text
stringlengths 2
8.25k
| source
stringclasses 1
value |
---|---|
Amsa : "Wasu Jiragen ruwa biyu sun kone A kogin Oman" na batu ne a kan (e) Duniya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Guda goma sha ɗaya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Suwaye manazartar a Rumbun Ilimi akan maudu'in "Suna"?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Maluma sun samu tsaɓani game da wanda yayi Sallar idi shin Wajabcin Juma’a zata faɗi a kansa a bisa zantuka biyu shahararru:
Na farko: Wajabcin Juma’a bata faɗi a kansa ba, Wannan Shine Mazahaba ta Jamhur. Hanafiyya, Shafi’iyya da Malikiyya. Mafi yawancin Malumar Fiqhu suna tafiya kan wannan, kuma shine zaɓi na Ibnul Munzir, da Ibnu Hazm, da Ibnu Abdul Bar.
Magana ta biyu itace: duk wanda yaje Sallar Idi ranar da Juma’a ta haɗu da idi to wajabcin Juma’a ta faɗi akan sa, duk da cewa Wajibi ne ga limamin gari yayi sallar, domin wa’inda suke so suyi sallar suyi tare dashi. Wannan itace Mazahaba ta Hanabila(Kasshaful Kanna: 2/40,. Almugni: 2/265)
|
CohereLabs/aya_dataset
|
365
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: An san Ruwanda da gagarumin murmurewa daga kisan kare dangi na 1994.
(a) Gaskiya
(b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Lokaci ne da ya ke nuni ga aikin da ake cikin yi. Wato aikin da an riga an fara aiwatar da shi amma ba a kai ga kammala shi ba. Kalmomin ina, kana, tana, kina, suna, kuna, muna, da sauransu, su suke bayyana shi. Misali:
1. Ina karanta littafi.
2. Kana rubuta wasiƙa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tana nufin rana .
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) Safiyya Bintu Huyay
(b) Ummu salama
(c) Zainab Bintu Jahshin
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 3
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Daula, it ace yankin mafi girma a tsarin sarautar Ƙasar Hausa, kuma masarauta ce wacce take yi wa wasu masautun mulkin-mallaka. Idan ƙarfin masarauta ya kai a ƙarfin yaƙi, to sai ta tafi ta kai hari wasu masautun ta mamaye su ya zama dole su riƙa bata jiziya ko kuma amsa umarnin sarki domin zuwa a yi masa yaƙi a wasu lokutan.
Daular Gobir, ita ce fitacciyar tsohuwar daula a Ƙasar Hausa kafin daga baya Jihadin Shehu Ɗanfodiye ya haɗiye ta. Karyewar daular Gobir a yaƙin ƙarshe da sarkin Muslmi Muhammadu Ballo ya yi a cikin shekarar 1803, shi ne ya kawo sallamawar sauran masarautun da suke binta a wannan Ƙasa ta Hausa da kuma kafuwar sabuwar daular Musulunci ta Shehu Usmanu wacce ita ma Turawa suka danne ta a shekarar 1903.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
MISILLA yana nufin karfen da ake dinke buhu dashi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Egypt a shekara ta 4236 B.C.E. shekara ta farko da aka rubuta a tarihi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Yaya za a rubuta hamsin da ɗaya a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: "wace shekara ce ta karshe ta Dexter?"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa : "sai An hada kai za a Iya tabbatar da kawar da Polio" na batu ne a kan (a) Lafiya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kabila nawa ne a jihar Neja?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Generate a headline for the following text: Karin farashin man fetur da na hasken wutar lantarkin da aka yi a Najeriya sun sake jefa 'yan kasar a mawuyacin hali. Hakan na faruwa ne a yayin da suke cikin karin matsin tattalin arziki sakamakon annobar korona wacce ta tilasta wa duniya zama cikin dokar kulle. Sai dai gwamnatin kasar ta bayyana dalilai da suka sanya tsadar rayuwa a kasar. BBC Hausa ta yi nazari yadda 'yan Najeriya, wadda gwamnatin tarayyarta take biyan ₦30,000 a matsayin mafi karancin albashi, za su yi amfani da wannan adadi wajen gudanar da rayuwarsu a wannan mawuyacin hali da ake ciki.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Warwarar Jigo: Warwar jigo na nufin yadda za a bi a warware saƙon da ke cikin wasan a fili kowa ya fahimce shi. Ko kuma ana iya cewa warwarar jigo ita ce bayani daki-daki da ake yi a cikin wasan kwaikwayo don saƙon ya fito fili, masu kallo su fahimce shi. In aka ce saƙo a nan ana nufin jigo. Misali, a littafin wasan Marafa, jigon wasan mun ce shi ne ilimantarwa. Saƙon da ake son isarwa kuma shi ne a cirewa Marafa duhun jahilcin da yake da shi game da asibiti. Saboda haka duk da jahilcin da Marafa yake da shi a nan, sai da marubucin ya yi ƙoƙari ya cire masa jahilcin asibiti, sannan ya ɗauke shi ya kai shi asibiti, aka kuma ɗura masa ilimin da ake da buƙata ya samu dangane da tsafta. Idan aka lura za a ga an warware jigon, kuma saƙon ya isa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Rubuta ɗari ɗaya da talatin da huɗu a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Tsintuwa ya rabu kashi uku.
Na farko: Tsintuwan abinda bashi da ƙima mai yawa, kamar tsintuwar Sanda, ko wani abin sha kaman lemu ko borodi ga misali. Ko irin tsintuwar naira ashirin. Dai duk abinda a al’adance an san mai ita bazai damu da ita ba idan ta ɓace.
Na biyu: abinda idan aka barshi bazai salwanta ba har mai shi yazo ya same shi. Kaman raƙumi, ko kujera, da makamantansu. Shi wannan baya halatta a ɗauka.
Na Uku: dukiya da zata iya salwanta idan aka barta, kaman Rago ko akuya da makamantansu. Ko kuma sauran dukiyoyi kaman kuɗi na takarda, ko zinari ko azurfa.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wasula nawa ne harshen Hausa ke da shi?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A cikin wanne nau'in ra'ayi za ku saka wannan sako tuwita mai zuwa? yabo, suka, ko baina-baina?
Messi ya shiga ruwa 😂😂😂
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 52
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya halatta arne ya biya wa Musulmi aikin Hajji, kuma hajjinsa ingantacce ne mutuƙar ba da dukiyar haramun ya biya masa ba .
Annabi (SAW) ya kasance yana karbar kyauta daga arna, ya karbi kyauta daga Kaisar sarkin Ruum da Mukaukis, har baiwarsa Mariya
wacce ta haifa masa Ibrahim kyauta ce da ta gangaro daga kafiri.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 149
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Dame Virginia Ngozi Etiaba
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta bakwai a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
love is "an intense feeling of deep affection." Meanwhile, Urban Dictionary defines love as, "The act of caring and giving to someone else
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 181
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shin gaskiya ne cewa: An san Afganistan da "Kabari na Dauloli" saboda tarihinta na tsayin daka na adawa da mamayewar kasashen waje.
(a) Gaskiya
(b) Ƙarya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 12
|
CohereLabs/aya_dataset
|
(a) tattara shaidar da ta dace
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Danna hoton da ke sama kallon bidiyon: Wata matashiya mai suna Ellen ta bayyana irin halin tasku da ta shiga saboda yunƙurin da ta yi na sauya launin fatarta. Matashiyar mai shekara 22 ta ce duk da ta yi nasarar sauya launin fatar tata cikin sauri, bilicin ya tsofar da ita kuma ta zama kamar 'yar shekara 40. Kazalika, ta ce lamarin ya saka ta ta ji kamar an kulle fatarta ne a gidan yari saboda matsalolin da ta fuskanta a lokacin da ta yi yunƙurin daina shafe-shafen. Dole Ellen ta koma launin fatarta na asali don ta yi maganin ƙuraje da tabo-tabo da suka cika mata fuska.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene yawan jama'ar Gaziantep a cikin 2014?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A shekarar alif 1953
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Azumin watan Ramadana na daga ibadun da aka wajebta wa Musulmai, sai dai akwai wasu mutane 12 da aka ba su damar ajiye azumin, kodayake hukunce-hukuncensu sun bambanta. A cikin wannan bidiyon, daya daga malaman addinin Musulunci a Najeriya Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana mutum 12 da aka yi musu uzurin su ajiye azumi. A cewar wasu daga cikin mutanen za su rama, wasu kuma ciyarwa za su yi, yayin da wasu ba za ciyar ba kuma ba za su yi ramuwa ba.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wanne kayan Aikin ne na Su?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Tsaka tsaki
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Fitar da man fetur da iskar gas.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ya ake Nazarin Wasan Kwaikwayo?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene sunan babban garin Fotigal?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Shi dai zargi abu ne wanda Allah da Manzonsa suka hana. Sannan kuma a mafi yawancin lokutan yakan iya zamantowa dalilin faruwar kowacce irin masifa a cikin al'ummah. Sannan kuma yawancinsa idan aka bibbiya za'a tarar cewa abun ba haka yake ba.
Amma dangane da lamarin aure, idan har zargin yayi yawa, kuma shi mijin yana da wasu ƙwararan dalilai ko hujjoji akan haka, to rabuwa ita ce mafi alkhairi. Sai dai idan ya zamto Halin sa ne irin wannan zargin, to ya kamata ya ji tsoron Allah ya dena. Amma idan da dama ya kamata su Ma'auratan su zauna domin su Fahimci junansu. Idan hakan ta gagara, sai su tara Waliyyan su su tattauna akan matsalar.
Sannan su ma ƴan uwa mata ya kamata ku kula da hakkin aure. Bai kamata matar aure ta rika magana da wani namiji akan titi ko a gurin aiki ba sai dai in muharraminta ne ko kuma da larura. Kuma koda muharramin ne ma bai dace ba. Domin kuwa sauran mutanen da suke kallonsu ai basu san tsakaninsu ba. Sau da yawa za ka ga mata basu damu da kishin mazajen su ba. Sun ɗauka wai hakan shine "WAYEWA".
|
CohereLabs/aya_dataset
|
"rikicin tiv-Jukun na damu na – buhari" na batu ne a kan najeria.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Idan zakayi tambaya, ba ko da yaushe ba ne ko wabe mutum yake zama mai shara
|
CohereLabs/aya_dataset
|
B)
Baban Tagudu
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 185
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ka tsara amsar wannan tambaya mai mahimmanci: A wace shekara ce aka ci gaba da labarin da aka fada ta hanyar haɗuwa da labaru da hotuna na asali daga bayanan sirri na masu tarawa ta Ransom Riggs ya fito?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mutane biyu ne Larry Page da Sergey Brin suka kirkiri fasahar bincike ta Google.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A) Jauje
|
CohereLabs/aya_dataset
|
I would classify the given tweet as: positive.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
B) babu kuɗi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kilomita 4.04
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tana nufin zo
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene launukan tutar ƙasar ta Jamus?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
The tweet is expressing negative sentiment.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wace kasa ce mafi girman tattalin arziki a Afirka?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kimanin 102,317.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
wannan magana mara kyau ce
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene Almara?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Abu na farko cikin ashirin da Waziri Aku ya faɗa wa ɗansa Fasih, a Magana Jari Ce Na III, na A. Imam, shi ne
A)
dangana ga Allah
B)
girmama jama’a
C)
lura da mutane
D)
taimakon mutane
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tabbas kundin labarin zai iya zama:
Hanyoyin samun saukin cinwon kai.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Ƙirƙiri labarin don kanun labarai mai zuwa:
Zazzabin Lassa ya kashe mutum 29 a Najeriya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Koyar da tarbiyya: Adabin baka hanya ce da kaka da kakanni ke amfani da ita wajen koyawa yara tarbiya cikin hikima ta hanyar magana kodai kai tsaye ko kuma cikin labari.
Taskace al’adu: Ta hanyar adabin baka Bahaushe ya ke taskace al’adun gargajiya.
Fito da yanayin zamantakewa: Ta hanyar adabin gargajiya Bahaushe ya ke sanar da jama’a yadda yanayin zamantakewarsa ya ke.
Koyar da Fasaha da kuma Taskace ta: Ta hanyar adabin gargajiya na gaba suke koyar da ‘yan baya irin fasahar da Allah ya hore musu, kamar idan muka duba yanayin zamantakewar Bahaushe za mu ga a cike take da darrusa a ko da wane lokaci kuma a ko’ina za ka ga yara suna ɗamfare da manya suna koyon abubuwa.
Taskace tarihi da kuma yaɗa shi: Ta hanyar adabin gargajiya ne tarihin al’ummar Hausa ya ke wanzuwa, musamman ta hanyar nan da aka fi sani da kunne ya girmi kaka.
Nishaɗantarwa: Ta hanyar adabin gargajiya Bahaushe ya ke nishantar da kansa. Waƙoƙi, tatsuniya, kaɗa-kaɗe, barkwanci, wasanni, da bukubuwa da sauransu, dukkan waɗannan suna daga cikin hanyoyin da Bahaushe ya ke bi yana nishaɗantar da kansa ko dai a lokutan bukukuwa ko kuma a lokacin zama haka kawai.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Aliko Dangote shi ne mutumin da ya fi kowa kudi a Najeriya, yana cikin jerin manyan attajirai maza da mata guda goma a Najeriya, yana da dimbin arzikin da ya kai kusan dala biliyan 12.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Yana nufin abinda ake debo ruwa a rafi akawo a zuba a mazubi.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Zan rarraba tweet ɗin da aka bayar a matsayin: Mai kyau.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Yaya za a rubuta tamanin da biyu a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Rubuta ɗari uku da arba'in da bakwai a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Sunan mahaifiyar Mamman Shata, Lariya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Mi ake nufi da "dining room" da Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tambaya: Mi ake nufi da "cup" da Hausa?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Wane fim ne ya fi samun riba a duniya?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mawallafin littafin"Ruwan Bagaja" shine Alhaji Abubakar Imam
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Abota ta gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Mene Amfanin Adabin Zamani?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Max Martin
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Kano ce "Centre of Commerce"
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amfanin jima yana da yawa. Daga ciki akwai:
Samar da ayyukan yi.
Haɓɓaka tattalin arziƙi.
Samar da sutura.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Cikin waɗannan, wanne ne ake kaɗawa?
Options
A)
Jauje
B)
Molo
C)
Kwabsa
D)
Garaya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Bada Tatsuniyar Biri da Kura
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Tururin maganaɗisun duniya wani abu ne da ba za mu iya ji ko gani ba, amma masana kmiyya sun gano wata hanya ta amfani da wasu hanyoyi don sarrafa ƙarar. Karar da aka naɗa ɗin na fayyace abin da ake ji daga can cikin duniyar Earth. Sai dai ƙarar na da matuƙar ban tsoro. Ku saurara a wannan bidiyon.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Jumlar : "Wasu kasashe 8 na duniya zasu fuskaci matsalar shigowa Amurka" na batu ne a kan (c) Duniya.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Barunje shi ne
A)
maharbi
B)
malami
C)
mahauci
D)
masaƙi
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Susanna Madora Salter ce mace ta farko magajin garin da aka zaba a Amurka.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Masu mallakar NFL.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: Gaskiya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
"An tilasta wa mazauna gabar kogin binuwai barin gidajen su" na batu ne a kan Najeria.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Menene sunan shugaban Faransa a 2021?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
TAMBAYA: Shin yaya za a rubuta talatin a matsayin lamba?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: 198
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Gunduma yanki ce da ta tattara garuruwa, ƙauyuka da unguwanni daban-daban a ƙarƙashinta. Ana kiranta kuma da ƙasa, saboda kasancewarta yanki mai faɗi. Hakimi shi ne ke jagorancin gunduma. Gunduma ita ce kwatankwacin ƙaramar hukuma a yanzu. Matsayin hakimi kuma shi ne kamar matsayin shugaban ƙaramar hukuma wato ciyaman.
Wannan kujera ta hakimi kuwa ba a gadonta. Sarki ne yake naɗa wanda ya so daga cikin ‘ya’yansa da kuma makusantansa. Shi hakimi yana wakiltar sarki ne. Shi kuma dagaci ya wakilce shi, dagaci kuma ya wakiltar da mai unguwa.
Hakimi shi yake zama idon hukuma; wato wakilin sarki a gudunma. Dukkan wani saƙo da sarki yake son isarwa ga jama’a, zai fara tura shi zuwa ga hakimai, su kuma su turawa dagatai, dagatai kuma su turawa masu unguwanni, su kuma kodai su isar da shi kai tsaye ko kuma su isar da shi zuwa ga shuwagabannin gandu. Ya danganta da wane irin saƙo ne.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
A watan Agustan 2001.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
ƙona wani katako
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Amsa: shekara 60
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Dusty May (an haife shi Disamba 30, 1976) kocin ƙwallon kwando ne na Amurka. Shi ne shugaban kocin kwallon kwando na maza a Jami'ar Florida Atlantic.
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Batun me ake magana a wannan mai zuwa? "rikicin Tiv-Jukun na damu na – Buhari".
(a) Lafiya
(b) Afirka
(c) Najeriya
(d) Siyasa
(e) Duniya
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Karanta wannan rubutun sannan ka amsa tambayoyin dake ciki: A 2003, ƙungiyar ta gabatar da ra'ayin ga Shugaban Microsoft Bill Gates, a cikin bita na rukuni. Daga baya, an fadada ƙungiyar ta kama-da-wane kuma an samar da samfurin da aka yi wa lakabi da T1 a cikin wata guda. Kayan samfurin ya dogara ne akan tebur na IKEA tare da rami da aka yanke a saman kuma takardar gine-ginen da aka yi amfani da shi azaman mai watsawa. Teamungiyar ta kuma haɓaka wasu aikace-aikace, gami da wasan flipper, mai binciken hoto, da kuma wasan bidiyo. A cikin shekara mai zuwa, Microsoft ya gina samfuran sama da 85. An kammala ƙirar kayan aiki na ƙarshe a cikin 2005. Tambaya: menene aikace-aikacen da ƙungiyar ta yi?
|
CohereLabs/aya_dataset
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.