ita ce kalmomin su zama sun daidaita da juna wajen bayar da ma’ana. Waɗanda suke bayyana manufa cikakkiya. Haka malamai suka ce. Abin da ake nufi shi ne cewa, kalmomin da aka jera su bayar da cikakkiyar ma’ana. Zaɓi guda a cikin waɗannan biyun: Mutum Garba ne ƙaƙƙarfa.Garba mutum ne ƙaƙƙarfa. A wacce daga cikin waɗannan biyun ka samu cikakkiyar manufa? A jere na biyu. Saboda haka sai ka jefar da jeren farko ka ɗauki na biyu, shi ne daidai. Kuma, ka kiyayi gaba, duk lokacin da ka zo gina jimla, sai ka aikata kamar yadda ka koya a nan.
CohereLabs/aya_dataset
Sure, here's a headline for the given text - Abin da ya sa majalisun dokokin Najeriya suke jin ra'ayoyin jama'a kan gyaran kundin tsarin mulki
CohereLabs/aya_dataset
Wace sana’a ce aka fi sanin mata zalla da yi? A) Ginin tukwane B) Saƙar tabarma C) Kaɗi D) Ɗinki
CohereLabs/aya_dataset
Sarki na farko a Kano shi ne Bagauda, Masarautar Hausa ta Kano ta kasance a kan wani tsohon mazaunin Tudun Dala. Yayin da a baya akwai kananan masarautu a yankin, kamar yadda littafin tarihin Kano ya nuna, Bagauda, ​​jikan jarumin tatsuniyar Bayajidda, ya zama sarkin Kano na farko a shekarar 999, ya yi sarauta har zuwa 1063.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: 3005.
CohereLabs/aya_dataset
Masana suka ce, kalma ce da ke yin ƙarin bayani game da aikatau a cikin jimla. Wato kenan, wannan kalma, ita ce fitilar da take haskaka aikatau a ganshi a fahimce shi.
CohereLabs/aya_dataset
Shafin matambayi-ba-ya-ɓata ya bayyana jerin abubuwan da aka fi yayi, abin da ke alamta irin yadda shekarar 2021 ta kasance ga al'ummar duniya. Katafaren kamfanin fasahar shi ne mafi shahara a shafukan da ke bayar da damar neman amsar kowace irin tambaya kuma duk shekara yakan fitar da abubuwan da aka fi tambaya da maudu'ai. Yayin da annobar korona rata sassan duniya, mun shiga 2021 tare da maudu'in 'doomscrolling', wata kalmar Ingilishi da ke nufin "ganin labarai marasa daɗin ji". Maudu'in na bayyana yadda masu amfani da shafukan zumunta ci gaba da latsa wayoyinsu da zimmar ganin ƙarin labarai marasa daɗi. Google ya ce an tambayi 'doomscrolling' fiye da koyaushe a faɗin duniya, inda abin ya fi yawa a watan Janairu. Lokaci ne na rashin tabbas a faɗin duniya da zaƙuwa. An kulle iyakoki, an hana jirage tashi sannan an saka dokar kulle. Mutane sun dinga hawa intanet don sanin me ke faruwa game da annobar ta korona kuma da yawansu sun nemi abin da ke damun su ne - "doomscrolling". A 2021, an duba kalmar 'mental health' wato 'lalurar ƙaƙwalwa' fiye da kowane lokaci biyo bayan shafe shekara guda cikin kaɗaici da kuma alhinin rashin 'yan uwansu da korona ta kashe. Mutanen duniya sun yi ta tambayar 'yadda za a yi jinyar lalurar ƙwaƙwalwa' da kuma 'ta yaya za a warke?' fiye da kowane lokaci a baya. Wani ƙarin dalili da ke nuna lalurar ƙwaƙwalwa ta dame mu a 2021, maudu'ai kamar 'body positivity' (lafiyar jiki) da 'affirmations' (tunani mai kyau) sun fi shahara sama da kowane lokaci. Ba maganar lafiyar jiki kawai ake ba, lafiyar duniyarmu ma na damun mu. Daga Guguwar Ida zuwa yunwa da kuma gobarar daji - duniya ta shaida tasiirin sauyin yanayi. A cewar bayanan Google, mun duba hanyoyi mafiya tsafta na rayuwa fiye da kowane lokaci. 'Yaya za a alkinta' da 'rayawa' na cikin abubuwan da muka fi nema a shafin. Mazauna birane da tsaunuka sun nemi bayanai kan 'tasirin sauyin yanayi' fiye da koyaushe. Abin da bai ba da mamaki ba shi ne, ƙasar Fiji wadda sauyin yanayi ya fi yi wa illa, ita ce aka fi yawan nema. Mutane sun firgice game da ayyukansu da kuma tattalin arzikinsu, akasari saboda rashin tabbas da annobar korona ta haddasa. Sanboda haka yadda za ku zama ubangidan kanku da kanku ya zama abin yayi. A 2021, duniya ta buɗe sabbin hanyoyin sana'a, inda neman "ta yaya za a fara sabuwar sana'a" da kuma "ta yaya za a samu aikin yi" ya zama abin yayi. A Amurka kaɗai, mutum fiye da miliyan huɗu ne suka rasa ayyukansu a watan Oktoba, a cewar wasu bayanai daga Sashen Kwadago. Wasu mutanen sun ɗauki lokacin annobar a matsayin na yin karatun ta-nutsu ta yadda suka sauya sana'ar da ta fi ta da. Wani maudu'in da ke da alaƙ da samun kuɗi shi ne NFT. NFT - non-fungible tokens - hotuna ne ko kuma zane-zane da ake iya mallakarsu ta hanyar yi musu shaidar mallaka ta yadda za a iya saye ko sayar da su. NFT ya kwana biyu, amma ba mu fara mayar da hankali kansa ba har sai da aka sayar da hoton bayanin farko da mamallakin Twitter Jack Dosey ya wallafa kan dala miliyan 2.9. Da yake muna so mu gano sabbin damarmaki a intanet, maudu'in "ta yaya za a ƙirƙira" ya zama abin yayi shi ma. A watan Maris ne Yarima Harry na Birtaniya da matarsa Meghan Markle suka yi hirarsu ta farko da mai gabatarwa 'yar Amurka Oprah Winfrey bayan sun sauka daga muƙamansu na sarauta. Wannan hirar ce ta zama hirar da aka fi yayi a shafin Google Trends a duniya baki ɗaya. Ma'auratan sun bayyana yadda alaƙa ta lalace tsakaninsu da gidan Sarautar Birtaniya, suna masu zargin cewa an yi gulmar launin fatar ɗansu mai suna Archi. Sai dai ba ita ce kaɗai aka yi yayi ba a ɓangaren fim na 2021. Yayin da mafi yawanmu ke kulle a cikin gidaje, an samu isassehn lokacin kallon fina-finai a talabijin. Squid Game, fim mai dogon zango da aka shirya a Koriya ta Kudu, shi ne fim ɗin da aka fi neman bayanai a kansa a duniya baki ɗaya. Labari ne a kan wani rukunin mutane da ya zama dole su tsira daga wasu wasanni mai hatsarin gaske kafin su lashe kyautuka masu gwaɓi. Fim ɗin ya ƙayatar da duniya, har ma ya zama wanda aka fi kallo a tarihin kamfanin Netflix.
CohereLabs/aya_dataset
A'a ba basa bayyana ma'ana iri daya.
CohereLabs/aya_dataset
Gaskiya ne
CohereLabs/aya_dataset
Wanene shugaban Katolika na farko?
CohereLabs/aya_dataset
12
CohereLabs/aya_dataset
Ƙirƙiri kanun labarai dan wannan labari mai zuwa: Dan wasan kwallon kasar Denmark Christian Eriksen ya shafe daren shi na uku a asibiti ana yi masa gwaje-gwaje, bayan wani ciwon bugun zuciya a lokacin gasar wasan kwallon kafa ta zakarun Turai ranar Asabar. Amma har yanzu likitoci ba su da tabbas kan ko me ya sa babu zato babu tsammani zuciyarsa ta tsaya - kuma gano dalilan da suka sa shi ne abu mafi muhimmanci a yanzu. "Mai shekaru 29 na kokarin ceton rayuwarsa,'' Farfesa Sanjay Sharma, likitan zuciya kuma shugaban kwamitin al'amuran da suka shafi zuciya na kungiyar kwararru a harkar wasan kwallon kafa ya shaida wa BBC. "Yanzu muna bukatar kokarin gano ainihin abin da ya faru." Daya daga cikin abubuwan da suka fi haifar da ciwon bugun zuciya shi ne bugawar zuciyar da ba a cika samu ba, kamar yadda kungiyar kula da masu ciwon zuciya ta Birtaniya (BHF) ta bayyana. Sauran dalilan sun hada da cardiomyopathy - wata cuta da ke shafar tsokar zuciya da ke kuma shafar girman ta, wadda akan yi gado - da kuma acute myocarditis, ko kuma radadin tsokar zuciya. Yanzu haka za a gudanar da aikin daukar hotunan kwakwaf mai cike da sarkakiya na zuciyar Mista Eriksen don gano duk wani tabo - wani abu da bai cika faruwa ba a gwajin da aka saba yi wa zuciyar 'yan wasan kwallon kafa, a cewar Farfesa Sharma. Wadannan gwaje-gwaje wajibi ne a Birtaniya, ana yin su a ko wace shekara biyu daga shekaru 16 zuwa 25. Sukan duba duk wani abu da ba a yarda da shi ba na yadda zuciya take aiki da kuma yanayin tsarin ta - amma duk da wannan namijin kokari na likitoci, wadannan gwaje-gwaje ba su da tabbacin nasara dari bisa dari cewa za a iya gano wasu boyayyun matsaloli. "Wadannan matsaloli ba su cika nunawa ba a lokacin shekarun matasa ko daga masu shekarar 16 zuwa 25," in ji Farfesa Sharma. "Ba lallai su nuna ba har sai sun kai shekara 20 zuwa 30." Wani lokaci samun wasu alamu na daban kan faru a lokacin da 'yan kwallon suke tsakiyar buga wasa, ko kuma za a iya danganta shi da wata rashin lafiya da ba su dade da yi ba wacce ta sa zuciyar ta galabaita. Idan aka gano matsaloli, wasu za a iya magancewa - amma wasu kan kasance babu waraka. Ciwon bugun zuciya na faruwa ne idan cikin lokaci kankane zuciya ta daina kai jini jikin dan adam, tare da hana kwakwalwa samun iskar oxygen lamarin da ke sa mutum ya fadi ya suma kana ya daina numfashi. Tana da bambanci da ciwon zuciya, wanda ke faruwa a lokacin da hanyoyin samun jini zuwa tsokar zuciya suka toshe, yawanci saboda daskarewar jini a daya daga cikin manyan jijiyoyin da ke kai jinin zuwa cikin zuciya. Ba Eriksen kadai ne dan wasan kwallon kafa da ya taba samun buguwar zuciya ba. A shekarar 2012, wani dan wasan kwallon kafar, Fabrice Muamba, ya yanke jiki ya fadi a filin wasan kuma zuciyarsa ta tsaya cik har na tsawon mintuna 78. Marc-Vivien Foe ya mutu a lokacin da yake tsakiyar buga wasa ga kasar Kamaru yana da shekara 28, kana tsohon mai tsaron gid na Ingila Ugo Ehiogu, wanda kuma kocin kungiyar wasan kwallaon kafa na Spurs ne, ya mutu a shekarar 2017 yana da shekara 44. "Tsananin motsa jiki kan saka rayuwar 'yan wasan motsa jikin cikin hadari saboda suna galabaitar da zuciyoyinsu - kana hakan ka iya haifar da babbar matsala," in ji Dakta Zafar Iqbal, shugaban bangaren kula da lafiyar 'yan wasa na kungiyar kwallon kafar Crystal Palace. Ya kara da cewa: "Amma wadannan abubuwa ne da ba su cika faruwa ba." Bugun zuciya kan faru ga kowa a kuma ko wane lokaci - ba sai 'yan kwallo ba. A ko wane mako a Birtaniya, mutane 12 masu shekaru daga 12 zuwa kasa da 35 na mutuwa sakamakon bugun zuciya. Kana a Birtaniyar a ko wace shekara, ana samun aukuwar bugun zuciya 30,000 a wajen asibitoci - duka masu bukatar taimakon gaggawa na farfadowa, inda akan samu mutane 10 kacal da ke rayuwa. Zuciyoyin 'yan wasan kwallon kafa kan kasance da girma kana da yin aiki sosai fiye da na sauran mutane, wanda ke saka su zama mafi karanci cikin na masu hadarin kamuwa da sauran matsaloli na zuciya kamar na toshewar jijiyoyin da ke kai jini cikin zuciya, da galibi aka fi samu a tsakanin masu shan taba sigari ko masu cin abincin da babu kiwon lafiya. Amma idan aka kara wa zuciya wata matsala daga rashin shan ruwa, da zafi da kuma wasu cututtuka za su iya yin mummunan tasiri. Dakta Iqbal ya ce yana da matukar muhimmanci cewa a fara yi wa Mista Eriksen aikin farfado da numfashi ta hanyar bubbuga gefen kirjinsa wato (CPR) ba tare da bata lokaci ba, daga nan sai a bi hanyar amfani da na'urar defibrillator mai wayoyin lantarki, wajen farfado da numfashin da ake kira (automated external defibrillator), kuma wata hanya ce da ya kamata kowa ya san yadda ake yi. Yana so ya ga an kai irin wadannan wayoyi da ake amfani da wutar lantarki wajen zaburar da zuciyar ko wace makarantar sakandae. Ya ce: "Bata lokaci na ko wane minti daya na rage damar samun rayuwa da kashi 10 bisa dari." Aikin farfado da zuciyar na CPR ka iya ninka damar ceton rayuwar mutum a wasu lokuta. "Ko wace dakika na da amfani idan mutum na fama da bugun zuciya - idan kowa ya san yadda ake yi za a iya ceton rayuka da dama," in ji Dakta Sonya Babu-Narayan, wata likitar zuciya kana daraktar cibiyar lura da masu ciwon zuciya ta Birtaniya. Akan ajiye na'urori masu dauke da wayoyin lantarkin a wuraren aiki da filayen jiragen sama da kuma cibiyoyin taruwar al'umma. Kowa zai iya amfani da su, kana kwararru sun jaddada cewa babu wata hanya da za a yi amfani da su kuma a yi kuskure. Na'urar za ta zaburar da zuciya ne kawai idan bukatar hakan ta taso, bayan kai tsaye ta nuna yanayin bugawar zuciyar.
CohereLabs/aya_dataset
A wace shekara aka haifi Chioma Opara?
CohereLabs/aya_dataset
A cikin wanne nau'in ra'ayi za ku rarraba tweet mai zuwa? Mai kyau, Marar kyau, ko tsaka tsaki? @user Allah ya karbi shahadarshi ya sa mutuwa hutuchi Allahu Akbar kabiran 😭😭😭
CohereLabs/aya_dataset
Jihar Neja tana da kabilu daban-daban. Kabilarta guda uku da suka fi shahara su ne Nupe, Gbagyi da Hausa. Sauran kabilun na asali sun hada da Koro, Kadara, Kambari, Kamuku, Pangu, Bassa, Bauchi, Fulani, Dukawa, Gade, Godara, Ganagana, Dukawa, Mauchi, Ayadi, Ingwai, Dibo, Kadanda, Gulengi, Abishiwa da Shigini.
CohereLabs/aya_dataset
Tsarƙi yana daga cikin sharuɗɗan ingancin sallah. Sallar mutum bata inganta har sai mutum ya tsarƙaƙe jikinsa, tufan sa da wurin yin sallar sa. Saboda haka baya halatta mutum yayi sallah alhali yana ɗauke da najasa sai dai idan bai sani ba.
CohereLabs/aya_dataset
Amsa: Gaskiya
CohereLabs/aya_dataset
Ƙasar Masar ce.
CohereLabs/aya_dataset
Wane digiri na farko Pamela Abalu ta kammala da?
CohereLabs/aya_dataset
Wanene shugaban Asturias a 2021?
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari ɗaya da talatin da ɗaya a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset
Tambaya: menene sunan sarki a Star Wars?
CohereLabs/aya_dataset
Yes the tweet is expressing positive sentiment.
CohereLabs/aya_dataset
Komfutar dijital ta farko ita ce ake kira ENIAC, wacce ke nufin, Electronic Numerical Integrator and Computer.
CohereLabs/aya_dataset
Sana’ar Kitso sana’a ce ta mata zalla, kamar yadda sana’ar aski take ta maza zalla, sai dai cewa ita sana’ar aski tana ƙarƙashin wanzanci. Mata, kan je wajen mace bayan sun tsefe gashin su ta rangaɗa musu kitso. Mai yin wannan sana’a ana kiranta da makitsiya. Ana biyan su ladar aikinsu kodai ta hanyar basu kuɗi kai tsaye kamar yadda ake yi yanzu, ko kuma basu wasu kayayyaki kamar sabulu, turare, man shafawa da sauransu kamar yadda yake a tsohuwar al’adar Bahaushe.
CohereLabs/aya_dataset
TAMBAYA: Yaya za a rubuta ɗari biyu da sittin da uku a matsayin lamba?
CohereLabs/aya_dataset